BUTULCI Page 11-15
A hnkali sadiq ya bude idonsa ya fahimci a asibiti yake,a take abunda ya faru ya zo mai tashi yayi ya fita da sauri,a bakin kofan ya ci karo da nurse tana shigowa duk kokarinta na taga ta maidasa ta basa kulawa sam yaki dole ta kaishi inda aka rike Alia,yayi mamakin ganinsu umma a wajen ya karasa wajen cikin sanyin jiki ynda yaga umma ke kuka ba karamin karya mai zuciya tayi ba,zubewa yayi a gabanta shima yana kuka ba mai bawa kowa baki a haka Abba da Dr suka zo suka samesu dagosa Abba yayi ya zaunar da shi sannan shima ya zauna gefen matarsa yana basu baki,hakuri zakuyi ba abunda Alia ke bukata sai addu'a a garemu Allah ya tashi kafadunta,suka amsa da Amin sannan duk suka tashi suka bi Dr zuwa office nashi. Bayan Dr ya danyi rubuce rubucensa ya dago tareda cire glass da ke idonsa sannan ya dubesu ya fara bayani a hnkali kamar haka "wato ur excellency due to d accident ur daughter hd her head is severely injured n dt caused her to b in coma n wen i say coma i min unconscious n in ur daughter's case she is deeply unconscious, she hs no idea wts going on around her n am sorry to say dat dia is ntn we can do other dan put her on life support n cntinue managing her while we pray for a miracle,tun kafun ya gama umma ke hawaye Sadiq kuwa tashi yayi ya fita bai wuce ko ina ba sai dakin da aka ajeta zama yayi a gefenta tareda dago hannunta,hawayene ya fara bin kuncinsa,a hnkali ya kira suanta,Alia pls dnt do dis to us ki tashi mu tafi gida ds place dsnt suit u,pls wake up cos dia is alot i hv to tell u n if u dnt wk up u wil nva gt to knw dt I Luv U,yes I luv u ryt from d day i set ma eyes on u so pls wk up so dt I shw u hw much I luv u,jin ana shirin shigowa ya sashi share hawayensa ya tashi Abba ne suka shigo da umma dafa shi Abba yayi yana patting nasa kuka ne yaci karfinsa yayi waje da sauri,a corridor ya ci karo da Dr Grema yanata dube dube alama dakin Alia yake nema karasawa wajensa Sadiq yayi ya dan tabasa yana juyowa ya kai masa bugu a baki nan fada ya kaure,kwantar da shi Sadiq yayi yana ta kai masa naushi duk yayi jina jina yanayi yana cewa dis is for cheating on Alia with her bestfriend n for putting her in dis situation,ji yayi an kira sunansa cikin tsawa wnda ya hanasa kaima Dr Grema bugun da yayi niyan kai mai,tashiwa yayi ya juya dan ganin ko wayene Abba da umma ya gani cikin bacin rai,wuceshi Abba yayi ya karasa ya daga Dr Grema sai da ya ga yayi stable ya dubesa yace abunda naji gskia ne,r u d reason my daughter is dia lying unconscious kasa dago kansa yayi wanda ya tabbatar wa da Abba gskiyan al'amarin ji kake Tass Abba ya wanke Dr Grema da mari sannan ya nunasa da yatsa da sauri Dr Grema ya zube a kasa yana Abba kayi hakuri wlhy sharrin shaidan ne bazai sake faruwa ba,Ka mun rai Abba duk hukuncin da zaka yanke mun na yrda da shi but kr ka rabani da Alia itace rayuwata, batareda Abba ya kallesa ba ya kira Sadiq yace ka tabbata ya br nan wajen n mk sure bai sake zuwa inda Alia take ba,haka sadiq ya tasa keyarsa yayi waje da shi. Yana komawa gida ya wuce ya hau tattara kayansa dan komawa gida,shamsiyya ce ta fito daga toilet yayi mamakin ganinta cikin tsawa yace meh kikeyi a nan cikin gatse tace toh ina zani,nunota yayi da yatsa yace luk kiyi saurin barin nan kafun in illataki ynxu ke ko kunya bakiji ba,ur bst friend is dia lying unconscious n u r stil here running after her fiancé anya akwai zuciya a kirjinki,ina so ki sani daga yau bani ba ke kr ma ki sake nuna kin sanni cos ba abunda znyi da maciya amana irinki cikin kuka tace ai bani kadai naci amanan ba n unlike u i knw she wil frgv me yar gajeriyar daria yayi yace sit here n kip telling urslf dt ni kinga tafiyata yayi ficewarsa ya brta zubewa tayi tana kuka mai cin rai sai can ta tattara jikinta ta koma gida inda nicky ta yi ta cigaba da cusa mata abubuwa kala kala tareda kwantar mata da hnkali sam ta hanata ma tayi yunkurin zuwa duba Alia dukda Dr Grema ya gaya mata halin da take ciki.
