ARNE Part Six (6)

***** ARNE Part 6*****
.
Murmushi kamil ya mayar ma zafar dake kokarin tin karo sa zaune kan computer sa Har kun dawo?yace   Yeah"  nayi ta nemar ka ai mu tafi kA kashe wayar ka  sai kawae nagan ka a mall da hanifa ,shikuma jabir din ena yaje ya barku  Tare muke da shi fa   sai da muka shigo ne aka kira sa emergency a asibiti shine ya barni da hanifan ya tafi   Oh Allah sarki"doctors kenan fa Allah ya bada lada Ai na dauka wulakncin ka ne ya tashi  Naga kwana biyun nan baka son kula mutane  Hhh zafar spare me" dan Allah wani wulakanci kuma  Gashi kuwa na gama sa rai tare zamu FIta da zu har siyama na Fada ma akan tare zamu je Amma na neme ka na rasa  Ba wani zafar" ko ena nan ma ai bai ka mata na biku ba  Nemar wuri zafar yayi ya zauna ya CE saboda me ?  ,couples trip kuma ena ni INA zuwa?  gwanda ma Ashe da kirar bai Shiga ba  Ok magana zaka Fada min kenan kamil,  Noo ni ba wani magana? Ai gaskiya ne bro Am alone ya za'ayi na dinga binku ....  Kallon sa kawae zafar ya keyi  a nitse yace Kamil can we talk?   No "ya fada a takaice Dan kallon zafar din ya sake yi yace   look man am sleepy sai da safe ma kara sa koma meye a office  Da sauri zafar ya tsaresa  da cewa  Kamil meyake faruwa tsakninka da faryal ?  What?hmm Bakomai" yace tare da maida kansa kan abunda yake yi  Lie" kamil na dauka in su sunki Fada min kai ai ba zaka boye min ba  Oh God zafar pls,  Ba wani abu bane fa its clear faryal has a choice  Sai ya danyi shiru Sannan yace  its sad ba ni bane wannan choice din tan khalid Garba ne  Kar kada Kai kawai zafar yayi alaman  tambaya  bawani abu ba ne kam but  we talk tomrw  Don am not convinced  nikam  Toh shikenan bro gudnite   Nan xafar ya nufi site din sa    Zaune take ta sa hankalin ta sosai akan wayar ta  social media pages ta Shiga na kamil ko wanne ta fara kokarin gano yarinyar da ta gan sa da shi a shoping mall  Kwace wayar akayi a hannun ta wanda ya sa ta dagowa da sauri  Haba dan Allah khalid sai ka wani shigo ma mutum ba sallama kamr wani Arne?   Ko kulata baiyi ba ya cigaba da duba abunda takeyi a wayar tan  Da Allah malm bani wayata ta Fada tana miko hannun ta    Zage wa yayi da karfinsa ya Ture t ta fadi war was har kasa A fusace ta mike tsaye tana watsa masa wani mugun kallo  Khalid Allah ya tsine maka wawa kawae  Just shut up ya fada cikin wani irin tsawa! Ke har yaushe ne xaki dena bin wannan yaron tell me?  Ena ruwanka ?kaga ena binsa ne ko iskanci   ai kasani sarai ba ma tare da shi,ka raba ni dashi hankalin ka ya kwanta ta karesa da murguda masa baki  Shakure ta yayi ya hada ta bango, Ke kar ki raina min Hankali!  Me ki keyi yanzu a pages din sa ,wato kina zaga wa da shi a boye ko?  Ohh no wonder na ga kin aikata abunda da kikayi a mall jiya,irin kishin nan ko?  Zan koya miki hankali Ya fada idonsa jazir a kan nata  Dukan hannun sa ta Shiga yi hawayen ta na bin hannun sa da ya manna a makogorun  ta  Da sauri ya sake ta ganin hawayen na bata masa hannun long sleeves din sa  Tari ta fara yi sosai sanda ta jingina da table A zuciye ta dauko flower vase dake gefen ta ta jefe shi da shi bai same shi ba   Ko sake kallon ta baiyi ba ya fice abunsa  Karfe Biyar da rabi na ranan a club,TJ ne yake faman rike Khalid din da ya kASA tsayuwa da kansa,  Sosai ya bugu da barasa da kayan maye Zaunar da shi yayi da kyr yana cewa control mana khalid ya isa haka   Tsaki ahmad ya ja yace Kyale shi tj In yaga Dama ya kashe kan sa akan yarinyar da zai iya samun irinta sau dubu in ya na so .. Mtsw  Wani mugun kallo khalid ya bisa da shi,ya ce faryal mata ta CE ahmad Dole na aure ta. 
.
