AISHA HUMAIRA Part 7
Da sauri ta matsa kusa dashi ta riko hannun sa ta shafa fuskar sa ta taba hancin sa da kuma kafadar sa sai ta juya ta kalli faruk ma ta taba shi ta juyo ta kalli masdook
Kai ya gyada mata alamar da gaske ne yan'uwan ta ne
Rungume me sunan malam tayi tana kuka ta fashe da kuka mara misaltuwa na cika burina yau naji dadi nagodewa Allah yau gani ga yanuwana dada yan'uwana ne da gaske ta rungume shi sossai
Ya dagota ki daina kuka dan Allah ki daina ki barni na ga kanwata da kyau na kalli kwayar idan ki naga kammanina dake naga kamanin ummi na a tare da ke naga halayan ta da suke tare da ke wallahi nayi kewar ki yar'uwata kullum da tunanin ki nake tashi
Ya faruk ga aishan mu nsn me sunan ummi na ina ma ina da rabon da zan kuma ganin ta ina ma ina da rabon dazan rungumeta na kira ta da *ummi*
Sede ban da wannan rabon haka Allah ya tsara mana tamu kaddarar kuma na yarda da ita
Aisha ki manta da komai kinji mu yayyan ki ne
Haka ne ni dama ban rike ku ba kawai ni mahaifina na rika kuma...
Hmmm ysnzu dai ki nuna min kowa ki fada min matsayin su gurina kinji
Tana share hawaye tana jan majina tace to zan nuna maka kowa
Wannsn baffa idi,baffa ibrahim,da kuma abbi sune yayyan ummin mu
To ashe kice baffan mu dai ba ke kadai ba kin sha kulawa me yawa lokacina ne yanxu fa .
Hah lallai ma hamma mubarak
Au me sunan malsm kar dada ta bige min bakina na kira sunan mijin ta.
Aka sa dariya gaba daya to kuma na dawo gareka
Hamma yusuf,hamma nas,hamma masdook,,hamma ni'imatullahi duk yayyan ka ne su
Se wannan hamma kamal ta fada tana dungure masa kai shekara daya ya bsni kanin ka ne sakona ne
To kice ni din dan dangi ne ina da yanuwa da yawa ah sossai ma
Wayanan yan matan duk sakokna ne fa kannen ka ne su din fadimatu zahra'u,mariya,ni , rabi'atuda kuma amira dukkan mu kannen ka ne.
Wai kice nima bsbba ne uhm man
To hamma ina matan ku?
Tukuna dai hajiya amma yanzu tunda mun zo gida se ayi yar gida ko kuwa ya faruk?
Faruk murmushi yayi kawai dan shi din miskiline komai sede yayi murmushi baya wani uhm bare uhm uhm kawai aishsn yake kallo yana godewa Allsh daya bashi kanwa
Shi kennan ma baffa in ka tashi aurar dasu hamma nas seka hada da hamma faruk da mubarak au me sunan malam ko dada
Ni de ki bsrni kawai nayi ta kallon ku kuna shakiyanci kuna raha yadda zan kuma yarda cewa *zumincinmu* ya d'ore in kara kallon ku in kuma godewa Allah da ya d'ayyaba min zuri'ata ta kara ha'baka.
Amin dada
Masdook ya mike ya yi bakin kofa yace ke xo mana! Yayi waje ta mike tace ina zuwa hamma to se kin dawo.
Ya zauna cikin yan'uwan sa yana hira shi ksm ya zage se zuba yake ana bashi labari kala kala shi kam se kallon fadimatu yake yi a fakaice a ransa yace niksm nayi mata a kumo da izinin Allah
Yayi murmushi kawai ita ma tana lura dashi wani irin kallo yake mata ta kasa nutsuwa.
Yusuf yace amira kije ki huta haka naga kwana biyu ba kya bacci da wuri saboda waccan akun me shegen surutun tsiya
Dariya tayi kai hamma hira muke kawai a tsakanin mu ta yan'uwa kasan in muka koma se kuma wata haduwar!
Ni de kije ki kwanta dada ki mata magsna ina lura da ita bata hutawa ga uban sanyi da take sha kwana biyu bata jin magana ta
Ke amira uwata tashi kijeki ki kwsnta ki dinga jin maganar mijinki kin ji ko
To dada
Dada wai mijin ta ne?
Eh man mu ina xamu bar yara su fi haka girma bs a dakin mijin su ba
Gaskiya ne kennsn dukksn su sunyi aure ?
Da gayya yayi tambayar dan yaji.ko fadima ma nada aure
Eh su biyun ba da aishan da amiran
Harda aishata?
Eh
Kennan hamma masdook ne mijin nata?
Eh shi ne fa ashe mun girma dai
Eh ksm
Ke fadima ku gysra dakin yusuf su huta haka sun sha hanya
to dada,bara na gysra musu dakin.
Ya bita da kallo faruk ya masa wani murmushi dsn ya fara dago dan'uwan nasa.
Shi kumma ya sunne kan sa.
****
Hannun ta ya kamo yana murzawa ya jata har bakin motar sa ta a ciki shi ma ya zagaya ya kunna motar ya jasu
Ta juyo tana kallon sa hamma ina zamu haka?
