ARNE Part Three (3)

****** ARNE Part 3 ******
.
Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran abun aranta..... Duk lokacin da rashin kirkikn ta ya taso hka zata ci masa mutunci abunta  Shafa atu CE tace mata  ,karta shagala da dadin baki da wa'azin karya da alhaji yamata   A fadin ta wai kar alhaji ya mutu ace zaa ba kaamil wani kaso daga ciki arziki da kaddarorin alhj koda sadaka ne.....  Haji mriya da Allah ya Dora ma son kudin,Jim hakan yasata warware sauran imanin da yaso ya Shiga zuciyarta  Sai dai ta barsa ya sake a gidan,amma bata yadda ta hada shi matsayi da yaranta ba...dole sai ta banbance su.
.
  Bayan shekara daya makrantar su zafar cike take da many a manyan mutane inda motoci na alfarma ke famar zurga zurga   Academic gown ne ajikin su kowa ya Sanya murmushi a fuskarsa,baka ramin kyw kuwa sukayi ba anata daukar selfie  Siyama CE da kawayenta suka nufo su  Dafa shi tayi tace amour I'm going to miss you,tana Fada tana nemar kwntar da kanta a gefen kafadarsa  Dan tureta yayi yace ojh God siyama say nawa zance miki ki daina sa hannunki a jiki na ne,I hate it_common girl..yafada ya juya mata baya ya cigaba da abunsa da zafar  Kallon kawayenta tayi sunyi kicin kicin suna mata dariya kaSA kasa Nan ta hantsile ta bar wajen da gudu   Ko kallonta baiyi ba ballantana yasan me take ciki  Kaamil meyasa kake ma siyama haka ne wai, Look zafar yarinyar ta gama fita min ne,ta takura min ko yawo bata bari yawuce min fa......think God ma zan bar schl din Yau  Dariya zafar yayi ,hmmm karya dai ba kyw...  Inajinka ranar kana ma faryal alkwarin bazaka sake kula siyama ba  Dan Sosa kai kamil yayi yace ,tooooo gulma kenan....she's my sis ai anything for her....besides nifa ba son siyaman nan nake ba  Ehmm hmmm nidai bazance komai ba  What,me kake nufi zafar Ahh ba komai She's our sis yafada yana kyal kyalewa da dariya  Toh ya isa ko,muje ma na dubata nasan tana chan tana ciye ciye...tohm let's go   Marairece masa tayi a garden suna zaune ,yay kaamil nikadai zan na zuwa schl kenan.....I'm missing you already, Ware idonsa yayi yace missing me? Bayan gidan mu daya ko,....  Just concentrate on your studies banda kula wasu banda kuma Fada da kowa  No Yaya kamil just tell me bakason na taba maka siyama....  Ohhh gosh haba Angel,u don't trust me?  I do,tafada tana murmushi..... What's d smile for faryal? Ai ji nayi kace mkn angel Yau natashi daga litl sis din ne?  Dariya tabasa ,a ransa yace to barin tsokaneta  Wait,dama bakisan meaning din sunanki bake nan? Nidai na San sunanki nakira Faryal means Angel....  Oho dai tafada tana mikewa,ni bacci zanje   Toh gudnite faryal sis Dan hararsa tayi ta wuce ni bazan amsa ba  Toh shikenan gudnite angel......
.
Aikuwa dadi ya  lullubeta da sauri tace gudnite bro tana kyal kyale dariya  Kallonta yakeyi har ta kule kafin shima ya nufi dakinsa   Bayan sallar da sati biyu had su faryal ana shirin komawa hutun jssce.  Kafin nan siyama tasha zuwa gidansu yafi abunda yafi Duk da ma watarana sai dai suyi hirar su da zafar amma ba shi zai hanata sake dawo wa ba  Tasaba da zafar kuwa domin shikne kullum vikin bata baki idan kaamil ya mata wani abun   Gashi tunda haj mariya taji labarin abinda ke kawo ta kuma tasan waye ubanta Hankalinta ya matukar tashi son bakin ciki   Amma bata nuna ba ,inbanda ma Jan siyama da takeyi ajikinta  Hakan kuwa bakaramin sosa ma faryal rai yake ba..son aduniya ba wanda ta tsana kamr siyama  
.