Ohh god pls just shut khalid,yarinyar ta sami Dama da yawa   ba sonka take ba fa kuma kana sane  TJ ya fada a zafafe  Sun kuyar da kai khalid yayi yana cewa calm down" I know guys" amma wallhy zan iya zaucewa in na rasa ta I know what I'm feeling   Hawayen da suka gani a idonsa na sauka ne yasa su  saduda Duk jikin su yabi ya yi sanyi Ba wanda ya sake CE uffan  Wani wine mai karfi Ahmad ya zuba  a wine glass ya mika ma khalid dib  Take ya shanye yana rufe da idonsa don' yadda yaji abun na shigan sa har jijiya  Murmushi ahmd yayi yace Khalid "now go and make her your wife dis nite  Na San duk yadda akayi bazata sake samun wani choice ba sai kai din  Gyda Kansa yayi alaman ya amince da wannan zan cen  TJ ne ya tallabo sa ya kaisa har hotel din baban sa na GG suite  Sannan Ahmad yasa akaje dauko faryal daga schl  Innalillhi tafada tare da dafe kirjin ta   da Sauri mal musa ya fita ganin driver motar da saura kadan suci karo da su  Yana isa dab da motar wasu kattai maza manya su biyu suka fito  Bindiga a kasa masa akai sannan aka doke sa ta baya take yayi kasa sumamme   Nan ya cillo faryal waje itama  kokarin ihu takeyi amma ya toshe mata baki da wani tsumma a take ta sume ita ma   Chak ya dago ta ya jefa ta cikin wata bakar Prado suka  nufii hanyr GG suite da eta  Misalin karfe 7 saura  suka direta kan gadon khalid  Wani lashe baki khalid ya keyi ganin ta Shame shame kan gadon na sa Sosai yaji wani mugun Sha warta na tsaafo masa ko ta ena  ya rasa ma ena zai fara latsawa ajikin nata  Bakin sa yakai kan NATA bai ko jira ba ya fara aikin tsosewa   Ji takeyi kamr a mafarki , amma hau hawar numfashin da yake sakewa  ya sata bude ido a firgi ce,wani ihu ta sa  Ta Turesa  da iya karfin ta sanda ya dun gura kasa  Da gudu ta mike zata fice waje Ji tayi an damko kafar ta da karfi Tsaye ya mike shima ya tura ta jikin bangon kofar ya matso ta jikin sa  Khalid me haka ka kyale ni na tafi gida take Fada cikin kuka mai cin rai Ko ajikin sa baima San tana yi ba Hannu ya sa ya damko boobs din ta da karfi sanda ta danyi kara.  Hakan bai ma sa ba ya fara kokarin cire mata riga   Kokawa sosai sukeyi har sanda yaci nasaran barke rigan nata ta gaba  A haukace yake kallon tsayuwarsu da cikan su cikin bra dinta  Kuka sosai ta keyi tana Kare kirjin ta Nan fa ta Shiga basa hakuri ta na rokon sa  Khalid kam ya Riga ya zauce tureta ma yayi kan gadon  ya juya kulle kofa don Kar ta sake kubuce masa   Yana isa bakin kofar ta shige bathrum da gudu ta kulle ta ciki  Dan sakatar kofar ta jona inda ba yadda xAiyi ya bude ko da key din kofar yasa  Bugu da dukan kofar da ya keyi ne yake Dada razana ta  Zuvewa tayi kasan wajen tana kuka kamar zata cire ranta  
.
  Jin shiru da tayi yasa ta sassauta kukan nata  Mikewa tayi tsaye ta leka ta sliding glass windows din  Ganin sa tayi cahn yana waya kansa na kallon windon dake hannun dama  Da sauri ta sake windown bayin ta fara dube duben ko zata samu  ma fita ma kanta  Yawwa ta Fada tana komawa jikin windon da ta bari da hanzAri   Da yake wajen a tsare yake 'siririn hannunta ta sa ta zaro land line handset kirar turaya din da aka makala a gefen wajen ahankali  Da kyr ya wuce ta glass din ya fado kasan bayin  Shiko hankalin sa na chan ma bai San me takeyi ba ko karar sliding glass din bai ji ba ballanta na faduwar wayar  Danna kira ta farayi da hanzari tana dube dube kamar Mara gaskiya  Misalin karfe 9 saura  kira ne landline awayar sa ki Cuba caller Id baiyi. Da kamr bazai dauka ba ma  A Ringing na shida har zai katse kenan ma ya dauka yace hello  Da Sauri ya mike ya zauna  Jin sauntin kukar faryal din  Twin soul please help me "take Fada a hankali amma acikin kuka   Kina ena ne? I don't know ta fada da sauri cikin kuka da firgici Na Shiga uku dan Allah kazo khalid zai ....bata karasa ba .... Nan wayar ya katse..  Sosai yayi ta tryng amma shiru Hankalin sa  sosai ya tashi ya na rasa ne xai yi alokacin  da hanzari ya Copyng number  ya jonata da karamr tablet dake motarsa ya fara kokarin tracking location din kiran  GG suite yaga ya nuna masa room 5.....  Juya kan motar yayi ya nufi hanyar wajen cikin hanzari  Buga kofar akeyi sosai inda take faman kuka tana tuna  yanayin da rayuwar ta zai kasance in wani abu ya faru anan  Ihu ta tsala jin wani karfe na kokarin shiga kofar da ta kulle  kanta ciki  Cikin minti biyar kofar ya bangare  Nufo ta yayi da sauri..  Wani mugun dariya ya fashe da shi ya damko ta da karfi yayi waje da ita .  