Wasa wasa hr yau Alia ta cika wata uku a asibiti,kullum sadiq na tare da ita ynxu hr ya gama haddace care procedures da ake mata dan ynxu shi ke mata yawancinsu,yana karanta mata wani novel Umma suka shigo,aje takaddan yayi tareda musu sannu da zuwa shafa knsa Abba yayi yace sannu Sadiq sannu da kokarin da kake wa kanwarka bt i hv bad news for u ynxu daga wajen Dr muke n he advised us to tk her off d life support n let her go cos yace she wil hrdly mk it,kuka sosai umma takeyi Sadiq ya dubi Abba yace Abba dts not right we hv to gv her more time,Alia cnt go bai ma kamata ku saurareshi hr ku yadda da shi ba,d ppl hia r vry slfish ba mamaki dey nid her organs dts y sukace haka cos dama na taba jin abu kamar haka a kansu so we r not tkn her off d life support but we r tkn her off ds place,sunkuyar da kansa yayi yace Abba ina neman alfarma a wajenka Abba ka aura mun Alia nikuma znbi duk wani asibiti na dunia dan ceto rayuwanta shiru Abba yayi sannan ya dafasa yace I wil b more dn hapi to kol u ma inlaw bt bazan iya aura maka ita a haka ba,durkushewa sadiq yayi yana kuka ya dago hannu yana rokon Abba,ajiyar zucia Abba yayi sannan ya dagosa yace shikenan sadiq naji zn aura maka ita,rungumesa yayi yana kukan murna,a daren ranan aka daura auren Alia da Sadiq anan masallacin da ke asibitin,washegari Abba ya nemi a sallamesu a asibitin ba dan sunso ba suka sakesu,private plane Abba ya nema da Drs da zasu kula da Alia kn su isa basu wuce ko ina ba sai saudi,tun kn su iso ana jiransu a airport,babbar asibitin saudi suka nufa idan aka fara bata kula na musamman,satinsu daya Sadiq ya tasa Abba da umma akan cewa su koma dan aikinsa,umma kuwa kullum aikin kuka take,da kyar suka yrda suka tafi akan cewa from time to time zasu na zuwa. Kullum Sadiq ba yi da abunyi sai dai ya zauna yana karanta mata addu'o'i ko yana kira'a in baya haka toh yana masallaci yana kai kukansa ga Allah.
A can Nigeria kuwa na hango Shamsiyya da katon cikinta tana tattara kayanta nicky tace ynxu ya zakiyi tace dole in ta fi gida nicky i cnt cntinue living like ds dole ya kulani ynxu cos am his responsibility bayanda ya iya,hr tasha nicky ta rakata sai da taga ta shiga mota itama ta koma.