    Bayan sati biyu faryal ta koma schl,amma har yanzu ba abunda take hada ta da kaamil  Wasan boye ne ma tsakaninsu..Sam bata bari su hadu ballantana su shirya   A schll kuma in banda wutar gaba ba abunda ke huruwa tsakaninta da siyama   Barin ma siyama da Duk yabi yahadu mata da tana jin haushin wulakancin da faryal take ma yayanta khalid..kuma tadauka itace kawae silar da kaamil yace baya sonta   Bayan isha I kowa ya hallara a Fallon alhaji abdallah,nan ya bude maganar sa da dan karamin waazantarwa kafin ya fito da envelope guda biyu da ga briefcase dinsa  Wa zafar yafara mikawa,wannan admission dinka CE da visa komai da komai na ciki Yadda kake so,england kace ai ko? Da murna ya amsa ehh abba   To gashi 6years program ne tareda masters degree six month fannin petro- chemical engineering  Gaba daya faloun ya dauka da masha Allahu..nan kowa ya bayyana farincikkn sa ma zafar sannan aka gode ma alhaji  Yawwa saura kai kaamil ga naka,Germany ko? A hankali ya gyda Kansa alamr eh To kaima gashi same thing 6yrs program da 6 month masters degree a fannin web design and computer engineering.  Amma tafiyarku zai kai next week bayan an kammala walimar saukar ku Nan ma fa waje ya rude da kabbara, Fuskansu cike da farinciki da murna  Godiya aka dinga ma alhaji ranar har sanda ya gaji ya basu waje  Haj mariya da duk da ma abun ba harcikin ranta bane,amma ba ydda ta iya haka ta bisu da murmushi itama    Faryal kuwa ma Zafar kawae tayi wa murna ko kula Inda yake batayi bllantama ta kallesa tace wani abu   Duk da Baiji dadin hakan aransa ba,yaso ace faryal dinsa itace na farkon tayashi murna personally kafin wasu daga waje  Ringing din wayrsa CE ta dakatar da shi, jabir ya akayi,yanzu nake shirin kiranka  
.
Toh gashi ai na kira ka na siyama ruwa sai an tace  Tsaki kamil ya ja toh zaka ruining min good mood dina kenan ko jabir dama haka kake  Ohh really to fara Fada min naka kafin na gaya maka nawa albishir din  Tab kaidai kafara enajinka, Anyways nasamu fa,and gues what am going to germany  Dan Allah? Cikin farin cikin kamil ya tambaya...nima fa nan zanje  Ai kuwa dariya suka kwashe dashi dukkan su Mutumina an sake hada mu , yeah amma ai ni medicine zanyi kaifa nasan computar ta ka zakayo ai mayen danne danne  Dariya kamil yayi yace of cous ,Fada da karfi  Dan hirarsu suka yi Inda kamil yadan gaya masa abunda ke faruwa tsakaninsa da siyama da faryal  Kasan meye kamil kabari inna zo ranar saunkan ku zamuyi maganan kawae Nan sukayi sallama    Kwanciya yayi ya rasa abunda ke masa dadi,wayarsa ya dauko daga inda ya jefa TeX ya sake tura mata kamr yadda yasaba    Amma still shiru no reply, Haka yayi ta juyi daga bisani yayi wanka ya kunna karatun Qur'anin sa yana bi har bacci ta fara zuwa masa   Zuciyarta na balaien sonta masa magana ko ta ma replyn TeX dinsa amma ena ,ta kudura aranta sai ya dan Dana abunda takeji in tagansa da siyama  Writing pad kawae take yankawa tana rubutu  tana zubawa cikin drwerta  Ana sauran kwana uku walimar su zafar, Hangota yayi akasa tana zabga kuka ta rike cikin ta...dayake kofar dakinta a bude yake  Ya na ganin abinda takeyi ayayin da yake shirin saukowa zaije wajen zafar  Ganin kukan da takeyi tana rolling yasa shi dole Shiga dakin nata, Kokarin dagata yayi yace  Faryal meya sameki,?  Da kamr bazata amsa ba tace cikina ne yakemin ciwo   A take ya fahimci menstral pain ne yake damunta Nan yace ena maganinkin?  Dan dago kai tayi ta kallesa alaman ya akayi ya ganota Murda ta cikin yasakeyi  ai ba shiri tanuna masa drwer Dayake hankalinsa duk atashe yake cikin hanzari ya sa hannu ya dauko inda wayannan writing pad dinta suka zubo kasa Mika mata yayi ya bata ruwa   Sannan ya juya da niyyar tattra mata writing pad din  Abinda yagani ne yasa shi tsaywa chak Da sauri ya dauka daya daga cikin su  Inda yaga an rubutu" a day without u is like a day witou me,I lost my smile since d day i last see yours, I gues im not 100% living if am not being honest with you,I love you yya kamil I can't leave witou u my nurul qhalb.....  Wani sanyi ne ke ratsa shi har cikin zuciyarsa, da saurii ya Sake daukan wani zai karanta har yafara ganin" ure d burning flame.......chak yaji ankwace  A fusace tafara ,wai me haka yay kamil ,meyasa zaka kalla min abuna  Far...ya.......... ni bana son naji komai daga bakin ka, Just leave  me alone, And thanks for lying to me abt siyama  , Ohh my goodness ,faryal what's is wrong with you?  Everything ,tafada a fusace...nika ficemin a daki kake can dakinka da yan matanka suke zuwa  Get out...tafada masa hartana bari hawaye tam fuskarta  Wani sassanyar kallo yabita da shi mai dauke da sako kala kala Sannan ya sa Kansa ya fice baice mata uffan ba  
.