jefata kan gado yayi ya haura ruwan cikin ta Dukan sa takeyi tan cewa Allah ya isa tsakani na dakai khalid "mugu kawae azzalumi_macuci "dan iska   Danne ta yayi sosai numfashin ta da kyar yke fita  Gashin kanta ya Shiga shafawa yace shhhhhh kimin shiru Ko na miki da karfi  Abunda ku keyi da kamill daya sa kika kasa cireshi a ranki zamuyi yau kinji?  Kuka ta sake fashewa da shi tana zagin sa  cakomu boobs dinta yayi da karfi abunsa Sosai yake latsa su   yana kokarin ra bata da sauran kayan jikinta duka  Mike mike da kicin kicin da jikin ta da takeyi ne ya hana sa sakat   dago ta yayi ya wanka mata mari  ya jefa kantaa da hannun sa  Wai  ce miki akai ni bana miji bane? Kuka kawae takeyi bata ce uffan ba  Dago ta yayi yace Toh kiyi shiru "I promise you yafada har muryansa na rawa In kika ji ni yau na miki alkwarin zaki goge wani kamil a rayuwan ki  saboda haka Kibani hadin kai kinji  Lamo tayi da fuskarta abun tausayi tana kuka a hankali sakewa yayi yana Neman karasa zuge belt dinsa.   ji yayi an kwada masa glass cup din wine da ya sa a kawo masa da ta shiga toilet dazun  Dafe kai yayi  ya sake wani kara jini na tsila la gefen kansa  Bata san lokacin da ta mike Da gudu ta nufi bakin kofa   ta na murda wa kuwa ta jita kan kirjin mutum  Da go kanta tayi tace kamil Kuka sosai ta fashe da shi ta kan kame sa kamar zata shige jikin sa Bari takeyi sosai gashi daga ita sai bra da skirt dinta na atamfa gashin kanta duk ya bar baje ya zube a bayanta  Tsabar bacin Rai a idonsa karkarwa yake yi shika dai a tsaye ya na tsuma.  A hankali ya Tura ta gefe Yaa nufi enda khalid din yake Kokarin mikewa Shima khalid din yakeyi yaji wani wawan naushi a bakin sa Shakure sa yayi sosai ya hada sa da bango    jibgar khalid din ya shi gayi kamar Allah ne ya aiko sa Sanda ya masA lilis  Da kansa take ihun security" security " Da kayr securityn suka xo suka raba su ko ena jini a fuskar khalid   A zuciye ya janyo ta  zuwa mota   in banda kuka ba abunda takeyi,  Shima da kyr ya calming kansa sannan ya janyota jikinsa ya hau rarrashinta. Rigarsa ya cire ya  Sanya mata   Faryal me sa kika zo nan din? Da Saurui tace Wallhy bani Nazo ba wasu ne suka kawo ni tana fada tana  kuka  Wasu kuma? How Nan tafara NASA labarin yadda abun ya faru  Ga ba daya ta fita hayyacin ta tsaban kukan da ta ci ranar  Da kyr ya iya bude idonsa da suka kada sukayi ja don bacin rai   Danne na shi wutar bacin ran  yayi"  ya SanYaya kansa ya fara aikin rarrashin ta,kwance take kan kirjinsaa tana shhekar kukan da tayi  ji take kamar kar su rabu  Kusan awa biyu suna rungume da junan su Ba tareda sunce uffan ba  Bacci ne yay awon gaba da ita ,nan ya ja su suka nufi hanyar gida Ba ta sinci kanta ko ena ba sai kan gadon ta Kamshin turaren sa ta shaka kan rigar sa dake jikan ta Wani murmushi ta sake mai hade da hawaye....  
.
Zirga zirga haj mariya ta keyi ....gaba daya ta kasa zama hankalin ta a tasha  Wayar ta ne yayai kara ta daga, Shafa yawwa muna magana ya yanke  Wallhy hankalina ne ya tashi  yau bakiga rashin mutuncin da na Sha awajen Alhj Garba ba ne Ko zama banyi ba a office ya shigo fa   Mariya calm down Wai shi khalid din Fada sukayi da kamil ne  Ni ena zan sani shafa, amma ni wallhy ban yarda da faryal ta na da laifi aciki ba  Haka kawae ya dube tsaban idona ya rinka tsine ma yata albarka a gaba na  Waye baya son dan sa    Toh mariya kije ki tambaye ta mana ki San kan labarin,kin San da Alhj garba akan dan San nan  Kin ga enna Kare yar mu ne sai  mu San wani hanya Zamu billo  Yawwa hakan ma zaayi  toh barinje kawae   Gida ta nufa da sauri bata jira ba Tana isa ta Wurgar da jakanta kan cushion  ta nufi dakin faryal din  Turo kofar tayi ta karasa tana ganin ta numfashi sama sama kan gado  Faryal? Ta fada tana karasowa wajen da dan hanzari  Hannu ta Daura kanta '"subhanallh zazzabi ki keyi haka  Ta so kinsha magani? Tafada tana tallobota   A hankali tace nasha mummy  Dan kallon ta tayi tace Faryal me ya faru tsakaninki da khalid ne? Shi ya na asibiti  ga ji anan akwance    Kuka ta fashe da shi Bata CE komai ba ta Daura kanta cinyar mummyn   Rarrashin ta haj mariya ta shiga yi da kyr ta ce mummy kidnapping dina khalid yayi , He tried to rape me,yay kamil ne ya zo ....... ta fada tana fashewa da matsanancin kuka_   What? Tafada cikin tashin hankali Me kike nufi yi mun bayani naji  Nan faryal ta bata labarin kusan duk abunda ya faru cikin kuka  Rungomo ta haj mariya tayi tana rarrashin,kiyi shiru auta na  Kinga baki da lpya,taso muje daki na ki Sha magani  .nan suka mike ta kaita bed room dinta Dan barci ne ya sace ta  kafin haj ma ta sauya kayan ta  ta fito ta nufi hanyar gidan shafa ranta a bace take tuki har ta isa   Da kuka haj mariya ta shigo dakin shafan A firgice ta mi ke ta riko ta  Mariya meye haka wani abun ne ya faru Ko  Alhj garban ne? Ena faryal din?.  