Karfe hudu na yamma Shamsiyya ta shiga gidansu dai dai lokacin ummanta ta fito daga kitchen tans ganinta ta saki tray dake hannunta shinkafan da ke kai ya zube ta hau salati tana kuka,abban shamsiyya ne ya fito dan ganin meh ya faru shima mutuwar tsaye yayi ganin yarsa da katon ciki,ummanta ne ta yo kanta ta shakota tana shamsiyya uban wa ya miki cikin nan abunda zaki saka mana knan duk tarbiyan da muka baki,kuka sosai shamsiyya keyi ummanta ta daka mata tsawa tace zaki fada ko sai na kasheki jin azaba ya sata cewa Dr Grema ne,saketa ummanta tayi ta ja da baya tace badai mijin Alia ba ganin yarta tayi sunkui da kai tana kuka ya tabbatar mata da haka,sulalewa tayi ta fadi tareda daura hannunta a ka tana malam mun shiga uku yan nan ta kashemu karasowa Abbanta yayi yana nunata da yatsa yace lallai kin cika *Butulu* shamsiyya mai rama alkhairi da *Butulci* yau ina bakin cikin kasancewarka yata wanda ta fito daga tsatsona amma ki sani daga yau na cireki a jerin yayana dan baxan iya da *zafi* *biyu* da kika kawo mun ba sabida haka ki gaggauta barmun gida kr in fito in sake ganinki a nan juyawa yayi dan komawa daki amma ya kasa daga kafarsa,gani nayi ya rike kirjinsa sai gashi ya zube a kasa,ummanta ne tayo kansa tana wayyo malam shikenan ta kashe mana shi juyowa tayi ta dubi yaronta mai bin shsmsiyya tace yi maza ka kira mana napep sannan ta kama shamsiyya ta jata hr waje tareda wurgo mata kayanta sannan ta rufo kofar sai da napep in yaxo ta bude sukayi saurin sashi a motan suka wuce asibiti bayan ta sakewa shamsiyya kashedin cewa kr ta dawo ta sameta a wurin,ji tayi duk dunian ya mata baki tasan ynxu kowa ya tsaneta itama ynxu tsanar knta take,napep ta tara bata wuce ko ina ba sai gidansu Alia a falo ta samu iyayen nata suna zaune zama tayi kawai ta hau kuka ba wanda ya ce mata kala hr ta karashe kukanta,knta na kasa ta fara magana " Abba ku yafemun amma bn san inda zani ba,nasan ynxu kuma kun tsaneni amma ina rokonku kumun rai dan Allah ku roki iyayena in koma wajensu bani da kowa sai su in suka kini zn shiga uku,ajiyar zucia Abban Alia yayi yace tashi ki je ki aje kayanki zan tura ayo mun kiransu tashi tayi ba ko kunya ta shige dakin Alia tana shiga umman Alia ta dubi mijinta,yace na sani but bnyi haka dn komai ba cikin jikinta na duba kuma in hr muka brta haka zata iya shiga dunia kuma hakan ba abune mai kyau ba n by tomorrow insha Allah she wil b out tashi tayi tace xn daure zuwa goben amma in bata tafi ba ni zan tafi dan baxan xauna inuwa daya da wanda ta yi sanadiyar halinda yata take ciki tana gama fadin haka ta wuce dakinta. Washegari tunda safe ya aika aka dauko iyayen nata yayi sa'a an sallamosu daga asibitin,suna shiga suka zube duk suna kuka,Abban shamsiyya ne ya yi kokarin magana yace Alhaji ku yafemu wlhy bamu da masaniya sai jiya ni bn ma san da wani ido zn kalli yartawa ba Alhaji a taimaka a kira mana ita mu nemi afuwarta shiru Abba yayi sannan ya kwashi komai ya gaya musu,nan kukansu ya tsananta,gani sukayi shamsiyya ta fito ta zauna gefensu,hannu Abbanta ya daura a kansa shi kadai yasan takaici da yake ciki ya ce ynxu kunyan da kika jefamu ciki bai isheki ba Alia hr sai kin sake zuwa wajensu dan gaki mara kunya,kaicona da haihuwar irin wannan ya,halinda kika jefa yarsu bai isheki ba hr kinada xuciyan zama a gidansu