Siyar dake xan yi
Ta kulle bakin ta tayi masa gum
Mutum da matar sa a tambayesa ina ze kaita
Kayi hakuri
Shiru ya biyo baya .
Farka motar yayi ya fita ya zagaya ya fito da ita muje mu ko
Hamma
Ni ban san gsrdama muje mu
Binsa ta dinga yi ya bude wani gida suka shiga ts juyo tana kallon sa a ranta tace ikon Allah
Daki ya shigar dakin ya sa ma dakin key yana kallon ta ita ma shi take kallon dan karin bayani take nema daga gurin sa
Biris ya mata ya shiga toilet dan yayi wanka zaunawa tayi zugum tana kallon kasa
Wayarta ta dauko ta kira amira taji ta a kashe bata da carji
Tsaki tayi yafi a kirga ya fito daga shi se towel ta juya masa baya ya bude drower ya dauko short da singlet ya zura ya fesa turare ya shafa mai me tsada ya kalleta ki je kiyi wanka
Ni ba wani wanka da zan yi gida xani
To nan a daji kike ?
To ni dai ksna ganin danuwana yaxo memakon muyi hira seka wani dauko ni nan
Kefa aisha naga alama baki da tausayi baki da imsni ko
Ni mena ma
Ba kya tausayina dubi yadda kike kiba ni kuma dubi yadda nake ramewa shekaru nawa ina kallon ki kawai kamar hoto bazaki ji tausayina ba ki bani abunda nake so ki maidani namiji ko!
Hamma ai ban da wannan karfin
Mtsw kin san Allah bazan barki ba yau ki gama tsaretsaren ki da kumbiya kumbuyiyar ki amma kin gama zuwa hannu
Yau sena amshi sadakina kums na nuna miki *sakomakon kauna*
Aisha humaira dai kawai kallon sa take yi kawai cike da mamaki
Da tsoron masdook din.
Ke banda abunki abunda kike gudu ai a ksn sa auren ya ta'allaka dashi ya dogara
Hawaye suka zubo mata a kuncin ta
Ki daina kuka muyi addu'a Allah ya barmu tsahon shekarun da zamu ga jikokkin mu
Kice amin.
Ta masa banza
Kinga ki je kiyi wsnka ki zo muyi sallah
_bayan wasu mintuna_
Wankan tayi tasa wata riga da ya bata ta fesa turare sallah suka yi ya ksma kanta ya mata addu'oi sannan ya mata tambayoyi
Daukarta yayi cak ya dora kan gado ya dinga raba ta da kayan jikin ta ita kam idan ta a kulle yake taki kallon sa se hawaye da take zubowa
Rungumeta yayi ya dinga aika mata da sakonni kala kala masu rikitarwa da rudarwa da rikita wanda ake yiwa numfashi kawai yake fitarwa ita kuma kuka kawai take dan ba karamin gurzuwa take yi ba a gun sa gaba daya ya gama kashe mata jiki tun dare ake sbu daya be barta ba seda yaji kiran assalatu shima dan sallah ba dan ya gaji ba
Da ya dawo ma gun ya sameta ya ita ko tunani take yi girman daren farko duk yadda zata fassara daren farko bazai fassaru ba wata irin kauna da soyayya da ba a taba sanin bil adama yana yiwa dan uwan sa bil adama ba,ita ce yau hamma ya nuna mata.
Tun farkon daren har zuwa karshen sa .
Ji tayi ya rungumeta a kirjin sa cike da wata kauna ,ta sa hannu tana goge hawayen ta ya na taimaka mata yana mata fatan alkhairi .
_ina son ki aisha humaira kin yadda ke din zuciyata ce ,my heart kin yadda?_
*a sanyayye ta amsa ,na yarda*
Murmusawa yayi ya dada rungumeta
Ta hankada shi
Dubi fa iriyar wahalar da ka ba ni ,kalli fa ciwon da ka mini.ni don Allah ka bari na warke .
Janyota ya dada yi gaskiya kam naga alama kin sha wuyar ,kiyi hakuri kin ji ko !
Ni nasan kina sona ni ne da wawa mara hankali dana tsaya wasa da damata se Allah ya rahamace ni ya fargar dani da mata ta gari ki yi hakuri duk wannan whalar na dan lokaci ne .
Ita dai kuka kawai take yi yace aa heart kukan ki bana so ni kadai nasan me nske ji in kina saukar da hawayen ki
To naji kai ni nayi wanka
Mu koma gida kafin a fara neman mu
Ta kuma fashewa da kuka ni ka cuce ni kowa yanzu ze san me muka yi ka bani kunya ba seka bari se mun koma kano ba
Ke baki da kirki wallahi in bari har se mun koma kano ai kafin lokacin ya rayuwata zata kasance?
Da wa zan kuma lulawa wannan duniyar maji dadin.?
