AISHA HUMAIRA Part 4



Wayyo Allah na shiga uku
Hamma!hamma!hamma!
Da sauri ya mike ya yi waje jin ihun aisha a kasan step ya ganta rike da kafarta goshin ta ya fashe yana dan zubda jini kadan kadan
Ya salam!garin yaya hakan ta faru humaira?
Tana kuka cikin shasheka ta nuna masa kafarta hsmma nayi targade kalli ya kumbura kuma kaina ma naji ciwo ka taimaka min zafi wallahi

Ya isa shh ya isa garin yaya kika ji ciwon?
Hamma na zo zan hau sama kawai nayi missing step se kafata ta gurde shine na fado kasa na buge kaina ma
Ta fads tana share hawayen ta
Daukarta yayi ya nufi saman da ita kin tsaya kins tunsnin ba gyara ba dalili dama yazaki ga hanya
 Ni ka daina min fada ka barni naji da daya tukun da zafin zanji ko da fadan ka ta fada masa tana murguda masa bakinta

Sakinta yayi a kasan tiles din saman
Wayyo Allah na shiga uku se Allah ya saka min
Kin cika min kunne da surutu kiyi shiru ko naki baki treatment din
Bakin ta ta rike da hsnnun ta hawaye ns zubo mata
Zaki ga mugunta ai dakin sa ya kaita ya kwantsr da ita kan gado
First aid box ya dauko ya dauko wani spray ya fesa mata a kafar tayi yar kara yasa hannun sa yana matsa mata kafarta kuka ta dinga yi masa amma dannawa yake da gayya daga karshe ya murda kashin yayi kara ta riko colar din rigarsa tana ihu wash
Hamma kayi a hankali wallahi Allah da zafi.

Spirt ya shafa mata a kan yasa mata bandage ya yi kwanciyarsa a gefen ta.

Kin dameni fa mslama da kuka ban san kuka kiyi min shiru ko na ksi ki waje na kwantar
Wannan ai rashin imani ne ya za ayi mutum yaji ciwo ksns masa masifa?

Kina hauka ko nine mara imanin da kika samu na taimaka miki ko to za a kuma stand up and get out to hell with you
Ba inda zanje
To fine ni zan fita ya dauko filon ya kwada mata a kai ya danne kafar sanan ya fice daga dakin die alone ya fada yana banko kofar

Mugu kawai se Allah ya saka min ta share hawayen ta kuksn maraici take yi yau Allah sarki dada da kina kusa dana ga gata


Dakin gefen dakin sa ya koma ya kwanta amma baccin ya gagare sa,ya dinga juyi ya kasa sukuni se tashi yayi yayo alwala ya dinga sallah ko ya samu saukin zuciyar sa.

Ita ma csn baccin ta kasa ga radaddi na damun ta ga ishi ruwa na damunta ranar tayi kuka daga karshe tace zan rama masdook muhammad zan rama

***

Baffa,dada,
Na'am yusuf
Dama baffa nazo da wata shawara ne
Uhm muna jin ka
Baffa meze hans a fadawa humaira waye mahaifinta a sansr da ita cewa *YAR WAYE JADAR DA IMILI*)
me yasa kace haka?
Saboda jiya humaira tayi wa masdook tambayar cewa waye mahaifinta koda sunan sa ne a fada mata

Ita aisha humsira din ce ta tambayi masdook babn ta?
Eh dada ni a gani na a fada mata komai ta ksi lokacin ai

Bana son gamuwarta da wannan mutumin ne shi yasa ai da ya damu da ita shekara da shekaru be zo ya nemi diyar sa ba wane irin uba ne shi tayaya humaira dan rashin hankali zata tambaye shi bayan be damu da ita ba

Dada kin dai san cewa da da mahaifi se Allah ita ma tana sha'awar sanin mahaifin ta tunda tana ganin kowa da nasa

To yusuf wane irin gata ne ba a mata ba ?
An yi mata dada amma ba kamar na mahaifinta ba

Yusuf a bar maganar nsn dan bana son ana maganar wannan mutumin domin kuwa tuna min yake yi da mutuwar *AISHA* kar ka fama min ciwo na da na danne a zuciysta da kyar

Shi kenan dada Allah huci zuciysr ki amma ki duba lamarin nan kar tarihi ya maimaita kan sa

Shiru ya biyo bsya kuma baffa yace yusuf haka ne zamu duba jeka Allah maku albarka amin se anjima youwa ka gaida amira zata ji

       Takaici ya isheta zama guri daya da tayi ba wani motsi tsaki tayi ya fi a kirga

Leqowa yayi dakin ke zan tafi aiki kin sha maganin?
Dame zan sha ban ci abinci ba
Au to me kike jira kici mana
Amma dai hamma wannan ai rashin tausayi ne
Au Allah na shiga uku abun mamaki mun yi dake dama cewa zan ji tausayin ki wai har kin gaji da game din?