Ranar jumua da safe wani makeken fili aka decorating a daya daga cikin gidajen alhaji abdallah dake garin abuja  Hidima akayo sosai ,walima taci sunanta walima....mutane anci ansha masha Allah Sai godiya  Dukkansu sun yi kyw sosai don kuwa tsadadden fararen yadi aka musu dinkin babban Riga ,tubarkallah Dayake suffar su kusan iri daya ne bazaka babbance waye ba dan gidan ba acikin su  Sai dai duk da kywun zafar, abayan kamil yake,hasali ma yana daya daga cikjn abnda ya ke Dada hura wutar kiyayya a zuciyar Hajiya mariya tunda tafara ganinsa a asibiti   Shima fari ne  ammaa Arabian milk, yanda ball eyes dinsa ga wani sajen daya fara shatin kwanciya a fuskarsa.yanada dogon hanci,da fararen hakora..ga suman kanshi baki ne wuluk.barakallah.  Faryal ma cikkn farin hijabin ta tafito ,a yau jitake kamr bazata iya daurewa bata ma kaamil magana ba   Don kuwa tunda ya barta a daki take faman jin haushin kanta akan abinda ta masa  Shima tundaga ranar ,ya fita hanyarta bayace mata uffaan ,  Gan tayi sun fice da abokinsa jabir Haka kawae ranta ya hau kuna jitayi kamr tayi tsuntsu ta bisu,  Chan dai haka ta mike ta samu zafar dake famar waya da siyama sai dariya sukeyi....kai kace masoya ne  Ina xuwa siyama ban mintuna biyu.... Noo zafar ,tace cikkn shagwaba  Tsaki faryal take ja,a gefe tana kallonsa dayake famar llaba siyama, OK fine naji idan bankira after 3 min ba zanzo din shikenan? Yes tafada tana dariya  Am here sarkin fushi,yafada ya na kallon faryal da ta tamke fuskarta  Ni wallhy kabani haushi ma Yaya zafar nafasa maganan  Tafada tana juyawa zata bar wajen Tsayawa yayi ya na rokonta haka fir taki,  Chan bayan kamr mintuna 10 sai gashi ya fito shima zai fita  Ai tama da gudu tazo ta davurce masa akan saita bisa dik enda zaije..... A tunaninta gurin su kaamil da jabir zaije don'  ku ta kudira aranta sai ta ga enda yaje  Hanyar wata villa garden taga ya kama ,nan tafara cewa ni ka sauke ni     Harararta yayi yace ai baki isa ba tunda kika fito sai mun karasa,ai bani na kiraki va   Parking yayi suka fito ,Nan ta je gefen wani 2sideways chair ta zauna, Muryan da takeji ne yasa gabanta dukan Tara tara  Dan kasa kunnenta tayi, taji anacewa bakomai kaamil apology accepted, Bata bari an karasa maganar ba ta sa kanta cikin wajen  Aiko ido hudu sukayo da kaamil ,kafar ta kasa daukarta ya yi  Da sauri ta gaining balance tafice wajen tana kuka , Ko jiran zafar batayi ba ta tsaro a daidai ta  Dariya siyama ta kwashe dashi,aikin banza  To na bar mata kai sai ta dafa ta cinye tafada tana kara gaba  
.