Ta hararesa ,
_cike da shagwaba ta ce to ai ni bani da lafiya baka ga yadda nake ji ba_
To yi hakuri "oh!sorry,
Na gani ayi hakuri a yafewa masdook mijin aisha
Ranar se lallaba ta ya dinga yi ta shirya se azahar yace su zo su koma gida ta dinga surfa masa harara kamar idan ta ze sauko kasa
Yo in kin harari masdook ai kanki kika harara dan kin zama ni na zama ke kima bari kar a mana dariya a ce mun samu sabani saboda na amshi hakkina na shekaru daidai har shekaru bakwai da yan wattani ina fama da ke
Ya shafi mararta Allah sa a kokarin farko na samu na farke wasan dukan hannun sa tayi
_Ayi hakuri hajiyta my heart!_
Hajiya
Na'am ahmadu
Hajiya jibi faruk da mubarak zasu dawo fa ah alhamdulilahi naji dadi kace na fara shiri
Jikokina zasu dawo
Wallahi kuwa hajiya ina tunanin zan je gun aunty maryama na sanar mata seta zo ta taya ki wasu yan ayyukan ko kuwa
Ni ba wadda zata zo ta tari dana guda daya rak fa ehe ni da raina ba za a raba ni da dana tilo ba
Wai mardiya yaushe zaki yi hankali
Hajiya ina ganin girman ki kar ki shigo maganar da ba naki ba kin ji ko!
Mardiya wa ya baki izinin zuwan min gida?
Ta ja dankwalin ta gaba ta dan karkace yin kaina ne saboda naji dana zai dawo shi ne nazo na ji takamaimai ran da zai dawo
Ai baki da d'a a gidana!
Tayi shewa,weee ai ko kasuwa ta tashi dan koli dai ya ci riba
Mardiya in kin gama haukan ki kina iya bar min gida na ban yarda dake ba sabida haka yi waje kiyi ta shirmen ki na sani ko bayan fita ta ki lahanta min uwa
Lallai ahmad ban ga laifin ka ba
Ko ki fita kona sa a fitar min dake daga gidana
Dadin abun nima ina da gidan uba
Nagode da kika tuna da haksn seki fita wannan gidan ahmad ne
Tana kumbure kumbure ta yi waje ya yi sallama da hajiyarsa sannan ya fita.
Hajiya ta zauna zugum tana tunani can hawaye suka zubo mata Allah jikan *aisha humaira* yarinyar kwarai me kirki me girmama mutane Allah ksi haske kabarin ki ban da rabon kuma ganin ki amma ina sa ran insha Allah zan ga takwarar ki alfarmar annabi da qurani.
******
Ya faruk!
Na'am mubarak ya akai?
Ya faruk wato ina son muyi shawara dakai muhimiya
Ina jin ka ,
Ya faruk ina ganin in mun sauka a kano zan wuce katsina
Katsina?
Eh katsina
Me zaka yi a katsina?
Zan je gun yar'uwata ne
Amma dea ya muka yi da kai da abba ina cewa mun wuce gurin an bar maganar
Anyi haka amma zuciyata ta daure da yawa yanxu kuma ta.kai makura baxan iya jurewa ba ina son ganin yar'uwata kar na mutu ban ganta ba ko sau daya
Kana tunanin zasu amshe ka ? Zasu gane ka,ko ita xata maida ka wa?
Ya faruk duk ban san wannsn ba amma ina ji a jikina yar'uwata bazata kini ba kuma karfa ka manta jinin mu daya
Ya faruk nasan duk abunda ya faru kaddara ce wadda bawa baya wuce ta abba ma na son ganin diyar sa haka nima
Nima ina da bukatar ganin ta yadda take yar'uwar ka haka take nawa ba sai ka fada min cewa ciki daya kuka fito ba ko ka tuna min *a sanadin* mahaifiyata hakan ta faru
Aa yaya wallahi ban kawo haka ba kayi hakuri
To tare zamu je da kai saboda haka yau zamu yi booking gobe mu tafi yadda zamu yi kokarin komawa da wuri kar abba ya farga yace mun raina shi.
To amma ya xamu fara lalunben gidan?
Shi ne ai
Da sauri yace inna(maryama)
To ya zaka yi tambayar ta fada maka
Uhm shi ne matsalar
Why not mu tambayi baba sunusi
Owk
Wayar kawunun nasu ya kira bugu biyu ya dauka
Hello baba
Hello,faruk ya shirye shirye?
Lfy baba
To madallh baba dan Allah tambaya zamu yi
To Allah sa na sani
Baba dama ina nemsn kwatancen gidan su mama na ne
Amma mesa kk tmby?
Kawai amma in bazai samu ba...
Aa zan turo ma ta text
Tom baba ngd.
Meya ce?
Ze min text din adress din
To alhamdulilahi
Amma Allah sa kar ya fadawa abba wannan maganar amin dai .
**
Amira wai meya ke damun ki naga se amai kike kwana biyu lafiya dai ko
Eh nima dai ban san dalili ba kullim yanzu kasala bacci da amai da zazzabi duk ke damuna
Kin fadawa hamma?
Aa
To ki fada masa a duba jikin naki
Tom bara ya shigo
Aa ba wani bara na kira shi a waya nasan yana kusa ko hamma masdook
Ki barsu fa
Saboda me?
Saboda nasan meke damuna
Ah ah me ke damunki ?
Ciki ne dani fa
Wane irinc.....se kuma ta daka tsalle omg na shiga aljjana ciki oh dear na kusan zaman aunty
Bakin ta ta kulle mata ki daina ihu kar a ji
Aa to ai abun murna me bana tsiya ba
Na sani ina kunya ne
Tab baki ji kunyar daukar cikin ba se kunyar a sani
Ke fa dadi na dake kennan shakiyanci
To bazan fada ba amma zan gayawa my honey bee ya san maganin da za a baki
Kin fiya kafiya wallahi mstw
To naji
*****
Kamar yadda suka fada haka aka yi direct motar katsina suka samu shata su biyu kawai zuwa dikko har inda suke nema .