Ai rashin lafiyar mutum tafi komai wane irin game ana ta rai

Kinga sena dawo in kin matsu ki samu abunda zaki sa a cikin ki ayyuka sun min yawa bazan iya zama gadin ki ba dama dai ina son ki ne ko da 1%ne da sena daure na kokarta na taimaka miki saboda ina tausayin Aisha humaira yayi ficewar sa .

Takaici ya isheta kukan ma yaki zuwa sena zuciya wanda yafi ciwo ita ga raki in tana ciwo wajan sha biyu da taga babu sarki fa se Allah seta lallaba ta tashi tayo wanka tana yi tana kuka
Da kyar a hankali ta samu ta sauka kasa tana bin bango sannan ta shiga kitchen din ta dafa indomie guda biyu dai dai cikin ta.

A kitchen din taci abincin ta sha youghrt sannan ta zauna a falon tunanin da take yi mezata yi masa ita ma ta rama?
Can tayi dariya tana smiling .

_6:00_

Ya shigo cikin gidan beyi tunanin samunta a falo ba ya ce aa patient da kanta?wallahi ita ce fa da kanta ka dawo lafiya likita
Lafiya lou to masha Allah
A je ayi wanka dan se tsamin rana kake abunka da kai namiji kuma ka sha aiki ko kuwa
Hararta yayi ya kara gaba ta dan yi dariya kasa kasa.

Da daddare hamma nas yaxo gidan nasu ya taho mata da nama da gasasshen kaji guda biyu da fresh youghrt

Ba karamin dadi taji ba tun a ledar ta fara ci ta ce hamma kullum kaxo da daddare kaji ?
To kanwas zan na zuwa ni me zaki na tanadar min?
Komai ma zan tandar ma hamma amma pls kana zuwa ka dinga kawo ice cream ma mana ko.

To yar'uwa za ayi yadda kike so kar ki damu
Masdook ya aikin?
Wallahi alhmadulilahi .ya kuma aka ji da me jiki
Da sauki
To Allah kara sauki
Amin.
Gata nan ai kq shagwabata da kayan ciye ciye
Ai girman ta ne ina ji da wannan kanwar tawa fa a duk cikin kannena wallahi
To me kanwa.
Sun dadde suna hira wajan karfe goma da rabi ya dau harramar gida har aisha na masa tsiya kayi aure dan nasan da kana da mata da tun isha kana gida ba inda zaka kuma zuwa
Dariya yayi yana rike baki to sis zanyi tunda za a fara min gori zanyi kin ji ko
Gwara dai ksyi hamma muzo mu dance mu kwaso shoki  😝
Ohoh kina nsn da halin naki ko
Kar dai ki manta ran litinin zan zo muje buk din ki fara wahalhalun aikin makarantar ki dinga motsa kafar ki ko ta warke bfr then.

To insha Allah to seda safe Allah tashe mu lafiya
Amin.

*******************
 A gajiye ta dawo daga makaranta dan sun fara lectures din a gajiye take sossai ta kwanta kan kujera me two seater
Kamar an mitsine ta tashi tayi window ta leqa taga hmma ne ya dawo kuma waya yake yi da sauri ta shiga kitchen ta dauko mai ta zuba kan steps tayi maza ta koma ta kwanta

Be jima ba sossai ya shigo cikin gidan da sallama
Ta amsa da fara'a tana murmushi
Ya kalleta kusan sau biyu ya kuma kallon ta
Aisha wannan devlish smile dinki fa ban yarda dashi ba
To kar nayi murmushi kenan saboda kar gaban ka ya fadi 
Hmm tafiya ya soma ya na hawa step din ya na hawa na biyar kawai santsi ya kwashe sa ya fado kasa ta bayan sa ya rike ya soma salati yana kiran sunan Allah da sauri ta karasa gunsa tana fuskar tausayi
Lah hamma garin yaya ka fado haka subahanallahi ta lallaba ta tashe shi suka shiga dakin kasa dan bazata iys zuwa sama dashi ba ya mata nauyi

Kwantar dashi tayi kan gado tana masa sannu ta gyara masa kwanciyar sa dukwani abu da ya mata jiya tayi masa ita ma kawai tayi ficewarta.