Kaamil Dama kuna nan ,e wallhy, munzo da jabir  Kaine kazo tareda  faryal?  Ohh gosh ni har na manta fa,fitinanta wai sai tabiyo ni Kun hadu ne?  Eh amma naga ta koma, Ohh kyaleta battada aiki,naga kwana biyun nan wani rigima take jii dashi  To ya isa kuma ogah,ka kyale min sister ta sakata ta wala, Dariya zafar ya fashe da shi,kwaji da shi ai  Kwana daya tal ta rage maka,gashi ba zuwa Hutu  Tamke fiskar sa yayi shikam ,a yayin da zafar da jabir suka sa shi a gaba da tsokana  Fitowar siyama ne yasa shi mikewa ,toh mu zamu tafi Kamil yace  OK toh bakomai, nagode amour tafada da dan murmushi  Da ka ganta kasan ba kalau take ji   Nan jabir da kamil suka nufi hanyar gida suka bar zafar tareda siyama  Hey,are u owryt,kinsan  masoyinki zai zo shine kuma u asked me to come,yafada cikin tsokana  Just stop it zafar,tafada hawayen na nemar kwace mata,  Subhanallah siyama daga wasa,?  No ba haka bane zafar, zuciyata tace ta kasa hakuri  kawae  Duk farinciki ya lullebe ni lokacin da mukayi waya da jabir yafada min da kamil zamu hadu  But gues wat? Kamil hakuri kawae yabani ,tafada tana fashewa da kuka  Yi hakuri siyama ,cmon stop the tears mana zakiyi zazzabi fa   Na hakura zafar ,dole na kyaleshi kamil baya so na,no matter what  tafada tana sharen hawayenta tace I'm going to move on ,  Da sauri zafar ya rike hannunta yace yes siyama move on,Allah ya zaba miki mafi alkhairi a rayuwanki  Kinga you are still young fa,kinada lokacin da zaki zabi koma waye kike so a rayuwanki  Thanks zafar,I really appreciate Just promise me bazaka kyaleni ba, kai kadai ne kake fahimta na ......I don't want to lose u too  I promise siyama ,just chill ,kinga tashi ma mu tafi game resort let's forget about everything that hurts _let's have fun   Murmushi ta sake tace cool,good idea  Nan suka Shiga karada gari,  Inda zafar yayi iya kokarinsa wajen tabbatar da siyama has a blast ranar    An kammala komai ,kowa ya shirya an fiito  Duk nasihar da zaa musu an kammala,  Faryal data ki fitowa a dakinta in banda kuka ba abunda take.....  Yau ne asalin takejin zafin rabuwa da su,ga kuma tsananin abunda takeji akan kamil   Da kyar sanda abba ya sa baki kafin ta sagaita kukan nata aka nufi airport  Maganan da sukayi da zafar ne ke dawowa cikin kwakwl warta,...wani haushin kanta takeji domin tunda zafar ya sanar da ita asalin labarin abunda yafaru tsakanin kamil da siyama takejin bata masa adalci ba  Musamman ma kwana biyun nan da yake binta don su sasanta  ba abunda bata mishi ba na bacin rai,  Zaune yake a waiting area shida abba ,suna magana gaba daya idonsa ya sauya kala alamar maganan da sukeyi da abban ya taba shi sosai.....rungu mesa abban yayi yana Dada masa nasiha ayayin da kamil ya fara zubda hawaye sosai domin kuwa har cikin ransa yakejin matukar kauna da son Abbah na ratsashi  Tamkar da da mahaifi in kaga yanayinsu Jin announcement da aka farayi ma passengers yasa suka mike da kyar aka raba haj mariya da zafar  Faryal kam ba a magana,,,,don idanunta sunyi ja had sungaji sai jiri ma dake debarta ahankali  Gashi ko magana bai mata ba ballantana ta bashi hakuri kamr yadda tayi niya  Nan suka wuce su biyu zuwa seat dinsu domin kuwa a Dubai zasu sauka daga nan kowa ya wuce Kasan da zaiyi nash‬:
.