Tafiyar hour biyu ds rabi suka yi dake me motan gudun tsiya yake yi.
Basu sha wuyar gano gidan ba dan an san su sannannu ne ba boyyayu ba a unguwan.
Su baffa na gona su kuma mazan suna waje dam basu koma gun aikin su ba
Faruk da mubarak suka karasa da sallama
Wa'alaikum sallam
Dan Allah nan gidan mal.mubarak dikko ne?
Eh nan ne kunzo daidai dui jikokin sa ne a nan
To alhamdulilahi mu baki ne
Ai naga alama inji nas
Yanzu gunwa kuka zo dan shi mal din ya rasu tuni sede matar sa *(dada)*
Eh gunta muka zo
To bara na mata iso.
Shi ko yusuf kallon sa kawai yake yi se mubarak yace ina ni'imatullahi?
Gashi nan shi ne ni'ima
Kawai murmushi yayi nas kuma ya shiga gidsn dan fadawa dada tana da bako
Salamu ailkum
Wa'alaikum sallama
Kai nasiru ya akayi tsohuwa gunki nazo kinyi samari a waje sun zo zance
Jefan sa tayi da dakuwa dan banza su wsye samarin kasan cewa ni din ma fa yar gayu ce
Ah sossea ma kin samo gredin samari
Cene su shigo mana kun barsu a waje dan shashanci
Au daga abun arziki
Ku shigo
To ya raka su har bangaren da dada take tana lazimi ne dama
Yana shiga kawai tsayawa yayi ki kam.yana kallon ta
itan ma shi take kallo
Takalminsa ya cire ya shiga ciki kawai dada ya rungume yana kuka
A haka suka koma gida dakinta ta shiga ta samu ta kwanta daga baya kuma zazzabi ya kamata me zafi sossea ita kanta dada bata yi tunanin ta dawo ba tana gun wata kawarta me kalwa a makota
Da kan shi ya shigo bangaren dada ya leka ba kowa ya kara gaba zuwa cikin dakin ta a kwance ya sameta a rufe da bargo jikinta se rawa yake yi.
Jikin ta ya taba yaji zafi rau tsabar zafi taba jikin yayi subahanallahi my _heart_ ya haka naji kina zazzabi
Bata ce masa komai ba se kuma hawaye suka zubo mata ta juya masa fuskarta a ranta tace *kai ka jawo*
Bara ina zuwa dakin sa ya koma ya dauko firat aid ya xo ya auna zazzabin yaga ya kai 120 ya zare idan sa ya kuma aunata da kyau
Bara na samo miki magani kinji
Uhm kawai tace masa yana fita ya hadu da mardiya matar hamma isma'il
Ina zuwa baban mama?
Wallahi humaira ce bata da lafiya zan je chemist na siyo mata magani zazzabi take
Wayyo ina dada?
Dada bata nan
Bara naje to.kamin ka dawo
Da kin kyauta min.
Dakin ta shiga ta sameta sannu aisha sannu kin ji?
Uhm
Meya sameki ne haka
Adda ba komai *(kina ganin ina zazzabi zaki wani tambayeni meya faru)*ta fada a ranta.
Be jima ba ya dawo ya mika mata madarar youghrt bata ta sha se ki bata maganin nsn ta sha
To me baban mama
Ya fice ina zuwa.
Maganin ta kalla ta kalli humaira wai kina nufin se yau?
Hararta tayi a fakaice
Ungo ki sha bara na samo miki dettol da ruwan zafi ki shiga
Ni baxan wani shiga dettol ba yana da effect
To sena sa miki gishiri zaki ji dadin jikin ki
Komai ta hada mata ta shiga ruwan kina yi kinji se gurin ya warke
To adda
Bara naje na turo miki su amira dan basu san kin dawo ba
To
Ki dan ce ma hamma ya kawo min kifi kiyi mini farfesun kifi kinji?
To bara na duba ko yana nan.
Basu jima ba suka shigo dakin amira tana ganin ta tunsurewa tayi da dariya lallai yau bakin wata ya mutu amma hamma ya burgeni yau ya amsa hakkin sa
Cikin rawar murya da kyar tace zan baki amsa duk sanda na samu sauki adda kuma gulma mtsw ni ku fita ma kawai
Tohm.
***
Da daddare suna hira a dakin tsakar gida dake waje maxan su da matan su tare da kamal yana bawa mubarak labari shi ko faruk yana danna computer din sa
Mubark ya ga yadda aisha ke harar masdook shi kuma yana folding din hannun sa alamar tayi hakuri murmushi yayi kawai duk da yana son magana da ita su biyu kawai
Ya gyara murya hakika naji dadin ganin dangina masu hadin kai da sanin ya kamata tabbas nayi.rashi amma ina sa ran da izinin Allah duk abunda na rasa zan same shi a iya dan lokacin nan
Amma gobe zamu.koma kumo
Aisha ta kyabe fuska hamma zaku koma kuma bamu fara hira da kai ba bamu ma xauna ba fa
Eh kamawa tayi kanwata shi yasa kin san abba besan mun dawo ba kuma besan mun zo garin nsn ba
Daga ina kuke to?