Gaba daya bayansa zafi yake masa Allah sa be samu fracture ba a bayan sa .

Wayarsa dake cikin alhihun sa ya dauka ya kira nas

Da sauri ya zo gidan ya same shi yadda ya ganshi yasa yayi saurin fita dashi ya kai shi asibiti.

A nan kuma hankalin humaira ta tashi ta dinga kuka wayyo Allah daga wasa abu ya zama babba.

 Allah kasa ba abunda ya same shi Allah kasa ciwon karami ne ta kasa sukuni.

A can asibitin aka masa treatment amma yana bukatar bed rest na sati daya a gida

Ya samu fracture minor a bayan sa amma yanzu an masa allura ya kwanta ya huta .

A waya ya fadawa humaira an basu gado innalillahi wa'inna illahir rajun hamma bara naxo aa ki zauna zuwa anjima zan zo wallahi hamma bazsn iya zama ba bazan iya kwanciyar hankali ba ban ganshi ba.

       Takaici ya isheta zama guri daya da tayi ba wani motsi tsaki tayi ya fi a kirga

Leqowa yayi dakin ke zan tafi aiki kin sha maganin?
Dame zan sha ban ci abinci ba
Au to me kike jira kici mana
Amma dai hamma wannan ai rashin tausayi ne
Au Allah na shiga uku abun mamaki mun yi dake dama cewa zan ji tausayin ki wai har kin gaji da game din?

Ai rashin lafiyar mutum tafi komai wane irin game ana ta rai

Kinga sena dawo in kin matsu ki samu abunda zaki sa a cikin ki ayyuka sun min yawa bazan iya zama gadin ki ba dama dai ina son ki ne ko da 1%ne da sena daure na kokarta na taimaka miki saboda ina tausayin Aisha humaira yayi ficewar sa .

Takaici ya isheta kukan ma yaki zuwa sena zuciya wanda yafi ciwo ita ga raki in tana ciwo wajan sha biyu da taga babu sarki fa se Allah seta lallaba ta tashi tayo wanka tana yi tana kuka
Da kyar a hankali ta samu ta sauka kasa tana bin bango sannan ta shiga kitchen din ta dafa indomie guda biyu dai dai cikin ta.

A kitchen din taci abincin ta sha youghrt sannan ta zauna a falon tunanin da take yi mezata yi masa ita ma ta rama?
Can tayi dariya tana smiling .

_6:00_

Ya shigo cikin gidan beyi tunanin samunta a falo ba ya ce aa patient da kanta?wallahi ita ce fa da kanta ka dawo lafiya likita
Lafiya lou to masha Allah
A je ayi wanka dan se tsamin rana kake abunka da kai namiji kuma ka sha aiki ko kuwa
Hararta yayi ya kara gaba ta dan yi dariya kasa kasa.

Da daddare hamma nas yaxo gidan nasu ya taho mata da nama da gasasshen kaji guda biyu da fresh youghrt

Ba karamin dadi taji ba tun a ledar ta fara ci ta ce hamma kullum kaxo da daddare kaji ?
To kanwas zan na zuwa ni me zaki na tanadar min?
Komai ma zan tandar ma hamma amma pls kana zuwa ka dinga kawo ice cream ma mana ko.

To yar'uwa za ayi yadda kike so kar ki damu
Masdook ya aikin?
Wallahi alhmadulilahi .ya kuma aka ji da me jiki
Da sauki
To Allah kara sauki
Amin.
Gata nan ai kq shagwabata da kayan ciye ciye
Ai girman ta ne ina ji da wannan kanwar tawa fa a duk cikin kannena wallahi
To me kanwa.
Sun dadde suna hira wajan karfe goma da rabi ya dau harramar gida har aisha na masa tsiya kayi aure dan nasan da kana da mata da tun isha kana gida ba inda zaka kuma zuwa
Dariya yayi yana rike baki to sis zanyi tunda za a fara min gori zanyi kin ji ko
Gwara dai ksyi hamma muzo mu dance mu kwaso shoki  
Ohoh kina nsn da halin naki ko
Kar dai ki manta ran litinin zan zo muje buk din ki fara wahalhalun aikin makarantar ki dinga motsa kafar ki ko ta warke bfr then.

To insha Allah to seda safe Allah tashe mu lafiya
Amin.