Cikin kuka haji mariya tace shafa anya zan iya kuwa? Rayuwar yata ya fara Shiga matsala,ace duk irin yarda da yaron nan da nayi  "wai shi zai  sace faryal yace zai mata Fyade?  Fyade? Shafa tafada ta na kwalo ido Ena dai baiyi ba? Ena eta faryal din mariya  Inna lillhi waenna ilaihi rajiun tafada ta na sallamewa   Bai mata ba ,wai kamil ya karbe ta"ni enaga dalilin da ya sa sukayo fadan kenan jiya  Sauke ajiyan zuciya shafa tayi tace alhamdullhi Toh share hawayen kin mana mariya   Tsoro nakeji shafa,me zance ma alhj abdullh  in wani Abu ya faru da faryal  Toh ya dai isah  mariya,ki nutsu ki kwantar da hankalin ki  Sake dafa ta tayi tace  Yanzu me ake ciki da maganan alhaji garba kuma ya kukayi?  Shafa nikam na Shiga uku, ya zanyi ne wai?  alhaj CE min fa yayi na Kore kamil a garin nan kwata kwata   Kuma kwana biyu kacal ya bani In ba haka ba fa baza muji dadi ba dukakkn mu har faryal din   sauke ajiyan zuciya tayi tace hmm Mariyah mu bar maganan nan zuwa anjima  Zan kira ki da kaina"  Taso kije ki huta, hankalin ki a tashe yake yanzu  Hakane shafa ,barin je gidan   Har mota ta kai ta sannan tace  Mariya karki manta ki dinga lallaba ta "ki bata hakuri ta samu ta sauko  kinsan mun Riga mun signing contract din da ba fita   Ke da allah shafa ni nagaji. wallhy  Ah "a mariyya,kin san me kike Fada kuwa!? Toh wallh ba ruwa na duk abunda ya zo ya faru Daga baya Kinsan kikace zaki daure ma yarki gindi ta ki khalid    Ba shi zai hana su zama barazana a rayuwar mu baki daya har faryal din ma  Kije dai kiyo tunani anjima zan kira mu gama magana...   A San yaye haji mariya ta nufi gida, zuciyan ta cike da tunanin yadda xata bullo wa faryal  Ita kanta haushin kanta takeyi _dan Tsuka tayi tace wallhy da ba don' ba don ba   Khalid kacii karya ka taba ya ta ka xauna lpya Aikin banza   Ganin ta da tayi kan dinning ya sa hankalin ta ya dan kwnta  Mummy sannu da dawowa ta fada a sanyaye Zama kusa da ita tayi tace faryal har kin fito? Zaazabin ya sauka ko  Eh mumy yay kamil ne ya aiko min da magani shyasa sa na fito nan din  Dan daure fuska tayi tace toh yayi kyw  Toh taso muje ciki bana son babanki yaji wannan magana ko da wasa kinji? 
.
Dan shiru tayi kafin tace toh mummy . yawwa auta na,muje  ciki  Sai da ta kai faryal din hr dakin ta kafin itama ta juya   Da yamma Lis misalin karfe 6saura suke kammala magana da haj shafa a waya  Toh naji zanyi kokarin haka tunda bamu da wani mafita haj mariya ta Fada tana katse wayar  Laraba CE ta shigo tare da faryal din bayan isha ,dan rusunawa tayi tace Hajiya gata nan Yawwa larava jeki   Auta na zo nan ki zauna  Sum sum ta taho ta zauna kusa da mummyn nata  Dan kallon ta tayi tace  Har yanzu baki dena fushin bane?   .Fushin me kuma mummy    Fushi da khalid mana Dan shiru tayi jin sunan sa bakin mummyn   Kinsan dai ba wadda ya wuce kuskure a rayuwarsa, Da zu nayi magana da Alhj da shi khalid din   Sosai na gwada musu rashin jin dadi na...   Kuma alhamdullhi sun bada hakuri,kema ya kamata kiyi hakuri   Tsaye faryal ta mike tana kallon ta Haba mummy,ni gaskiya bazan sake hada hanya da khalid ba na tsane shi Ta kara she maganan cikin kuka  Ohh lallai fa ,toh mare ni nasan kin tsane sa  Ni da na tsuguna na haifeki ban Fiki jin zafin abun da yafaru bane ko me ? Dole ki hakura ki shirya da khalid  Bana son tsaurin zuciya da rashin hakuri  Cikin bushewar zuciya tace  Ni wallhy bazan yi ba,sai dai a kashe ni a gidan nan Mummy ba kisan waye khalid bane "ni gaskiya bazan taba amincewa da shi ba har abada  Tsaye itama haj ta mike tana kallon faryal din  Faryal kikace wallhy bazaki yi abun da na saki ba sai dai na kashe ki!?   Rau tau da idonta ta farayi yana sun kuyar da kanta  don' har ga Allah bata San ma ta furta hakan ma ba  Ihu haji mariya ta sake ta kama kanta Tana cewa je ki , Ki fice min a daki yanzu ai bani ke da iko dake ba ke CE uwa nice ya   Sosai hajya take masifa kamar zata daga gidan Fata fata ta mata Har waje    Kuka sosai takeyi taka sa gane dalilin mummy na karban tuban khalid Dawuri duk ma ga abunda ya mata 
.