Bayan kwana uku da isarsu makaranta nan abba ya kira kowannensu..  Kanaji na kaamil,banda yawan kira gida saboda na lura in kuka sa maganan gida aranku bazakuyi karatu ba  Zan aika ana zuwa duba ku,every after session saboda tsarina sai kun kammala komai kafin Ku dawo  Toh ABBAH ,hakan ma yayi Allah ya kara daukaka ,insha Allahu zamuyi duk yadda kace Yawwa kamil Allah ya maka albarka  Ranar tana zaune a dakinta,tana tunanin yayun nata da murmushin karfn hali a fuskanta,din kuwa jitake kamar an tsame wani bangaren rayuwarta ne da suka bar gidan  Kwanciya tayi da baya,tana tuna fuskar kamil last ganin data masa a airport..... Mikewa tayi tasa hannu drawer ta zata dauki writing pad dinta  Wani karamin envelope ya fado kasa Ganin rubutun ya sa ta Sauri tasa hannu ta dauka  Budewa tayi, tafara karantawa,To my angel,am sorry! It Aches alots to know that I'm the reason you're upset this long, kiyi hakuri faryal,,,just want to let you know  that your bro loves you much and am definitely missing you now and very second of my life....take care.... kaamil...  Murmushi ta sake tareda hawaye,mikewa tayi ta rungome letter tana dariya,,,,  Farinciki takeji,haka kawae na ziyartan zuciyan ta.....   Bayan shekaru biyu, da wata shida  faryal ana kokarin cika shekara 16_duk alaman girma ya fara bayyana ajikin natA  tundaga kirjinta,round hips  da curvy figure da ya fito sosai,sai kara kyw takeyi Anfara dawowa yan mata  Duk lokacin nan zafar ne kawae ya kira gida,haj mariya kuma ko ta je ma bata biye wa takan kamil....haka shima kamil abba kawae yake kira su gaisa jifa jifa don' ko ya kirata batason dagawa  Tun faryal tana fushi harta dena.... shima haka ya danne duk abunda yakeji aransa badon komai ba don' ya cika ma abba alkawrin da ya masa akan zaiyi karatu da kyw   Khalid ne a falour yafi hour 3 yana jira,  Mummy nifa nagaji ne,ace shi kullum yana bin mutum kamar wani maye  Ke...bani son iyeyi tashi ki wuce kisameshi Inyaso kya gaya masa da bakin ki,marar hankali idonku ya Riga ya rufe bakusan abunda ya dace da Ku ba  Tashi tayi Badon ranta ya so ba ta zura dogon riganta ta fito   Haba baby,meyasa ke bazaki canza halikinki bane? Kullum sai na jira ki haba faryal  Yaci ace na wuce wannan class din awajenki  Wani harara ta watsa masa,kaga mallam nifa banazo bane kamin wani complain wannan ai kai ka sa kanka  I came to ask you to please leave ni nagaji zanyi bacci  What? Faryal lallai ma ,nagama bata lokaci abunda zakice min kenan  Tsaki taja bata tanka masA ba  OK,shikenan gobe zanzo akwai Inda zamuje so get ready.. Don na tambayi mummy ta kuma amince  Wani kasalallaen dariya tayi,Khalid kenan Toh wallhy ba enda zanje kaima kasani ....iska ne kawae zata wahalar da me kayan kara  Dan tabe baki yayi yace whateva, Nikam sai da safe  Allah ya tura keya tafada ta mike ta nufi sama  Bin bayanta da kallo yake ,shi duk abunda tamasa ma jiyayi ya ya dauke masa a ransa kallon siffar jikinta ya keyi har ta lume,..  .mumushi yayi yanacewa dole ki zama tawa faryal weda u like it or not ni zan fara saninki....and u will be mine forever 
.
Karfe 9.30pm na dare Abinci yabiya siya a wani choklate candyfood restaurant a Germany, nan ya zauna jira amasa packaging..  ..ganin yadda hankalin mutane ya koma kan news yasa shima juyawa ya kalla    Cikin harshen turanci  wani yace,I've heard of this clan they are all over the world,  Inda na gefensa ma kara dacewa ,they think they are too powerful buh thank goodness thy are now uncovered by the German CIA,  Kara sa hankali kamil yayi,innalillhi yake maimaitawa aransa saboda abunda yagani ya tuna masa lokacin da aka kashe iyayensa ...  Excuse me sir your package_baturiyar tafada tana mika masa ledarsa..  Bayan ya koma gida ne,ya zauna yana tunanin abu  Wow,could it be wayanda suka kashe iyaye na ma yan clan din ne?  