*******************
 A gajiye ta dawo daga makaranta dan sun fara lectures din a gajiye take sossai ta kwanta kan kujera me two seater
Kamar an mitsine ta tashi tayi window ta leqa taga hmma ne ya dawo kuma waya yake yi da sauri ta shiga kitchen ta dauko mai ta zuba kan steps tayi maza ta koma ta kwanta

Be jima ba sossai ya shigo cikin gidan da sallama
Ta amsa da fara'a tana murmushi
Ya kalleta kusan sau biyu ya kuma kallon ta
Aisha wannan devlish smile dinki fa ban yarda dashi ba
To kar nayi murmushi kenan saboda kar gaban ka ya fadi 
Hmm tafiya ya soma ya na hawa step din ya na hawa na biyar kawai santsi ya kwashe sa ya fado kasa ta bayan sa ya rike ya soma salati yana kiran sunan Allah da sauri ta karasa gunsa tana fuskar tausayi
Lah hamma garin yaya ka fado haka subahanallahi ta lallaba ta tashe shi suka shiga dakin kasa dan bazata iys zuwa sama dashi ba ya mata nauyi

Kwantar dashi tayi kan gado tana masa sannu ta gyara masa kwanciyar sa dukwani abu da ya mata jiya tayi masa ita ma kawai tayi ficewarta.

Gaba daya bayansa zafi yake masa Allah sa be samu fracture ba a bayan sa .

Wayarsa dake cikin alhihun sa ya dauka ya kira nas

Da sauri ya zo gidan ya same shi yadda ya ganshi yasa yayi saurin fita dashi ya kai shi asibiti.

A nan kuma hankalin humaira ta tashi ta dinga kuka wayyo Allah daga wasa abu ya zama babba.

 Allah kasa ba abunda ya same shi Allah kasa ciwon karami ne ta kasa sukuni.

A can asibitin aka masa treatment amma yana bukatar bed rest na sati daya a gida

Ya samu fracture minor a bayan sa amma yanzu an masa allura ya kwanta ya huta .

A waya ya fadawa humaira an basu gado innalillahi wa'inna illahir rajun hamma bara naxo aa ki zauna zuwa anjima zan zo wallahi hamma bazsn iya zama ba bazan iya kwanciyar hankali ba ban ganshi ba.


   Kasa sukuni tayi kwata kwata komawa daki tayi ta zsuna jigun tana tunani kala kala ta kasa nutsuwa ji take kamar wani abu ze faru da hamma ta dinga kuka

Dare yayi bata ga hsmma nas ya shigo ba ta kira sa a waya be dauka ba ai se gaban ta ya dinga bugawa ta kasa sukuni kwata kwata

Saukowa kasa tayi ta zauna a falo tayi zugum taji bugun kofa da sauri ta yi gaba tana kuka tana budewa taga hamma nas da hamma masdook a jikin kofa yana rike dashi

Da sauri ta taimaka masu suka shigo ciki,daki suka kaisa ya kwanta
Sannu hamma a fakaice ya dalla mata harara dan yasan ita ce tayi sanadin faduwar sa daga kan steps.

Hamma nas ya mata bayanin magunguna da yadda zata na masa gobe zsn dawo nasan kina da lec sena zauna kije ki dawo tana shsrbe hawaye tace aa ni ba inda xan iya xuwa se hamma ya warke
To shi kensn se da safe Allah tashe mu lafiya amin.

Dawowa tayi ta xsuna gefen sa dan Allah hamma ksyi hakuri bsn dauka ze zama serious ba haks kayi min afuwa hamma

Ki bar min daki dan zaki iya kashe ni ma

Innalillahi wa inna illahir rajun dan Allah kar ka fadi haka wallahi wasa nake

Ni abokin wasan ki ne ? Min taba wasa dake ?
Wallahi in bski bar min ganina ba sena yi maganin ki duk sanda na tashi mara d'a'a kawai *get out*ya fada da tsawa jikin ta har 'bari yake dan tsoro ta mike ta fice waje

Dakin ta koma ta fashe da matsansncin kuka da kyar bacci ya dauke ta.

Da safe ta koma duba lafiysr jikin sa amma taji kofar a kulle wato ya kulle kenan karta shiga wata zuciyar tace mata kema banza ce mara zuciya kin manta abunda ya miki kema just get ready and go to ur skul.
Ki nuna masa rashin da'ar da yace baki da ita.

Wanka tayi.tasa kayan ta hijab ta saka ta dau jakarta a hanysr fita taga hamma nas ya dawo

Ina zuwa?
Makaranta na manta ina da test,
To a dawo lafiya
Allah sa
Ya mika mata dubu biyu ta amsa tayi gaba dan dama bata da isassan kudi a gunta.