Mikewa tsaye tayi ta share hawayen ta ta nufi dakin mummy  Kwance ta gan ta kanta  a kife kan pillow    Mu....mmy ta fada a Sanya ye  Wani mugun kallo ta watsa mata kafin tace Ke "'me ya dawo dake kuma? Ba kin Riga kin yanke hukunci ba.?.... ena khalid din ne baki so    sai kije can kici gaba da abunda kikeyi faryal   Bana bukatar yar da zata sa mahaifiyar ta kuka da bakin ciki Tashi ki fice min bana son wani surutu....cikin tswa ta kara she maganan    Wayyoh Allah mummy ,"wallhy ban San lokacin Dana furta ba kiyi hakuri ki yafe min dan Allah ta karashe cikin wani sabon kukan    Kin dauke ni ban San abun da na keyi ba ko, tunanin ki zan cutar dake ?,idonki ya rufe wato ko zan kashe ki ne bazaki amince da khalid ba ko  Hmmm faryal kenan yau kin bani mamaki Ashe ban isa da ke ba? Kin isa mummy .. . Mum--my     Toh meyasa bazaki amince da abun da na gaya mikii ba   Kin fiso kiga INA kuka akan ki "ta fada tana kokarin sa muryan kuka  Faryal kin dauko wani hanyar ta daban",  ko zan mutu akace zaki kalle ido na kimin rashin kunya bazan yadda ba..   Ga shi Yau ta faru saura naji duka wata rana   Mummy dan allah kiyi hakuri kar kiyi kuka Na amince ,na hakura duk abunda kikace zan yi dan Allah ki yafe min     Shiru haj mariya tayi tana matse matsen ido   Itako faryal kasa ta zauna in banda kuka ba abunda ta keyi   Ta shi kije kawae hj tafada ta juya kanta   A sanyaye faryal ta fice zuwa dakin ta    Alwala ta dauro ta yi salatul hajr raka ah biyu, nafilar da akeyi idan mutum ya Shiga yanayi mai wuya na rayuwa    Ko tashi batayi akan sallayar ba take tunanin yadda  Nasu zata kasan ce Tsakanin ta da khalid bayan cin zarafin ta da yaso yi a hotel jiya   Sirirn hawayen dake bin idon ta ta sa hannu ta ke gogewa'; Na tsaneka khalid ,ure an animal"     Ka ra bani da kamil,ka ci mutunci na"' bazan taba bari ka raba ni da mahaifiya ta ba     Sai dai wannan karon na sha alwashi yadda kaci nasaran sake samun dama akaina 'haka zan ci nasaran tarwatsa farin cikin ka  ***    Alhj Garba komai na warware tsaknin faryal da khalid   Amma ena so kabani tabbacin khalid  bazai sake taba min jikin yata ba, Ta Fada ta na  kallon su duka fuskanta a daure  Haba mariya kina ganin bai gama warkewa ba zaki na tsauwala harshenki haka aknsa  Ai na gama wannan da shi tun tuni "-done deal  Ke CE zaki karasa min sauran vayani     Ya maganan yaron da nace ki kore sa     Alhj ai ka barni na huta ko Ena dai faryal din tafi muhimmanci kuma na gyra komai ta amince zasu cigaba, yanzu sai a Sarara min kuma  Dakata mariya,bana karban wani jayyaya akan dokoki na   Kawae kisan yadda zakiyi dashi tun wuri kafin na aika shi lahira da hannu na   Waro idonta tayi waje ta dafe kirjin  Kisa fa kace? Ahhh alhaj ba akai ga haka ba  Ai Vance bazan yi ba kawai ka saurara min  kwana hudu nake bukata   Mariya kwana hudu ba ragi,tashi ki fice   Hm Allah baka hakuri ta fada tana rufe kofan  Ko alaman rahma babu a fuskan ta ranar  gashi ta ci uban kwalliya tayi kyw na fitan hankali  Gaba daya zuciyarsa ta dume da shakkun mata magana  ya bi ya sauya fuska tamkar wani mai hankalin gaske      Emm faryal Dama na zo ne na baki hakuri akan abun da na miki ranar    Baby u know I love you " wllhy sharrin shaidan ne kawai   Koh? Ta fada tana Dada hade ranta.  Yh Ammaa ko mai ya wuce ai  Ki bani chance "-I will make it up to you.duk abunda ki kace shi zanyi from now,.   Da Allah malam daka ta,....kai din"? Mugun yaro kafi karfn akwabe ka.....   Ka daina rudin kanka khalid I HATE yOU Darajar mahaifiya kake ci yanzu Dana gwada maka wannan kofin aka  Wani dogon tsaki ta karashe maganan da shi    OK naji ,still na gode Since ba rabuwa dani za kiyi ba ko mai ma kifada   Mtswww wawa marar zuciya kawae    Haka khalid ya dinga karban bakaken magana ranar baice komai ba ,haka ma bai yi yun kurin mata wani abu ba    Yarinya kenan ban ga laifin ki ba  amma kwann nan zaki dawo senses dinki idan aka batar da wancan yaron a garin nan U won't have a choice: face ni din da kike ki  Kuma ba mai karban ki a hanuna faryal. Kara gudun motarsa yayi yana murmushin mugunta shika dai  Yau kwanan zafar da siyama 10 cas dubai,sun je wani social conference da Alhj garba ya dauki nauyi da sunan companyn haj mariya GGinvest..    
.
Shi ko kamil bai ma San me ke faruwa a gidan ba "da yake yanzu faryal din tana daga wayrsa su gaisa sama sama_  bai damu ba" cigaba da aiyukan gaban sa    Soasi ya sa kansa don't ya karasa aikin haj Zainab uwar gidan kawu kabiru Domin kuwa itace mace na farko Da ta Nuna msa son uwa tun  zuwan sa gidan Alhj abdallh Ko graduation dinsa ma a Germany ita kadai ce gaba a mtsayin familyn sa    Sosai yake ji da ita" duk matsaln sa tana iya kokarin ta akai,  duk da ma ba babu amincewar haj mariya akan hakan  Yana kammala aikin,, Karfe  8 na dare ya dawo ko wucewa daki baiyi ba larava Ta tsaresa  ogah kamil haj na nemar ka   Dan faduwa gaban sa yaji  nayi. sannan yace kice mata ena zuwa    
.