Alhaji akan meh ma zaku brta,wlhy wlhy idan baki yi saurin ficewa a gidannan ba sai na sa ummarki ta tsine miki,duk kokarin Abba na ganin ya sasantasu ya gagara haka ya rabu da su suka tasa yrsu suka fice kowa ya kama hnyrsa. Mota shamsiyya ta tara ta bada address na gidansu Grema bata samu wahalan shiga gidan ba,wata dattijuwa ta tarar a falon bayan sun gaisa ta dubeta tace sai dai ban ganeki ba dan ta tsorata da cikin da ke jikinta,tana kuka tace dan Allah kumun rai kuma kr ku koreni banida inda zani sai nan cikin jikina na dankine,jin abun tayi kamar duran aradu tashi tayi ta shige ciki sai gata ta fito rikeda waya a hannunta,bugu daya aka dauki wayarta tace kome kake ka bari ka zo gida kuma ka biya ka dauki abbanka,tana gama wayar ta dubi shamsiyya tace kin tabbata wannan cikin dana ne kai ta gyada mata kiran mai aikinta tace ki gyara dakin bakin nan sai kixo ki kai kayanta,a haka Dr Grema ya shigo shida abbansa,mutuwar tsaye yayi da ya ga shamsiyya ga kuma ciki,ummansa tace karaso mana cikin sanyin jiki ya karaso ya zauna gefen abbansa,
Ummansa ta dubesa tace ka santa,kai kawai ya gyada tace cikin da ke jikinta fa na wanene,shiru yayi sannan yace bn sani ba umma,ta dubi Abbansa tace toh gashi abunda danka ya jajibo dan ita wannan tace nasane ,abbansa ya dubeta yace yarinya tsakaninki da Allah wannan cikin nawaye ne cikin kuka tace wlhy nasane,rike kansa Abbansa yayi yace Son bn san rashin kunyarka ya kai ka tozartani a idon jama'a ba ba abunda znce ma sai godia dan wannan abu da kayi wa ni kayi dan ni zai fi shafa wannan kunyar ni ka jawowa,ynxu ta ina ma zn fara kallon Aminina Abban Alia meh znce da shi tunda haka ka zaba sai ka je ka auri ita wannan in shi nasan ynda znyi da shi,ji nayi Dr Grema yace a'a Abba ni wlhy ba itace zabina ba tsautsayi ne ya afka mun Alia ce zabina Abba bazan iya auran kawarta ba,baki bude iyayen nasa suke kallonsa nan ya shaida musu ko wacece shamsiyya cikin bacin rai ummansa tace indai hr ni na haifeka Grema toh baka da mata sai wannan yar da ke zaune nan tunda ka mu ka zabi ka tozarta mu a idon mutanen da muke mutunci da su toh kai ma baza mu ma abunda kake so yarinyan nan zata cigaba da zama a nan hr zuwa ranan da Allah zai sauketa in yaso a daura muku aure wannan shine hukuncin da na ynke ka tashi ka bamu waje,jiki ba kwari ya tashi ya fita dan yasan in ummansa tayi magana ba ja,kira tayi aka nuna wa shamsiyya dakinta sannan ta dubi mijinta tace ya kamata anjima muje dan bawa iyayen Alia hakuri yayi na'am da zncenta sannan ya mata sallama ya koma wajen aiki.
Shamsiyya mutuwar tsaye ta yi da ta shiga dakinta dan iya tsaruwa ya tsaru fadawa toilet tayi tayi wanka kafun ta fito hr an jera mata kayanta a wardrobe an shigo mata da abinci zama tayi taci tayi nak sannan ta bi lafiyar gado,sosai umman Dr Grema ke kula da ita kuma sunyi alkawarin bazata na fita ba hr sai ta haihu ita kuwa ta yrda da hakan dan ynxu hankalinta a kwance yake ganinta cikin daula ya sa ta mnta komai bata ma damu da rashin kulata da Dr Grema yake ba tunda iyayensa sun tsaya mata kuma ta san in sunyi aure dole ya sauko,nicky ta kira tana gaya mata sauyin rayuwa da ta samu dan ynxu jinta take kamar wata don taci mai kyau ta sha mai kyau ta sa meh kyau kuma komai take so tana samu tama mnta da fushin iyayenta da wata Alia