Cikin gidan ya shiga jin dakin a kulls yasa ya buga masa kofar nas ne bude
Yans jin haka da kysr ya mike ya bude masa
Me na kulle daki kuma?
Kawai an tashi lfy
Lafiya lou
Ya jikin?
Alhamdulilahi

Ka sha maganin?
Uhm'uhm
To why?
Ban karya bane
To amma ka bari matar ka ta tafi oll well kuwa masdook?
As in?
Tsakanin ka da aisha nske tambayar ka!
Yes man
Mesa ka tambaye ni?
   Saboda wannsn canjin na tare daku kamar ba couples ba
  Haka dai kace
Uhm masdook ka daina boye min nasan komai ba normal bane tsakanin ku amma in tayi tsami maji
    Hmm kaji alheri!
Abinci ya siyo masa ya basa sannsn ya bashi maganin ya taimska masa yayi excersing din jikin nasa sannsn ya taimska masa yayi wanka yana wajen toilet din.

A ajin lectures din take amma hankalin ta na kan hamma masdook ta kasa nutsuwa kwata kwata tunani take ya jikin hamma yake ta barsa shi kadai waysr hamma nas ta kira

Hello hamma
   Hello
Hamma ya jikin nasa ?
Da sauki alhamdulilahi.
To se anjima
To.

Se biysr ta gama lec ta koma gida hamma nas a falo yana kallo gefen sa masdook ne shima yana aiki ta laptop tayi sallama ta shiga ciki amsawa suka yi
Hamma ya me jiki?
Da sauki Allah bada lada amin ya Allah
Ni zsn wuce ga amanar ki nsn na baki se gobe
To hamma Allah kara zumunci
Amin.

Shiru falon da ga karshe ta shiga kicin tayi miyar ganye ds tuwon shinkafa ta kawo masa kan tebur

Dauke tsiyar ki dan ke makiyata ce who knows ko kin zuba min guba a ciki

Hawaye suka saukar mata a fuska hamma yazan sa mska guba fisabililahi

Zaki iya mana tunda kika yi sanadin zama na a nan zaki iya komai ma.

Dan Allah kayi hakuri wallshi ban yi da niya ba
Kinga ki kwashe tsiyar ki nagode bana so.
   Shi kenan kar ka ci ina ruwana ka mutu din seme kai ka jiyo ta dauke kwanon abincin ta koma daki.

Ta fada kan gadon ta na kuka.

Ganin haka ta koma daki yasa ya dau stick ya shiga kicin ya dauko abincin ya koma falo yaci ya koshi ya sha magani ya kwanta a kan kujerar.


_ina mai baku hakuri kan rashin typing da wuri bana samun tym ne ina baku hakuri_

Bayan tafiyarta ya ga zaman bazai masa ba ya shiga ko zaiga abinci kan wani table dake cikin kicin din ya shiga ya buda tiffin din na saman kawai ba komai ciki na biyu kuma note ne a ciki ya buda yaga abunda ke ciki
    _hamma ka daina fushi da abinci in xaka yi kayi fushi da ni kadai ka cancanta ka nuna fushin ka gareni nasan bayan na tafi kana jin yunwa but bazaka tambayeni abinci ba saboda ego dinka amma na ajiye maka abincin saboda bsn son kana salalabawa cikin kicin da daddare kana daukar min abincina boye,pls kaci ka sha magani am not there but am there with u in my heart ko da kai baka sona ka sani ni ina son ka_

Murmushi ya kubuce masa ya dauko tiffin din da plate ya zuba abincin chips ne da kwai a cikin karamin flask kuma ruwan tea ne
Ya zsuna ya gama ci.
   Yana fitowa ya ga nas a falo xaune yana jiran sa mr.lover!
Hmm,wa kenan?badai ni ba ya nuna kan sa
Uhm muje nide a duba ka yau check up za a yi.

To muje .

***

Bayan sun gama ne ya ce ma nas muje ta makarantar yarinysr nsn mu dauko ta
 Ta gama lectures din ne?
I think so
Kirata dai muji dai kar muje she is not done.

Kiranta yayi lokacin suna aji suna daukar darasi na chem taji vibration daukowar da zata yi taga wake damun ta taga nun.
 *mr.arrogant*
Ta gwalalo idon ta waje cike da mamski a ranta tace look who is calling da sauri ta dauka ta kara a kunnen ta tana tsugunawa dan kar ta damu na kusa da ita
Hello ta fada ya jikin badai matsala ko ?
Ta tambsye shi a tare
Ya ce shhhhhh! kin gama lectures din ne?
Tayi jim sai kuma tace eh na gama
Owk ki jira ni gani nsn zuwa yau tare zamu tafi gida
 Hamma baka da lafiya fa wa ya ce kayi tuki kuma pls ka zauna a gida in kaji sauki seka fara tuki amma ur back is still.....kin fiya surutu tare da nas muke
Hmm ta fada tana ajiyar zuciya to sekun karaso.