Daga cairo muke
Karatu?
Aa aiki muka yi ma abba a can dama gobe ya kamata mu dawo amma saboda ina son ganin kanwata na karya dokar abba na zo nan nida ya faruk
Kennan abba bsya so ka gani shi ma ya gani?
Idanta ya ciciko da hawaye tayi kalar tausayi
Shi kuma ysyi kasa da kansa
Ficewa tayi daga dakin tana kuka
Masdook ya mike ze bita
Mubarak yace hamma can i?
Komawa yayi ya zauna a kasan carpet din.
Shi kuma ya bita
Rabi'atu ta kalli faruk gaba daya burgeta yake yi miskilancin sa ya tafi da ita gaba daya
Fadima ta zungureta me haka?
Ba komai
A kunne tace fada min ko de mr.miskili ya miki ne?
Hararta tayi suka sa dariya
[09:09, 02/03/2017] Khairat: *71*
Shi kuma yana gefen ta yana jin su se ya gyada kan sa yana murmushi dan yaji su sarai ya cigaba da aikin sa.
Humaira a dakalin dake bakin bangaren su baffa ibrahim ta hade kai da gwiwa tana kuka se shassheka ta ke yi
Ya xauna ya mika mata hanky din sa ta amsa tana shsn majina ta dinga gogewa
To kanwata kukan me kike yi kuma?
Bsyan ga wan ki a kusa dake ?
Uhm ni ba wani kusa dani bayan tafiya zaka yi ka bar ni kai baka sona abba ma bsya sona ina zan kama ni kam?
Kiyi hakuri humaira ba haka bsne
To yaya ne?
Hamma babana baya son ku ganni ta kuma fashewa da kuka ta rungume shi tsna kuka
Shi ma hawayen yake yi
Amma yayi sauri ya goge hawayen sa humaira abba ba kin ki yake ba kullum cikin kewarki yake
To amma me dalilin sa na kin zuwa inda nake.kusan shekaru nawa?
Hmm !circumstances ne ya jawo ba laifin kowa ba ne kaddarar mu ce da jarrabawar Allah ki daina cursing din kan ki ko.kina ganin laifin abba a wannan lokacin ko waye aka fadawa wannan maganar zai yarda uwa fa humaira uwa!
Hmm banga laifin ki ba humaira amma ki daure a cikin wani kwana na zuciyar ki ki yafe ma abba bazan ce ki yafe ma umma ba amma zan iya neman wa abba na alfarmar nan inji faruk
Gefenta ya zauna ta zamo tana tsakiyar su ya share mata hawayen ta kinga duk bamu san dadin kanwa ba se yanzu kuma kina ta kuka baki bari mun sha hira ba haka kike so mu tafi ko laifin su abba ne ya shafe mu ko kuma ni ne baza ki kula ni ba saboda umma na
Uhm'uhn ni kukan zaku tafi nake
To ba kya so mu tafi mu dawo miki da abba da hajiya kaka?
Da gaske?
Ya gyada kan sa hmm
Ta yi ihun dadi amma zan yi kewar ku
Muma haka ko zski bimu can?
Wooo ya faruk ai hamma bazai bari ba ai kuma dada tace se abban yazo tukuna zanje kumo se Allah ya kawo ku
Toh kice akwai kewa a gaba
Gaskiya kam
Amma hamma mesa baku zo da matan ku ba?
Dariya suka sa gaba dayan su faruk yaja hancin ta ke muke jira ki nemo mana matan
Haba !
Sossai ma amma ya fada yana sosa keya kamar mubark ya samu mata a dikko fa
Ta ware ido haba dea yaushe yazo yaushe ya fita dazai samu yar dikko,
A gidan dada mana fad....
Mubarak yayi maxa ya kulle masa baki haba ya faruk ka bari mana
Hannun sa ta janye daga na ya faruk fada min hamma bar me sunan tsohon nan
Da gaske nake gaya miki fa ya gano rama daidai dambun sa a gidan takwaransa
Ta jijiga kai lallai kam *zumunci dangin kauna*
Ai kar ka damu bari komai ya saisaita zan fadawa dada
Ke kam kin biyewa ya faruk ko wasa yake
Au baka son fadimatu?
Yayi shiru yaki tankawa dariya suka sa masa suka dinga hira a tsakanin su
Hamma masdook dake jikin bango yana kallon su ya dinga murmushi lallai ba abunda ya fi dan'uwa dadi yau dai ga humairar sa tana tare da yan'uwan ta na jiki suna wasa da dariya suna sa ta nishadi ba karamin dadi yaji ba
Komawa daki yayi ya kwanta dan yana bukatar hutu dan kuwa humaira ta shaysr dashi jindadin duniya Allah miki albarka *_aisha humaira_*
Komai na rayuwar aysha da masdook ya canja komai daidai kamar ba su ba kullum se tayi waya da faruk da mubarako ta video ko ta waya
Hakq ma suna gaisawa da hajiya ta waya.