   Da sallamr sa ya shigo bayan isha     Ko dago kanta batayi ba ta CE Zauna can ,     Ena wuni haj,ya Fada kan sa a kasa  Dan shiru ne ya ratsa dakin  Son kuwa ko amsawa ba tayi ba  Kamil magana nake so muyi da kai mai muhimmanci Don' haka ka saurare ni da kyw  Enajinkj Hajiya,Allah dai yasa lpya?    Mikewa tsaye tayi tana juya kanta tana fuskantar window   Kamil ka taba daukar mu iyaye a rayuwarka?    Dum zuciyar sa ta buga"  bani da wash iyayen da ya five ku a duniya sai ke da abba tunda a hannun ku na tashi har  Na kai hakan Good, Nasan zakayi mamakin abubuwan da zan Fada maka  Yanzu, Ena sane da rurin haukar da zuciyan ka take yi akan  faryal yata   Don haka nake son na sanar dakai faryal na Riga na mata miji kuma nasan ka san da maganan kaima  Shiru yayi Kansa a kasa yace khalid?  Haj amma faryal bata son khalid the last time.....ya isa bana bukatar kafada min komai   Emm ba wannan ne asalin abunda ya sa na kira ka ba   Kai kamil dago ka kalle ni  A sanyaye ya daga kansa yana kallon ta Yawwa...  Wani irin saduakr wa zaka iya wa Alhj Abdallh da ya dauke ka kamar dan cikin sa da kuma faryal da kake kauna a rayuwrka? Ena jinka, Dan kallon mamakk ya bita da shi Amsa kawae nake so kasani   Zan iya sadaukar da komai akn farin cikin  abba da Ku baki daya , Rike maraya ba karamin aiki bane  Kuma bani da abun da zan saka muku da shi  Gooood. Emm Hajiya wani Abu ne ya faru? Eh,so nake ka bar gidan nan,ka bar rayuwar mu ka canza gari nesa da mu  Ai yanzu kana da rayuwa da zata dauke dukkan damuwar ka...  A firgice ya dago kansa  ya kalleta Hajiya na bar gidan nan? Laifin me nayi muku?dan Allah ki Fada min Zan neme gafarar Ku amma Kar Ku rabani da yan uwa na "farin cikina dan allah Na roke ke  Cikin tsawa da tsiwa tace"' ohhhhh shine ni kake son ka rabani da tawa farin cikin? Meyasa kaki fahimtar bazan taba amincewa da kai a matsayin family na ba ne kamil     Na maka alfarma na kyaleka ka ginu kan arzikin mijina Shine yanzu zaka trwatsa rayuwar da na Riga na Gina ma ya ta faryal    Cikin dimuwa da rashin fahimta yace Hajiya ban gane me kike nufi ba   Kuka ta fashe da shi kamar dama jira takeyi..  Muddin kana gidan nan faryal bazata nitsu ta yi abunda ke gabanta ba. ....meyasa ba zaka tafi ba   Hajya dan Allah kiyi hakuri wallhy ena son faryal tsakani da Allah' Kuma enaso......dakata kamil,bana son jin wani surutu.   Tunda ka shigo rayuwa na nake bakin ciki ,har ya kai  yanzu Sanadiyar ka faryal tana so ta bijire ma mijin auren ta da muka zaba mata     CE naka akyi ni mahukaciya ne da zan barka ka auri yata ? Ko masu asalin ma sai na xAba ballntana  kai Marar asali. Me kake dashi "me ka tara? Da muka maka sadaqan tarbiya da ilimi bai ishe ka ba ka so ka ke ka juya min kan yata koh?....da kake magann so tsaknin Ku tace tana son ka ne?    Na Gode allah da faryal ta dawo hankalin ta ta koma wajen khalid yanzu..    mamakin jin hakan yasa shi cewa What? .. Namaka karya dana saba kenan.bakomai amma jira ni anan ena Uwa Fuuuuh ta fice cikin minti 10 ta shigo tare da faryal     Ke Fada masa wayee kike so yanzu kuma wa zaki aura........  Take zuciyanta ya hau dukan uku uku  Said da haj ta sake Nana ta mata kafin tace masa Khalid nake so yay kamil Ku....m..a shi zan aura Ko kau da kan sa baiyi ba acikin idanun ta  Wasuu zafafan hawaye ne suka fara sauko masa   A rauna ne yace  Faryal ni fa?its over ko  Da kyr ta danbe kuruwan zafin da zuciyar ta ke hurawa lokacin tace eh  Yawwa alhmdullhi  Ina kaji da kunnen ka?    Toh idan ka tabba ta farin cikin Alhj na da muhimmanci a rayuwar ka  Ka kuma San darajar iyayen ka Arna Ka ttara ena ka enaka ka barmin gida yanzu" ka bace a rayuwr mu        Ka dauka a matsayin hallaci da zaka iya ma Alhj Abdallh Domin farin cikin iyalensa  Nasan shi bazai ki  ya baka faryal  ba duk da ma ta furta bata son ka    Cikin wani Sabon kuka tace,ni hankalina bai kwanta ya ta ma hankalin ta bai kwnta ba? Ka taimaka ka tafi .in da gaske farin ciki kake so mana a gidan nan  Baice uffan baa,don wani jiri ne ke ji a zaune  ga wani zafin da zuciyar sa ke masa,sosai hawaye ke zubo masa ba kakkautawa  Mikewa yayi shiru ya nufi kofa enda faryal din ta tsaye bata ko motsi  Ko kallon ta baiyi ba ya nufi dakin sa  Da gudu ta fice ta bi bayan sa. 