Ance sukanyi kudi marar adadi daga karshe, definitely suna nan ana durza duniya dasu kenan  Nan ya mike ya jawo tab dinsa,Shiga fannin bincike yayi  na criminal investigation   dayake ya kwarance aharkan computer bai sha wahala samin access ba nan ya typing ,the monkey clan kamar yadda yagani a news....   Nan yafara cin karo da sunaye kala kala na sauran kungiyoyi,kamar su scorpion kings,da lizardos,  Da sauri ya hau kan monkey clans,20secnd alert yake dashi idan bai fita a shafin ba ...jamian tsaro zasu gano yayi hacking din su  wanda hakan babban laifi ne a kasa  Zuciyarsa fal da tsoro amma haka kaamil ya danna start button baiyi wata wata ba yayai downloading shafin da ya shiga   Nan ya sauka ya kashe computer,zarewa yayi daga scanner ya Daura shi akan photocopy machine  Mintuna 5 saigashi paper ya fito da zanen biri a gefen kirjin baturen  Zare ido waje kaamil yayi  zufa na keto masa hannayensa na bari Take wani zazzafan hawaye yafara zubo masa a kuncinsa Mummah ..........ya furta ,yana ganin hoton yadda abun yafaru kafin zuwan su alhaji abdullh wajen   Waiwaye  Rapheal run . Inada sauran ikon rufe idanunsu akanka  Bazasu ganka ba  maman sa tafada tana turesa gefe   no  mummah yafada cikin kuka,  Damke shi tayi,my son  zasu kashe ka fa,ka gudu anan zan tseretar da kai,  no yasake cewa yana damke ta  Raphael kanaso kaga ana wulakani agaban ka ne kamar yadda ake ma wayancan?  Ta nuna sauran passengers mata da ake ta faman raping dinsu a filin Allah an ware kafafun su tsirara,  Mummah bakin iya magic ba ? Ki mana tare nida ke da papa mu bace kafin suzo  Amma bazan tafi nabarku anan ba yafada cikin kuka   Raphael am weak now,banida isashen lokacin da zan tseratar da mu duka uku  Amma kai zan iya,ka taimakeni ka rayu my son U don't deserve this  Karkada mata kai yayai alaman a'ah  Mummah I can't live without both of you  Rungomosa duka iyayen sukayi ,raphael baban sa ya kira yana kallon idanunsa....kayi hakuri mu tsira tar dakai please my son  Shut up ....sukaji an daka musu tsawa,wani sumbato da incantation maman Raphael takeyi irin na matsafar indiya, Da Sauri ta mike  ta Daura ma raphael wani bakin dan kwali a hannunsa, a tsorace don' an hanasu kusantar juna dama  Ke ,taji an damko dogon gashin ta  Cike da tsoro take kallon matan motan su a jere da aka gama raping dinsu zaa harbe su  Finciko ta yayi ganin Barin datakeyi don' tsoro  Nan ogan su yabada hannu acire mata kaya itama,.... Sautin kukan baban raphael sukaji da karfi  Shima nan aka bita kansa  Kai,taso nan shima aka daga shi,  Wani mugun kallo yamasa yace matarka CE wannan Ya nuna maman raphael dake tsaye haihuwar uwarta, Cikin matsanancin kuka ya amsa da eh  Dariya gurin ya dauka da shi ,sukayi wani kara dukansu  Gunner gama da shi, Ihu raphael yasaka ya zo ya rungeme mahaifinsa da ba abunda yakeyi sai kuka,shima rapahel din yana nemar zaucewa yana cewa papa,papa,....  Ku tsaya ,babban barawon yace, Ku daure mun su a zaune waje daya....zasu Sha kallo yafada yana kallon su cikin rashin imani  Haka suna kallo kowa acikin su shidan ya zo ya hau kan mahaifiyar raphael,ya yi masha'arsa_gunner ne mutum na karshe dayayi raping dinta  Papa da ya Riga ya Shiga shock idonsa kafewa yayai a zaune  ,daga kanta aka fara harbe matan da suka farmasu a Daren, daga karshe aka ba gunner ixinin harbe mahaifin raphael  Duk wannan a idon raphael ya faru...... 
.
Wanda hawaye sun kage a fuskarsa zuciyarsa ta bushe sai ido kawae yake cirewa  Wani wawan dariya sukayi tareda karan da suka sabayi   Me za'ayi dashi ogah,gunner yafada har yana bari  Kabarshi kana ganin zai rayu ne?,mun Riga mun kashe shi.....bayida amfani a duniya,,,,zai mutu da tunanin mu....  Suka sake sake wani ihun jin dadi da nishadi  Ana cikin haka saiga motar su alhaji abdullahi da Musa driver.....  Sosai idanunsa suka sauya kamar wutar garwashi,sulalewa yayi kan gadonsa yana tsananta kukan   Gaba daya sai yaji an tono masa ciwon dake ruhinsa da ya binne sa tun a asibiti  Bai hankara ba agogo ya duba yaga karfe 2.56pm na dare ne  Nan ya mike ya dauro alwala domin yayi sallar tahajjud.....kamr yadda ya saba  
.