Kamar yau da wuri ta shirya dan tana da papper ta safe ta shirya ta samu masdook yana jiran ta a dinning bata ma ci abincin ba ta riko hannun sa tana ja ka taho mu tafi am getting late
Ok mrs.kin dau komai na shiga exams din ne?
*eh na dau komai*
To muje matata
Suna tafe suna hira wayarsa na gun humaira game take yi wata sabuwar num ta shigo ta mika masa yace dauka mana ina driving
How can i ?
To barta tayi ta ringing amma ba dadi hamma to ya kike so nayi shld i stop driving?
To bara na dauka .
Hello,
Hello ina me wayar?
Aka tambaya daga daya bangaren
Kirjin humaira ya buga ta kalli masdook
Ya?
Kai ake nema
Na sani aisha ai wayata ce in bani ba wa za a nema ?
Uhm
Waye a layin?
Nima ban sani ba in mun sauka ka yi redailing num ka ji waccece!
Ta ajiye masa wayar nsn da nan mood dinta yayi off kamar ba humairan sa ba.
Se yayi shiru yasan sauran
Yana sauketa bata tsaya wata wata ba ta fita ta doko masa kofar
Yace wow!
Yau ina cikin wani hali.
Da kyar ta rubuta exams din ta na jin bakin ciki takaici duk ya isheta ranta har wani suya yake yi mata muryar wannan yarinyar kawai take ji na mata yawo
Da kanta ta koma gida ranar ta yi wanka ta ci indomie da kwai ta kwanta kan 3 seater ta lumshe idanun ta
Tana jin saukar motar sa amma ta sha mur ta ki bude idan ta
Ya harde hannayen sa a kirjin sa
To wai ke ba abun dadi bane mijin ki yayi kasuwa?
Hararsa tayi to ni ina ruwana?
To mesa kike damuwa?
Ba ruwanka da damuwata
_Ya zaki ce bnda damuwa da damuwarki bayan damuwarki tawa ce tawa kuma taki ce_
Tsaki ta buga ta mike stop flattring me?
To ni a su wa?
Zata yi dakin ta ya ce sorry matas kiyi hakuri khadijatul iman ce ta kira ni
Khadija kuma?
Yep khadija ce ta kirana wai tana kano kuma zata zo anjima
IT taxo yi a asibitin nasarawa
Kuma kin san dangantakar mu da ita bazan iya ce mata aa ba sabida matsayin umman su gun mama
*(yar kanwar mama ce)*
Kuma ta rasa inda zata zauna se a nsn ina fa sane da irin kallon da take maka in tazo dikko nidai kawai.raina min hankali zaku yi sabida ga banza ko?
Oh God humaira ki...dakin ta ta shige ta kullo masa kofar a fuska
_zaunawa yayi a kasa kawai ya dau robar ruwa ya kwankwada ya dau wayarsa ya kira khadija din yana tambayarta tana ina ki ta kusa karasowa?ce masa tayi ta bata ya tambayeta tana ina ta masa kwantace ki jira zan turo nas zan miki sending num sa kuyi contacting juna ya kawo ki na riga da na dawo gida kuma kin min nisa to hamma ina jira kar ki damu yana ajiye wayar kira num nas ya masa bayanin inda take basa num ta ita ma ya tura mata num_
Kuka ta fashe da shi ita kanta tasan yadda take jin kishin masdook a ranta musamman ma khadijan nan ta rabu da zainab ta samo iman.
Mtsw mutum se kyan tsiya mutum ayi ta rububin sa amira ta kira a waya ta mata warning
To ni ina ruwana
Da ruwan ki kawai ki kirata a waya ki mata warning a kan ta nesanta kanta daga wajan mijina
To aunty ayi hakuri ni mijina ya dawo zan masa girki.
Wayar ta watsar a kasa ta shiga ta kuma yin wanka tasa riga doguwa pink ta daura gashin ta da blue ribbon ta fesa turaren ta me kamshi ta dauko orbit ta sa a bakin ta falon ta koma ta zauna tana gani har wanka ya sake
Ta hararesa au harda canja mata wanka?sabida ta ga iya dashing din ka?
Ko kallon ta be ba ya cigaba da dane dane a wayarsa ta kuma kufula dashi seta shiga kitchen
Dariya yayi kasa kasa yana zaune nas ya shigo da khadija suka zauna ya masu sannun da hanya
Ruwa da lemo da snacks ta kawo musu ta zauna suka gaisa da khadija din kowacce ta ciki na ciki barema humaira da taji kamar ta maketa dan takaici se wani yauki take tana wani iyaye shi kuma dan tsokana ta dinga mata wani salo ai se aisha ta fashe da kuka ta shige dakin ta nas da masdook suka sa dariya suna tafawa
*_women i tell u_*
Khadija da daki a can side din gefen wancan ki shiga ki huta kamin anjma na dasa briefing dinki aikin
To bara na huta tukuna
Nas wallahi akwai daru a gidan nan har se na samu aisha ta yarda ba komai tsakani na da khadija
kyaleta in dai humaira ce seta saka hawan jini kai ai kila in an auna yanzu za a ga ya hau ba mamaki ma ya yi high da yawa
Haba dan Allah sa wasa
Nan suka dinga hira a tsakanin su.*_daga taskar_*
*_hikima writers* *_association_*
Da asuba suka shirya dan timing din su yayi daidai da lokacin flight dinsu na cairo zuwa gombe din.