.
Yana jin  tahowar ta ya sa key ma dakin sa abunsa    Kasa ta xube bakin kofar tana sharara kuka tana kiran sunan sa    Ko zama baiyi ba ya shiga tattara kayan sa wanda xAi bukata    Cikin minti 20 ya fito , Karo sukaci Da ita durkushe kasa bakin kofar dakin sa tana sheshekar kuka    Shikam ma Kau da Kansa yayi Ya na kokarin rabewa ta jikin ta ya wuce abunsaa ... iya karfin ta sa ta damko sa tana tura sa cikin dakin Saura kadan su Fada kaSA tare  da yake kaya ne a hannun sa sai ya biye mata a hakan  Ena zaka je twin........sou....l....... shhhhhhh don't call me that     Baki so na faryal me damuwar ki da enda zanje " kinfi kowa sanin enda znje ai      Ki kyaleni pls.....sake riko shi tayi da karfi. Kar ka tafi ka barni ta fada da disashhen murya En ka tafi ya zanyi da rayuwata kamil?   Ture hannun ta yayi da karfi."cikin tsawa yace Enough faryal,  Don ena son ki ne kike Neman dawo dani mahaukaci ban San me nake ba ko" Why are u fooling me? Huhnn.  Farko u left me ba tare da daliili ba akan khalid. Then   ki kace Khalid ya kidnapping dinki na zo'  Amma yanzu na tabbatar da u did dat intentionally to hurt me" tun da gashi shi kike so zaki aura its obvious ba kidnapping dinki yayi ba huhhhhhh.?   Sun kuyar da kanta tayi ta rasa me zata CE masa sai aukin hawayen da ke bin kuncin ta.  Shiru ma ansa ne ko  Dafa Kansa yayi yace  Oh GOd I'm stupid now "a rauna ne  Dan Allah kar ta tafi kamil I can't take it anymore........    U can't take what?..  farin ciki na is not important to you ko wani a duniyan nan. Ni kadai ne gashi Bani da asali,iyaye na arna ne   Ke fa? Kina da uwa da uba kina da asali ,ga miji mai dukiya! Jus Give me 1 good reason  Da bazan barki da mahifiyr ki  ku samu kwnciyar hankali ba":?. Kinaji fa mahaifiyar kin tace idan ena gidan nan Baku da farin ciki     And you know what abba bai can canci haka da ga guri na ba    Bazan taba zama silar gushewar farin ciki iyalnsa ba,musamman ke faryal.    Kuka takeyi tana dukan hannun sa da ke shirin dago jakan sa a kasa # ta kasa cewa komai sai    Kamil pls,don't leave me """bori ta shigayi tana faman firgici .gaba daya ta ficee a hankalin ta    Kokarin mikar da ita yake yun kurin yi Amma haka taki fir ta damke jakar sa  Da kyr ya fnci kota sama' da Sauri ta fada kan kirjin Sa tana kara sautin Kukan nata Sosai ta damke sa kamar zata shige jikin sa," .dan lumshe ido yayi yana jin sautin kukan NATA yadda yake  shigar sa ko ta ena a sassan jikin sa  Zuciyarsa ce ta tsanan ta bugu a yayin da ta zura hannun ta tana balle button din  rigar sa tana shafar kirjin sa"* Kansa ya saukr kasa a hankalin daura da fuskan ta da niyyar hana ta   Wani kasalallen kallon ta bi sa da shi wanda ya hana sa furta  komai" tallabo Kan sa tayi kusa da fuskan ta itama sosai sannan ta shiga shafa kwantattacer sajen sa  #"cikin salo mai tada hankali har ta gan garo kan lips din sa "sa hannu tayi ta dan bude labben sa da yatsan ta kafin ta Daura natA lips din kan na sa  kissing din sa ta shiga yi sosai  ba kkakwta wa   Bai San lokacin da ya fara mayar mata da martani ba shi ma Sosai suka lume cikin wannan yanayi Ga wani firgi caccen Barin da jikin su keyi duka a lokaci daya.. .itako sai dada ma shishhige wa jikn sa ta keyi tana azabtar da shi da salo kala kala na kauna . Da kyr ya tattaro hankalin sa ya dago ta  ":-kallon ta yayi da idanunsa .da suka sauya suka dawo ja  Faryal me amfanin abunda kike yi ajiki na?  A San yaye yace,ki na tausaya min ko? Don't worry zaki dena Kwana nawa ne kin mance da ni?  Girgiza kanta ta shiga yi tana cewa Noooo kamil I truly ......l..o..ve.......you... Can't live witou you" don't leave me please na roke ka  Dan allah ka fahimce ni  Wallhy INA son ka .but ....but...but."""its complicated.    Bambare ta yayi a jikin sa ya sake tsare ta da ido. Na fahimci complications dinki faryal     Kina so na Amma its over ko? khalid zaki aura   Dan dariyar takaici yayi yace .  Hmmm look enough of the game faryal  Bazan tsaya anan kina wulakan ta zuciya ta ba. ... Zan barki....har abada ya fada a zuciye  Kayan sa ya sa hannu ya dauka..ya juya kansa  Happy married life.....ya fada mata' tare da ficewa a dakin . komai daukewa yayi chak a duniyn faryal a lokacin.  Karan rufuwar kofar sa ne ya dawo da ita cikin hankalin ta  Wani firgicaaccen kara ta sake ta nufi waje da gudu tabi bayan sa   Ganin rufuwar gate tayi da bayan motar sa da tuni ya bar haraban gidan   Wani ihun ta sake take ta zube kasA tana birgima tana kiran sunan sa da iya karfin ta .    Haji Mariya da laraba ne suka yo rige rigen fitowa wajen na ta Don ihun da ta zage ta keyi kaf ya tada su Faryal me ke da munki haka da Daren nan?  Haj ta Fada tana kokarin mikar da ita tsaye   Wani razananen bari da kuka mai cin rai take fitar wa"'  numfashin ta sama sama ta ce mu....mm.......my ka.....mi.....lll ..ka..m l ::::kam   Kamil ne" yayi miki me faryal? Kokarin bude vaki tayi zata sake furta wani kalman ta fada kasa sumammiya  Sosai suka razana Barin ma laraba dake tsaye  gefe tana kallon faryal din zube kamar mutacciya 
.