   Da safe ringing waya ne ya tada shi, Video call ne  Inda sunan xafar ya nuna kan screen Wani murmushi yA sake kafin ya danna answer button  Allah ya kiyaye mutum daga cewa Barin siyo abinci sai shiru ko  Hey zafar yafada a sanyaye,ba haka bane I'm just....sai kuma yayi shiru bai karasa ba  Kamill lpyanka kuwa? Are you sick or what  No,no yafada kamar marar gaskiya, Can kuma sai yace,kayi magana da faryal?  Hmm nidai banyarda bakomai ba kamill...nasan baka so kayi magana ne kawae  if not meyasa idonka suka haura kamar wanda yayi kuka.?  Karatu nayi ,overnight... haba zafar yaushe kadawo cId ne kam.. Ina tambayarka ma bazaka amsa ni ba  Toh naji,shes fine  Amma yaci ace kuna biyana fa ban dawo muku dan aika ba  Itama kullum sai ta tambayeni kai,although bance mata muna waya sosai ba Yarinya kamar mayya  Tohh yA isa ni bance ka zaga min kanwa ba  Kyal kylewa da dariya zafar yayi,da Allah min shiru kamil I know d secret.   nasani fa.....kuna nan kuna kona kanku da soyayya dai  Ya sake fashewa da dariya  Tsumewa kamil yayi kafin zafar ya dena tsokanar sa akan faryal  Nan suka danyi hirar su kafin suka yi sallama  Bathroom ya shiga ya wanke jikinsa fes..ya yi shirinsa ya nufi makaranta   Duk iya kokarin kauce tunanin abunda yafaru jiya dashi dayake,still abubuwan suna damunsa jifa jifa sai yanajin wani zazzafan bakin ciki na rufe masa zuciya   Da kayr Hajiya mariya ta sa ta a gaba,ta Shiga motar da Khalid ya aiko dashi akan a dauketa  Mummy don rainin hankali ya zaaayi shi bazai zi dakansa ba  Ke kifice kar na saba miki  Dazun nan ya kirani yace min zaije tarban mahaifinsa ne a airport   Duk wani juye jyen da faryal tayi haka haj mariya taki fir sanda ta gaji ta fita ta bi driven Khalid   Ba su tsaya ko ena ba sai wani hadden hotel amma private CE, Very important personalities ne kawae ke Shiga wajen,domin su kawai akayi  Tabe baki kawae tayi ,tace a ranta ni CE zan Shiga nan wajen.. Yo ko abba ma sau daya ya taba meeting anan don' ance wajen na manya manayan kusosi ne  Madamme we're here driver yafada  So what,just call him..ni ba shiga zanyi ba  Bata gama rufe baki ba ganinsa tayi ya nufota duk gaba daya hankalinsa nakan Surar jikin.....golden material lace ta dinka fitted gown long sleeve,tayi rolling da brown veil,da jakar lv mai hade da takalminsa Ko enan ta a rufe yake amma still kyawunta a bayyane yake karaara  Wni shuumin murmushi yayi yace my baby, u killed it kin hadu yakamata na biya wannan wanka  Look Khalid bana son iskanci, Shhhhhh baby sure driving me crazy in kika yi magana  Dan kara masowa yayi kusa sannan yace...bakisan muryanki na romancing dina bako  Wani dogon tsaki taja ta matsa daga wajen  Hey kawo min cheque book ya Fada yana mata wani irin kallo  Kudi ya rubutu kimanin million 20 ya mika mata Baby manage this.  Hmm Khalid me ka dauke ni ne wai...  Babe.....just shut up Khalid,ta dakatar da shi Cemaka akayi min rasa da zaka rainamin hankali da wani cheque din ka  Daidaita tsayuwrsa yayi yace ok? In cash kike so I can double the amount nabaki.,   kinsan fa money wiil Neva be a problem   U need it girl don't be shy  Khalid banson iskanci da rainin wayo,wallhy Nafi karfin ka ma ballantana abun hannunka  Ke faryal watch it, waya Fada miki don' inasonki bazan iya tarbiyantar dake ba Ki Bini ahankali fa  Don' ko ubanki Nafi karfnsa ballanta ke kashinsa...  A fusace ta juya zata fice tabar wajen  Ido kawae yayi  ma wasu gardawa nan suka taro ta  mugun kallon suke binta da shi wanda yasata juyawa ba shiri suka ja suka kulle kofar gidan  A tsorace ta koma badon son ranta ba ta Shiga motar tareda shi domin shirin fita  Mika hannunsa yayi zai tallabo fuskarta   Don't you dare lay ur filthy hands on me tabi shi da harara  Wani makallalen dariya yayi yace calm down baby  Look am sorry ,ki sake fuskanki kece bakiji dole na dinga koya miki respect...  Shiru tayi tana kukan zuci,aranta tana cewa mummy son kudinki shike shirin zubar min da mutunci na wallhy  Har aka iso bakin wani park cike da yan mata da samari wanda rabinsu kusan tsirara suke ana wanka a pool wasu suna zaune a shade da mata....  
.