Aisha humaira ko surutun tsiya bata bsri mutum ya gama maganar sa zata katse mutum da tambayoyi.

***
Kwatancan inda take ta masu a nsn nas yayi parking
Gogan yana daga cikin mota ya zugi tagar yana kallon wajan yadda mutane suka yi yawa a gurin musamman maza wani abu ya tsya masa a rai.
Mtsw .

A bakry ya tsaya yayo masu siyayya sannan ya sauke su a gida.
Be shiga ba ya barsu a nan ya koma gidan sa.
   Tsoron kama shi take yi kar ya mata tsawa jikin ta na rawa ta riko hannun sa kamar ze kwace se kuma ya barta ta taimaka masa ya riko ledar a hannun sa bude kofae tayi sannan ta shigar dashi.

Hamma zaka daki ko na barka a falo?
  Kmar me koyon magana yace barni a nan kunna min tv kisa min gun kwallo
Tom
Seme?
In anjima in ana da bukatsr wani abu zan kira ki amma tukuna bani ruwan lipton me dan citta a ciki.

A flask dan karami ta kawo masa ta ajiye
Da dan karamun cup to na taya ka kallon?
  Wani kallo ya mata aiko tasa dariya ta koma dakin kusa da falon ko zai kirata.

Murmushi yayi.kawai ya dauko cup din ya zuba tea din yana sha.
   Kallon champion league yake.

Har kusan karfe hudu yana kallon daga bisani ya mike yayi sallah sannan ya shiga dakin da take ta fito daga wanka kenan daure da towel ta yafa daya kan kafadar ta.
  Ganin an bude kofa yasa ta bi kofar da kallo duk da tasan waye amma bata yi tunanin cewa zai shigo ba din.

Kallo ya bita da shi sama zuwa kasa yadda lemar ruwa a jikinta
Lumshe idanta tayi zarazaran gashin idan ta ya kwanta a fuskarta
      Tsayuwa gagarar sa tayi kamar ya tsuguna a kasa haka yaji kawai ya saisaita ksn sa ki..hada..min...ruuuuwa...zan..yi...wankaaaa......

To ta fada murya na rawa
Ficewa yayi da bangon dakin ya jingina yana maida numfashin sa

Doguwar riga tasaka iyakarta cinya da sani pencil din wando pink rigar kuma yellow.

Ta daura pink din  dankwali ta fita dakin sa ta shiga ta hada masa ruwan ta zuba masa turare a ciki
Sannan ta sauka ta fada masa hamma na hada maka ruwan
To sannun ki
Muje man ki taimaka min na haw samsn ko bazaki iya ba?

  Aa zan iya mana in zaka yarda ai umarnin ka nake bi kai ka hanani kusantar ka kar na maka illah.

Hmm kin fadi gaskiya kin ce wani abu amma muje dai
Kugunta ya riko da karfi sossai yana jin kamshin jikin ta da kyar ta saisaita nutsuwarta ta taimaka masa ya shiga bandakin nasa kamshi ya doki hancin sa

  Besan sanda ya janyo ta ba jikin sa ya rungume ta tsam kamar za a kwace masa ita sumbatar ta ya fsra yi ksmsr wani mayunwacin zaki gaba daya bata da laka dan kan sa ya cikata ya hankada ta waje tangatanta tayi kamar ta fada kasa ta rike handle din kofar.
   Ta bisa da kallo kallon ka raina min hankali
 Shi kuma kallon amfanin ki kennsn a guna ya mata
Hawaye suka zubo mata a ce ayi rayuwa a haka.

Kofar ya banko da karfi ta ji abun har tsakar kanta
Lallai zan gyara maka zama ni bazsn dau wannan wulakancin ba ta share hawayen ta sannsn ta koma dakin ta.
Aisha ! Aisha ! Aisha ! Sau uku yana kiran ta bata amsa ba
A'ah'ah ! Ina ita kuma wannsn ta shiga?
  Leqowa yayi ya ga tana falon a zaune waya ma take
Aisha! Ta dago ta masa wani kallo amma fa gaban ta na faduwa sossea dan bata san meze biyo baya ba
Amma de ke baki da mutunci kina ji ina daga murya na daddage ina kiran sunsn ki amma kika min kunnen uwar shegu?