Sarki Marwan ne zaune da Hajia Na'eema suna yar hiransu tana yanka mai apple yana ci,Hajia Maryam ce ta shigo falon jakadiyarta na binta a baya da plate na apple ganin hajia na'eema ba karamin bata mata rai yayi ba,tsayawa tayi sannan ta juyo ta dubi jakadiyarta tace koma da abunnan ki aje a dakina sannan ki rufo dakin kada ki bar kowa ya shiga,angama ranki shi dade cewar jakadiyarta tareda ficewa ita kuwa ta karaso cikin falon da sallamarta, a tare suka amsa mata ta nemi waje itama gefen sarki ta zauna ta dubi hajia na'eema tace yaya sannu da aiki tunda naxo bari in tayaki,a'a barshi na ma kare in na tafi ai ke zaki cigaba kan in dawo cewar hajia na'eema, tafia zakiyi ne yaya,eh ta bata amsa lokacin follow up ina a saudi yayi zan biya gun yarannan sai muje da su hajia na'eema ta bata amsa, toh Allah ya kaiku lafia yaya,yaushe tafiyan ta sake tambaya, jibi insha Allah ta sake bata amsa, toh Allah ya kaimu ya kuma kaiku lafia, Amin duk suka amsa sannan hajia Maryam ta musu sallama ta koma sashinta,tana shiga dakinta jakadiyarta ta biyota ynda taga fuskarta ta san ranta a bace yake tafi minti biyar tana safa da marwa a dakin nata sannan ta juyo ta dubi jakadiyar,Ina apple innan jakadiya,da sauri jakadiyar ta dauko mata shi tace gashi ranki ya dade, ki daukesu ki zuba a buhu ki kai inda bawanda zai ga ni ki birne su kr ki yadda kowa ya gani,an gama ranki shi dade sannan jakadiyar ta fice,dakinta ta shige tana takaicin abinda ya faru ba karamin kudi ta kashe wajen amso poison in da ta sa a Apple inba dan ba karamin poison bane amma ynxu komai zai zo mata da sauki tunda hajia na'eema zata yi tafia zata amso wani kan su dawo dan shine kadai damar da zata samu,yinin ranan ta yisa ne cikin sakawa da kwancewa.
Ranan da hajia na'eema zata daga hr da ita acikin yan rakiya hrda hawayenta yayinda zuciyarta kuwa farine kal dan wannan damace da ta samu dan aiwatar da abunda tayi niyya dan ta matsu taga dan nata ya hau mulki.
💥💥 *Saudia*💥💥
Sadiq ne zaune gaban Alia kamar kullum,ya gama goge mata jiki ya canza mata kaya,wata nurse ce ta shigo yana ganinta ya dan saki murmushi alamar ya santa dan ynxu yayi sabo da mutane dayawa,ya ce sister Asiya mun tashi lafia ya fada cikin harshen turanci lafia ta amsa mai sannan ta tambayesa mai jiki,wani galon ta aje mai tace wannan maigidana ne yace in kawo ma ,zam zam ne yayi addu'a a ciki bayan ka mata wanka sai ka bi jikinta kana shafa mata hr knta zaka shafa sai muyi fatan Allah ya bata lafia, godia sosai ya mata sannan ta fice tana fita ya debo zam zam in yayi yanda tace sannan ya fita zuwa masallaci bai dawo ba sai da yayi isha, yana komawa daki ya tarar da su umma yayi mamakin ganinsu sosai karasawa yayi yana musu sannu da zuwa Abba yace sannu sadiq da kokari bn san irin godia da zn maka ba,ynxu nurse da ke kula da ita ta br nan bayan ta gama gaya mana irin kula da ita da kake,muna nan muna addu'a Allah ya tashi kafadunta ku rayu tare hr iya tsawon rayuwarku, nagode Abba shine kadai abunda ya iya fada, Abba yace mune da godia sadiq u coming to our lyf was by accident but baka san alkhairan da ya samemu a dalilin zuwanka ba fatanmu kaima ka gana da yan uwanka,mu zamu wuce masaukinmu sai gobe in Allah ya kaimu yace toh Abba Allah ya kaimu,rakasu yayi hr sai da ya ga sun shiga mota ya juyo ya koma ciki,kujera