. Pool party Khalid ya hada da abokansa,musamman dan ya karyata masu cewa baya iya FitA da faryal  Isowarsu wajen kowa ya juya kallonsa musamman ma abokansa Ahmed da tJ  Khalid ne ya fara saukowa ya nufosu yana wani murmushi cike da kasaita  Ahmed yace ena marar kunyan babyn taka take?  Dariya tj yafara yi yanacewa ohh dama kana tunanin zai iya ne...yarinyar fa har yanzu jamai aji take Yakasa yin komai  Enough guys lemme show you something   Ai da sauri wani daga cikin yan party ya karbi mic Annoucemet.. announcement... annoucement.. Ladies and gents attention....yafada da funy voice  Nan kowa hankalinsa ya dawo Kansu khalid  Shikadai ya taka har zuwa kofar sit dinta ya bude motar  Harara CE tafara tarbansa, fuskan  nan a shake  Heys baby take it easy mana,sauko muje friends are waiting  Ya fara kokarin Kame hannunta....just leave me khalid zan maka rashin mutunci anan in baka kyale ni ba mahaukaci dan iska  Tafada tareda Jan dogon tsaki   Cije bakin sa yayi ya hade fuska yana kallonta, Look faryal,nabaki 5mints fito if not  Kinga wadancan  ya Nuna mata wasu karnuka masu manyan baki an daure su da chain Zansa su raka ki har zuwa wancan pool din  Nan ya juya yayi tafiyarsa  Bayan minti 4 saigata ta fito a hankali daga motar  Tsayawa chak tayi tana maimaita innalihhi wa enna ilaihi rajiun ganin yadda aka chakudu maza da mata ba wani kayan kirki a jikinsu  Sukuma kallonta kawae sukeyi  sunah goshing kywun halittar ta  My man,Ahmad yafada yana dafa khalid   Wallhy hoto na karya kut ,this girl is damn she's on fire  Murmushi khalid yakeyi Kansa na wani huruwa yana kallon ta yadda take tahowa,  Karasowa kusa da ita yayi ,yace good girl  Just behave ,if not kema kinsan sauran...  Wani bakinciki takeji ya tokare ta   Gaba daya friends dinsa suka zagaye su....anata neman shige mata  Dakyar take amsawa wasu kam ma sai ya mata ido  Baby tashi muje muyi rawa frdns suna su ki taka ,u know like couple dance   Tasan inta CE A a zai sake kawo wani abun, Nan take tafashe da kuka Khalid nagaji,ciki na namin ciwo  Ohh my gosh,meya sameki baby ko zamuje asibiti ne  No,no gida zaka kaini nikam A rude ya kira driver aka sata a mota suka nufi gida   Yana shiga cikin gida ta bude mota ta warware tafice tayi ciki abunta   Shima cikin ya nufo Inda ya tarar da haj mariya  Dan rusunawa yayi yace ena wuni mummy, Ahh khalid har kundawo ne  Eh tace cikinta na ciwo ne  Ayyah Allah sarki,ya baban naka ya dawo lpya ? Lpya lau mummy,  Uhhm khalid ya maganan mu ne kam?  Ohh mummy ai ba kida matsala gobe zaku zo warehouse office nan zanyi aiki ,ko bana nan zan bada sako  Allah ya saka da alkhairi khalid,nagode dan nan  Ahha bakomai mummy ai kin wuce haka Yafada yana murmushi  ABBAH fa ? Har yanzu bai dawo ba  Eh wallhy yana chan China almost 3month kenan ai yanzu  Allah ya dawo dashi lpya,mmummy ni zan wuce  To,to a gaida alhaji GaRBa  Zaiji nan yafice.....yanufi gida.   Kwanciya yayi, yana tunani aransa  Faryal, oohhh faryal,na sameki   Son? Yaji ance Wacece faryal  kuma Ohh dad Kaine?  Mikewa yayi ya zauna kusa da alhaj Garba  Kallon dan nasa yakeyi yana jiran amsa Dan Sosa Kansa yayi yace,faryal yar gidan alhaji abdallah makaranta daya sukke da siyama  Ohh OK, ya kamata nasan duk wanda kake tarayya dasu....  Toh dad,Dama enaso na shirya ma siyama graduation party ne nan sai nayi introducing dinta   To my son, wannan ba matsala But ya maganan makarantar ka,kaki tafiya waje I don't know why  Wannan kasar taku ba wani kwakwwaran educational standard  Dad just calm down,zanyi masters ai a Germany in na kammala Just want to take care of some things  Oryt toh shikenan,gudnite son  yafada yana mikewa .