Bazan zo ba din ni ba baiwar ka bace
Ya harde hannun sa a kirjin sa ya na kallon ta owk,yayi kyau kin girma ko ?
Ni kike fadawa wannan maganar ?
An fada maka din nace an fada mika din do ur worst
Dariya ma ta bashi shi kam look ki daina min wani kurin banza dan abunda ke cikin zuciyar ki bashi ne a bakin ki ba kar ki dau dabi'ar da ba taki ba.

So kindly zo nan ki gyara min dakina zan huta
Wallahi kaji na rantse da Allah bazan motsa daga nan ba especially don yin aikin ka

Mamaki ya cika shi
Cikin kuka yaji tana cewa na gaji da wannsn rayuwar na gaji da mutuwa kadan kadan me makon na dinga rayuwa cikin fargaba da tsoron kas better na rabu da kai na gaji da wannan *cin fuskar* na gaji da *son maso wani*
Na gaji da halin ko in kula da kske nuna min ni da gaske da zuciya daya nake zaune da kai ban yi tsamanin zaka sakawa familyn mu da wannan abun ba matsayina na jikar dada wadda ta muku alheri ta maida ku tamkar jinin ta amma kake wahalar dani baka dubi maraicina ba
 Ta tsuguna a gurin ta fashe da kuka cikin jan majina tace in dai jikina kake so gashi nsn naka ne amma why not da soyayya? Why da kiyayya?
Amma na daina kuka ta share kwallar ka na share kwallata na daina sa kaina cikin *yanayi* na wahala marar misaltuwa hamma masdook dikko na gaji da sa *rayuwa ta* cikin tunanin yaushe zaka soni?yaushe zaka rungume ni cikin love yaushe zaka *amince* dani da zuciys daya a matsayin matar ka hamma wallahi tallahi na gaji dan Allah dan girman nabiyi rahmati dan son ka da iyayyen ka hamma ka sauwaka min zan koyawa kaina daina sonka zan yi kokarin *moveing on* amma dan Allah ka sake ni!!!!

A nan yaji jikin sa yayi sanyi tausayinta ya ksmashi ya nanata kalmar saki sau uku yana jijjiga kan sa.

Hamma dan Allah ka sake ni wallahi na gaji na yarda na yi failing kayi winning ve lost the game amma har abada bazan daina sonka ba ni na sani amma ka sakeni
Me za ayi da rayuwar aure mara dadi da caring irin auren mu tun ban san so ba hamma nake kaunar ka hamma memakon ka dubi zuciyata ka dubi girmsn da kake dashi a guna ba abunda bazan iya saboda kai ba amma.....

Na tsani wannan zuciyar tawa wadda bata min adalci ba na shiga cikin *hatsaniyar so*inda na hadu da *takaicin namiji*

Saukowa yayi yana jin maganganun ta da suke shiga kansa  suke ratsa ko ina na jikin sa haka kawai wni abu yake jsn sa gareta tamkar magnet yana attracting dinsa.

Har yaushe mace zata samu 'yanci gun namiji?
Har yaushe mace zata daina fuskantar wulakancin d'a namiji?

Besan sanda ya rungumeta ba tightly yana shafa bayanta yana shafa ksnta da daya hannun sa shhhh ya isa easy kiyi shiru pls ki daina kuka relax relax calm down ki daina zubda hawayenki saboda masdook am...se kuma yayi shiru ita kuma bata daina kuksn ba kuma turaren sa ya sa mata kasala tana kokarin kwacewa ya dada mata rikon *am sorry* ya fada first in life kuma a gun mace hankade shi tayi karya ne duk karya ne kar kayi kokarin consoling dina dan nasan is some kind of ur planning
  The grate.masdook muhammad dikko mr.arrogant yace ayi ha'kuri is next to impossible
Dakin ta ta shige ta banko kofar dakin akwatin ta ta dauko ta zuba kayan ta a ciki ta fito daga dakin tana kuka ta dau wayarta zata yi waje ya riko akwatin nata da hannun ta ya ma manta da ciwon dake jikin sa ya mata wata iriyar cafka
Me haka humaira?
  Humaira ina zaki ? Ki duba fa ki dubi ni nine masdook ki dubi yadda nake baki hakuri wanda ban taba bawa wata 'ya mace ba a *rayuwata* se a kan ki ni kaina ban son dalili ba da naga hawayen ki se naji zuciyata na suya bakin ciki ya kama ni raina ya baci ban iya holding din kaina ba na kawo kaina gareki
Kar ki min haka dan Allsh kar ki fita kin manta alkawrin da kika min
 _ni naki ne kuma dole na soki?_
Kar ki fita daga *rayuwata* ina.....
Hamma ka kyale ni bani da amfani a gareka saboda jikina kake so ni kuma baxsn baka ba saboda ba ka kaunata ni ko mezsn da kai?