ya jawo ya zauna tareda aje kansa akan gadonta sannan ya riko hannunta hr bacci ya daukesa da asuba bayan yayi sallah ma ya sake komawa ya kwanta kusa da ita a haka hr Abba suka zo suka samesa,abba ne ya tadasa a hnkali ya bude idonsa,ganinsu ya sashi mikewa tareda gaishesu,umma ne tace Sadiq ai sai ka ji wa kanka ciwo me amfanin daya gadon,dan Allah ka ringa kwanciya akai amma irin wannan ai sai kazo kana ciwon jiki ku wannan gashin da ka tara fa na menene ynxu in matar naka ta tashi haka kake so ta ganka gskia ka je kayi aski,dan sosa keyarsa yayi yace umma znje anjima Abba ne yace ka dai je yanzun dan muna nan hr yamma kuma sati daya zamuyi ma kan mu koma kai ma ka dan huta, ya ce toh Abba bari inje in dawo. Shagon barbing saloon da ke wajen asibitin ya nufa dai dai zai shiga ya ji an kira sunansa ya juyo ya ga doctor da ke kula da Alia ne ya karasa wajensa dan su gaisa, a dai dai wannan lokaci Anty Fiddausi yar yarima Sadiq ta fito daga saloon in hannunta rikeda da dan autanta sadiq da tayi kaninta takwara dan yaron yace mummy ina zamu tace muje in siya ma ice cream sai mu koma gun granny a asibiti koh,da murnansa yace tnx mummy sun juya sun fara tafia Sadiq shima ya zo ya shige saloon in bai jimaba aka gama mi shi ya fito yayi cikin asibiti kai tsaye dakinsu ya wuce yana shiga hajia na'eema suka zo suka wuce kofan dakin da yake ita anty fiddausi da Dr yana rakasu yana musu bayani kamar haka " hajia am sorry zamu dan sake rikeki for like two weeks haka dan hr ynxu bamu gama da ke ba, tace bakomai Dr ai dama abunda ya kawoni knan da haka suka rabu,tun a mota ta kira Sarki marwan ta shaida mai duk bai so hakan ba ya zama dole yace ta jiran dan lafiyarta yafi mai komai,hajia mryam na jin lbrn nan taji wani dadi dan hr ynxu poison da tayi ordering bai zo ji take wannan karon tanada chance na aiwatar da mugun nufinta dan komai na tafiya ynda takeso.
Yau su umma suka daga zuwa Nigeria bayan sadiq ya dawo daga aiport daga rakasu da yayi ya tsaya a canteen na asibitin dan cin abinci daga can ya wuce masallaci ya fara kai kukansa ga Allah hr aka kira azahar yayi sallah sannan ya cigaba da addu'o'insa,vibration na wayansa ne ya katse sa ganin Sister Asiya ke kiransa ya sashi saurin dagawa ji yayi tace kayi maza ka zo yanzun nan cikin sauri ya bar masallacin takalminsa bai san ya akayi ya sasu ba,ya zo shiga bakin asibitin daidai lokacin hajia na'eema da fiddausi su kuma suna fita da gudu ya wucesu hr ya dan bugi hajia na'eema,anty fiddausi ne tayi saurin riketa tace amma anyi bnza a nan ji fa ynda yake gudu kaman wani mahaukaci kuma ya bugi mutane ko ya ce musu sannu, umma tace a'a fiddy nan fa asibitine hala wani hanzari ne yaxo mai sai a mai uzuri bawai ki zagesa ba,wata nurse da ta jiyosu tace gskiane hnzari yake cos ya jima da matarsa a nan kuma shs bn unconscious sai yau Allah ya sa ta dawo hayyacinta shine aka kirasa shiyasa kuka ga yake sauri,umma ta juyo ta kalli anty fiddausi tace ina kinji tace toh Allah ya dada bata sauki sannan suka fice,shi kuwa sadiq sai da ya danyi nisa kwakwalwarsa ta raya mai ya bugi wata yayin shigowarsa da sauri ya koma dan bata hakuri sai dai bai gansu ba kuma bai lura da fuskansu ba,nurse da ke zaune a wajen ya tambaya tace ai sun tafi but shs sure zasu dawo,biro ya ciro da yar paper yayi yar