*_kumo_*
Shirye shirye sossai suka yi dan zuwan yaran nasu biyu da maryama da hajiya suka yi shirye shiryen kaysn soye soye da kuma abinci kala kala
Abban nasu yana office yana duba consinment na takalman da za a tura can cairo din ya buga waysr yayan shi sunusi ya fada mishi imformation na flight din da zasi biyo da karfe nawa zasu sauka dan ayyukan sun masa yawa office din nasu *(AISHA HUMAIRA&SON'S SHOE'S FACTORY)*
wannan reshen su dake kumo kennsn akwai ma a katsina,kaduna da zaria yanzu kuma suna yin import export da kasassashen ketere kamar su us,cairo,london da turkey dalilin zuwan su faruk garin kennan.
*katsina*
Kinyi kyau fa hajiyata
Uhm ina kukan ne nayi maka kyau
To na gaji da cewa kiyi shiru se kuka kike yi mubarak din in ce ya ce miki zasu dawo da abba?
Uhm!
To me kuma na kukan?
Kawai ina kewarsu ne
Kai humaira u re immpossible duka duka hour su nawa da barin garin namu?
Two
Then?
Ba komai
It better be ba komai din zan fita amma ki kasance cikin shiri daga yau zuwa gobe zamu ko na bar ayyuka kin bar makaranta.
To seka dawo
Allah sa.
*~some hour's later~*
*~4:30~*
Suka karasa garin gombe baba sunusi yana jiran su a airport yana ganin su ya washe bakin sa dan dadi tare suka shiga mota motsr ta daga zuwa gari kumo
Ya hanya?
Alhamdulilahi baba
To masha Allah ai naji daga bakin abbsn ku anyi singing contract din ko
Eh anyi jibi ma muke sa ran maida musu kayan ma kila ya faruk ne ze kai musu .
To Allah ya yarda
Amin.
Ina ma yau aisha na nan da ranta data ga yadda yaranta suka zama
Hmm baba
Uhn ina jinka?
Baba sunusi munje katsina
Munje dikko
Ya juyo baya yana kallon mubarak
And who on earth gave u guys the order?
Baba ....ina kewar yar'uwata da yan'uwana zuwa wannan lokacin shi yasa naja...
Munje tare nida shi kuma decision dinmu ne mu biyu dan muga yar'uwar mu
Amma kunsan in ahmad yaji wannan maganar seya ji ba dadi ya hukunta ku
Baba a wana littafin aka rubuta cewa kar dan'uwa yaje gun dan'uwan sa saboda wasu dalilai marasa kwari ?
Hmm faruk kayi min shiru in yar 'uwar ku ce mu iyayanta ne
Laifin ku daya for hiding it.
Ba dan wani abu muka ki fada muku ba illa saboda munsan baxaku bari muje ba
Hmm a bar maganar se munje gida amma ban son ku sanarwa ahmad wannsn maganar?am i clear?
Uhm
Gud
****
Hajiya da maryama sun ji dadin gani su sunje lafiya sun dawo lafiya
Ta cika su da snacks da abinci
kai hajiya irin wannsn gara ai se mu kasa tashi
Ai haka nake so
Hajiya
Uhm ina jinka
Hajiya nida ya fsruk munyi muku laifi
To daga dawowa?
Me kuka aikata?
Munje dikko
Da sauri ta juyo tana sakin cup din hannun ta kallon su ta dinga yi dayan bayan daya dan jin karin bayani .
Maryama tace duk a yaushe kuka je?
jiya muka je muka dawo yau
*OMG*
kun san me kuka yi kuwa?
In ahmad yaji magansr nsn
Aunty mun gaji da wannan rayuwar ta wahala mun gaji
Inji faruk taya muna da yar'uwa amma mu kasa ganin ta shekara kusan ashirin da daya kennsn amma bamu santa ba ku tausaya mana da kun ga yadda taji dadi da ganin mu ba
Amma...
Kyale su maryama sun yi daidai sun girma ai
Inji ahmad ashe ya dawo yana jin su
Bani ruwa na sha dan Allah aunty
To ahmad sannu da shigowa youwa
Ya zauna wani satin za a tura consignment din suks amsa da to
Yana shan ruwan ya buda fulas ya debi abincin ysna ci
Ku kuma fa baxaku ci wani abu ba ?
Ko ba kwa jin yunwa?
Junan su suka kala cike da mamaki ba haka suka zata ba
Mubarak ya dauko wayarsa ya tura text wa abban su
Yana jin alamun shigar sako amma be duba ba seda ya gama cin abincin tukuna
Ya dauko wayar ya duba hoto ya gani a kasa kuma an rubuta
_kanwata aisha humaira ahmad kumo_
Murmushi yayi amma silently a fakaice se kuma ya maida wayar sa cikin aljihun sa ya mike hajiya zan shiga na huta
To ahmadu seka fito
To.hajiya.