 Ohh ya fada don kalaman sa sun fara karewa dan bema san daga ina suke zuwa ba ya dafe goshin sa tayi yunkurin ficewa ya dad'a riko ta haba humaira ta humairan dada humaira ta masdook
   Rungumeta ya kuma yi da karfi humaira look at me ya riko fusksrta kalli cikin idanuwana humsira me kika gsni a cikin su?
      Dagowa taki yi humaira look at me!ki kalle ni harda tsugunawa kasa humaira ki min hakuri ki min afuwa in kika tafi kika barni ai baxn kuma samun irin ki ba na yarda na sani kina sona kina kaunata kuma na kasa ganewa humaira dubi yadda na zamo
  Ki yafe min humaira ki yarda da ni kin san cewa ni ba karya zan miki ba dan bana yi kin sani hanun sa cikin nata
  *ki yarda da abunda zan fada miki nasan ni me laifi ne a gareki ban san kina da muhimmanci a guna ba se yanzu da kike kokarin barins humaira ke haske ce a rayuwata me haskakka ni humaira ni me kishin ki ne me kaunar ki ne ina son ki kuma yanzu na dadda yrda ba wadda zata soni kamar ki ba wadda zata kaunace ni kamar ki ba wadda zan daraja kamar ki dama ance baka san muhimancin rasa abu ba me muhimmanci a gareka ba seka ga wannan abun ya nisance ka ni baxan yi wannan gangancin ba humaira _trust me_i love you*

 idanta da suka rine dan ja ta dago ta sauke su a kan sa cike da mamaki
  *yes ina sonki*

No!no!no!  wannsn wani game din ne naka wata hanya ce xaka bi don yaudarata dan bakanta min dan sani a cikin kuncin rayuwa ni bazan taba  yarda da wannsn magansr taka ba masdook bazai taba son wata ba se kan sa u re selfish kan ka kawai kake so da ka'idojin ka da ra'ayin ka damuwar ka kawai ka sani baka san ta wani ba don haka yau za bar ma gidan ka.

 Duk mai laifi a baya in ya dawo ya nemi afuwa ai baza aki amsa ba sai a bashi wni chance din dan yayi prooving kan sa ki bani wannan damar humaira ki bani damar nuna miki matsayin ki a gareni .
Humaira
_thd forgiver is greater than the purnisher_
Ke amanace a gsreni kar ki bari na kasa rike amanar
 Amana hamma wannsn kalamar sam bata dace ts fito daga bakin ka ba dan ba ka san ta ba
Da ka santa da baka cita ba

Innalillahi wa'inna illahir raji'un !  Humaira mezan yi dan na nuna miki cewa na tuba ina sonki ina kaunar ki a ksnki yau ni har hakuri na bada nayi rarrashi na yi kwalla kuma me kike so na kuma miki ki yarda cewa ina  sonki

Shiru ta masa ta kwace hannun ta don't touch me kyale ni
     To naji baxan taba ki ba amma pls ki maida kayan nan cikin daki kinga ni msra lafiya ne ina bukatar hutu amma kin sa na yi tsayuwa da tsuguno ki tausaya min

Jakar ta kwace ta juya ta koma daki daga bakin kofa tace masa kar ka kuma damuna kowa yayi zamsn sa as u said kuma yes ka fadi daidai i regret loving u and knowing you congratulations u win
Ta kullo masa kofar a fuskar sa

Zaunawa yayi ksn kujera mugun mamskin ksnsa yake karshe ya kasa nutsuwa shin meya same ni? Mtsw kai mata matsala ne sanda ake son su lokacin suke nasu shaksra din

Ashe tana jinsa ta fito dauksr wayarta tace
*ai ku din ma matsala ne* tayi komawarta
  Dariya ta bashi ya dinga smiling shi kadai yana cizar leben sa.
  A ransa yace *love* ko ciwon kai
 _Aisha humaira i like you i like you style i like ur attitude i like ur evrything bsn san sanda sonki ya min kamu ba a jikina da ma jinina kin zamo jini me yawo a jikin masdook_
Kamar _yadda kike fada min mr.arrogant yes i am amma mr.arrogant ya zama mr.lover_