gajeriyar rubutu ya miko mata sannan ya haura sama da sauri,yana bude kofar dakinsa ya cika da mamaki kasa karasawa cikin dakin yayi hr sai da Dr da sister Asia suka zo fita suka tsaya a gefensa Dr yace its a miracle Sadiq ka kara wajenta shs rily up,we"ll tlk ltr cos i cn stil c u r in shock sannan ya fice murmushi Asia ta mai itama ta fice, da kyar kafafunsa ya kaisa bakin gadon ya zauna tareda rungumota yana hawaye,kuka yake sosai sai da yayi mai isarsa ya dago ya kalleta yaga kawai kallonsa take da busassun idanunta share hawayensa yayi ya dubeta yace ba inda ke miki ciwo ko Alia haka yayita cikata da tambayoyi ita kuwa sai binsa take da ido,ji yayi tace "who r u? Saura kadan ruwan da ya tashi debowa ya zube aje ruwan ma yayi gaba daya ya zo ya zauna a gefenta tareda riko hannunta,gani yayi ta janye hannunta tareda takure kanta a jikin gadon yace Alia nine fa ya sadiq naki wani kallo da take mai ya tsoratasa ainun,i dnt hv a broda tace da shi yayinda take mai kallon tuhuma tashi yayi ya fita yana hawaye bai wuce ko ina ba sai office na Dr Zakir,yana shiga ya aje knsa akan tbl nasa ya hau kuka da kyar ya lallashesa ya gaya mai abinda ke faruwa yace i dnt tink she recognise me Dr nan ya lbrta mai abunda ya faru,tare suka koma dakin ya sake dubata tareda mata yr tambayoyi, yace Alia cn u tell me wia u r hia n y u r hia, knta na kasa tace am at d hospital but i dnt knw y shiru yayi na yan wasu dakikai sannan ya nuno sadiq yace wannan fa kin sansa ta dago suka hada ido da Sadiq ta jima tana kallonsa sannan ta dauke knta tace i don't knw him juyawa sadiq yayi zai bar dakin Dr Zakir ya dakatar da shi,wayansa ne ya hau kara ya daga yana magana cikin hrshen larabci ya gama ya juyo yaga Alia ta kura ma wayar ido duba wayar yayi ganin ba komai a jiki ya sashi karasawa kusa da ita yace u nid it,kai kawai ta gyada mai ya miko mata wayan a hankali ta fara typing Numbers bugu daya aka dauka jin ta ce umma ya sasu gane wa ta kira sai gashi tana hawaye,a can ma ummanta tayi saurin ganeta tana ihun kiran abbanta tace alhaji zo kaji mun ba dai kunnena ke yaudarata ba da sauri ya karaso falon ya krbi wayan shima yana jin muryan yar tasa ya fara kwalla ji yayi tace Abba kuzo ku daukeni i dnt like ds place yace on ma way Darling daughter ynxu zaki ganmu tana gamawa ta kashe wayar tareda mikoma Dr Zakir abunsa tace tnk u,ya krbi wayan yana mamakin ynda bata mnta iyayenta but ta mnta da mijinta nan kwakwalwarsa ta raya mai akwai memory loss,wayan Sadiq ne ya hau kara ganin Abba ne ya sa shi fita dan bayaso ya dauka a gabanta ganin duk a tsorace take da shi,yana dagawa Abba yace Sadiq dagaske muryan Alia naji yace eh Abba itace dama ynxu nake shirin kiranku yace toh Alhamdulillah ynxu ni da ummanku zamu bi jirgi muzo yace toh Allah kawoku lafia Abba,a kofan dakin Dr ya fito ya samesa ya dan dafasa yace dnt tk tins hard sadiq ynzu da tashi ma Alhamdulillah she might not remember u now but she surely will insha Allah,ynxu zamu jira zuwan iyayen nata den we"ll all mt and tlk n wll see wat we can do godia sosai ya ma Dr sannan ya shige dakin,sister Asiya ce ta shigo tana sake dubasu itama ya gode mata sosai ta karasa ta riko hannun Alia tace u shuld rily tnk Allah for ur husband cos u r lucky to hv sum1 like him ta fita ta brta da tambayoyi dayawa a knta