***
_hajiya ta ce mubarak fada min ya jikata take?_
_hajiya kinga hoton ta ma kyakyawa ce kinsan kamar su daya da abba ya fada ysna nuna mata hoton aisha humaira hawaye suka taron mata a ido na dadi yace kingan ta ko me kyau ga surutu in fada miki kinga wannan hoton kinsan waye tare da ita?aa fada min mijin ta ne haba miji?eh mijin ta kuma yayan ta kace kun sha hira da ita ka fada mata labarina?uhm uhm na fi so kuje ku gsnts ds ksnku ta ganku kums dan tana kewar ku da yawa musammsn ma abba dan Allah ki lsllaba abba kuje inda take wallshi tana son ganin abba_
_ban san ya zanyi da ahmadu ba tsoro yake ko me Allah kadai ya sani nsyi magiysr amma yaki zuwa aunty mariya ta amshi wayar masha Allah tabsrkallah tayi kyau sossai mubarak ya adda? Tana nan lafiya tana gaishe ki_
_Allah sarki dada ta fada ta share hawayen ta_
_dakin sa da ya shiga wayar sa ya dauko kawai ya duba hoton da kyau ba karamin kama suke da juna ba shi da its kamar photocopy din sa alhamdulilahi Allsh nagode maka daka bsni wannsn kyauta Allah ta jiksn ki aisha Allah kai rahama kabarinki tabbas kenmata ce me hakuri matar kwarai daga ksn ki ban kuma yin wani aure ba bazan iya bawa kowa darajr ki ba nayi rashin mata ni kadai nasan yadda nake ji a raina wajan nisanta kaina daga diyata amma komsi yayi fsrko zai karshe hsr ya zamo labari zan je na samu diyata na nemi yafiyarta na bata duk wata kulawa da bsn bata ba a lokacin da take da bukata_
_Ya share kwallar sa ya shiga wanka_
~FALO~
kai mubarak kira ta mana ka fada mata mun karaso lafiya
au na manta wallahi nasan tana can tana zuba ido a screen din wayar ta
Shi yasa na ce ka kira ta
Eh kirata nima naji muryar jikata!
Kiranta ya soma yi yasa a handsfree bugu byu ta dauka lokacin tana kwance kan masdook yana shafa mata kan ta suna hira
Hamma ya bugo hamma ya bugo ki dauka mana to kar ta tsinke au
Hello hamma ya kuka je gida? Kunje lafiya ko?ya hanya kunci abinci? Kun huta?
Hamma masdook ya dungure mata kai ke sokuwa ce wallahi ki barshi ya amsa daya se tambayoyi kike aika masa wanne ze ji?
Au am so exicted kawai
Ta murguda masa baki ni ba sokuwa bace
Mubarak yayi murmushi yace ya fsruk kana jin su ko sun fara ai aisha da surutu take
Mun xo lafiys lou kuma muna kewar ku ku dukka
Muma haka ga hajiya ku gaisa da ita
Tom
Hajiya ina wuni?
Lafiya lou aishatu ya gida ?
Lafiya lou hajiya kaka nan fa kuma suka fara hira a tsakanin su.
Har bacci ya fara daukan ta
Maddook ma sun gaisa da ita hajiyar.
Ba karamin dadi naji ba hamma wajan gaisawa da hajiya saura abba na rungumeta ysyi sannsn yayi peacking din ta a goshi muje na raka ki gun dada kar ki min bacci a nan ki jsza min daukar ki ga nauyi kina da
Kirjin sa ta doka yayi tarin karya kai ai kece action humaira din don karfi suna hira suka shiga cikin gidan har dki ya rakata ya koma nasu bangaren.
Yana shiga yaji sako ya shigo masa
_mr.arrogant gudnyt and i love u ♡_
Smiling yayi
_it's mr.arrogant saying gudnyt to mrs .arrogant love u to ♡_
*_washe gari_*
Dukkan su a dakin dada suna hira suka yi break ana ta hira da misalin karfe shabiyu suka shirya da nas da amira da humaira da masdook da yusuf dan komawa gida zasu sauke su amira sannsn su wuce kano
Amira ta tsaya ta window ta rada wa humaira abu a kunne suka kyalkyale da dariya
Masdook yace ai se anyi gulma ai se anyi ni na sani
Se anjima kuje lafiya
amin.
Da suka isa kano ma sun sauke nas a gidan shi tukuna sannan suka koma gida suna shiga ya rungumota yana shinshinar jikin ta tana nokewa hamma bara...shhh kar kice komai daukarta yayi cak ya nufi daki da ita ya kwantar da ita ksn gado ya soma romancing dinta ta ko ina dana ga zai lula wata duniyar sena ja musu kofa na kulle na koma masu gadin gidan dan be kulle kof ba saboda zumudi.
Se wajan magrib suka fito suna sheki sunyi kyau tana sanye da karamar top da short haka shima suks xsuns
Ya zaki zauna kums
To mezan yi
abinci mana
tab wallshi na gaji sede ka girka mana yau ja gajiyar dani kuma amarya nake ba aikin da zan yi ma 😜
Kin fiya ragwanta humaira ko zs a yi second round ne
Hah! Wallahi kai mugu ne ya juyo yana mata cakulkuli ta dinga dariya dan Allah ka bari hamma dan Allah to waye zeyi girkin?
Ni zanyi amma seka taimaka min Allah jikina ciwo yake kai din janab bana wasa bane
Haka nake so ki san cewa mijinki gwarzo ne a ksn ki
Uhm aiko na sani