  Jirgin su abba bai sauka ba ranar sai wajen karfe 8saura na dare  Daga nan suka nufi abuzayal guest inn  domin halattr meeting din da za suyi da muhimman company a kasar waje     Kawu kabiru da uwar gidan sa Hajiya Zainab suke a tare da abban  Da yake ko wannen su Nada investment a cikin companyn " tare suke zirga zirgan bin kasa she  Wajen 12.30 suka kammala meeting din su na farko  ***""""***    Amma Yaya ba zamu koma gida bako? bakin mu na China sai 4 na dare zasu iso fa  Ahh haba kabiru nan din ma ai kamar gida ne, Allah ya kawo su lpya dai kawae" In mun gama saii mu tattara goben Nikuma zan sanr da su mariya mun iso    Yawwa toh ai shikenan  Tunda kamil ya bar gidan bai tsaya ko ena ba sai bakin wani tafkeken hanya na 'highway wanda ya dosa hnyar fita daga garin Sosai yake kuka har ya rasa akan me ya keyi guda daya    A ransa yana cewa tafiya ta tmkar sadaukar wa ne wa abba     Ga shi Dama faryal ta zabi wani ba ni ba.....to meye amfanin kukan?ya fada yana share sauran hawayen sa    Wani zuciyan ce tace dashi amma in ka tafi bakayi adalci ma abba ba  ya kamata yasan ka bar gidan ko ma Yaya ne Da haka ya juya kan motar sa ya nufi Abu zayal guest inn cikin Daren  Kusan daya saura ya Shiga falon da Mamakin sa abban ya gani zaune da magani agabn sa zai Sha    Kamil??ya fada cikin tsananin mamaki   Me ya kawo ka cikin wannan dare haka lpya kua?   Duk wannan tambayr da abba ke masa yana tsaye   Ji yayi ma da bai zo ba "domin gaba daya ya kejin wata sabuwar weakness ta kama zuciyar sa    Mikewa tsaye abba yayi ya nufosa Kamil ena maka magana,  Wani abun ne ya faru ko me? Ena su mariyan  Kuka kamil ya fashe dashi ya rungumo abban.... "kamr karamin yaro haka ya dinga rera kuka kan kafadar abban ba tare da yace komai ba    Shiru abban yayi zuciyar sa na kuna' jin sautin kukan kamil din gwanin tausayi  Janyo sa yayi zuwa kan kujera ya mika masa ruwa ya Sha   Kamil meya faru abba ya fada ya na kallon sa    Shiru yayi sabida har yanzu kwakwlwar sa bata tan tance masa abun da zai fara CE ma abba ba  Mariya CE? Da sauri yace ah'a abba ba ita bace Toh meye ne kamil fada min naji  Ehmmmm uhmmm abba dama enaso na tafi ne Ka tafi? Ena kenan    Wani bugun zuciyar sa ta farayi "a take Yace AB..bb...ah enasoo naje garin iyaye na ne ,Inda muka fito....   What kamil? Abba ya fada da dagun murya Uhm wannan ai maganan banza ne.kai yanzu zaka ma gane enda kuka fito ranar a dan shekarun ka da basu fi 13 ba  Eh abba zan gane"' Ah ah kamil,na hana wannan tafiya Ba enda za kaje saboda Banga dalili ba, Wahala kawae zaka je kasha wa kasani? Yanzu duk guri ya zanca  Wani hawayen ne ya sauko masa bazata Take ya tsuguna yace abba dan Allah ka bari naje  Wallhy na maka alkwarin ba abunda xAi faru  Kamil baza ka je ko ena ba nagama magana Tashi kaje ka kwanta gobe ZAmU koma gida tare     Aikuwa jin ambaton gida yasa kamil turjewa awajen ya kamo kafan abba yana rokon sa ta Allah  Tun abba na binsa da lallabi har ya fara daga masa murya' Sosai abban ya fara Nuna Bacin ransa akn maganan'" Shiko kamil fir yaki ya dena; ga wani hawayen ban mamaki da ya ke bin idon sa    Na CE in wani Abu aka ma a gidan tun wuri kafada min Amma ka San Allah? ba zan bari kasa kan ka cikin hatsari akan aikin banza ba  Abbbba don..All..ah  kamin shiru kamil ya fada a tsawace  Tuni Hajiya Zainab ta bayyana sanye da hijab Ganin kamil sheme sheme aka sa tayi yana kuka shima abban na tsaye na hushi Lapya kuwa Alhj?kamil meye haka ta so   Da Sauri ya mike ya nufo wajen ta mummy dan Allah kice abba ya yayi hakuri ya barni naje   Kamil son" just calm down ya isa haka  Zo nan , muje ka kwanta gobe da safe zamuyi magana U've been crying tun dazu ena jin ka  Ke Zainab ki barsa sai ya Fada min dalilin sa na tirjewa akan wannan tafiya,,,I mean For God sake kamil ba haka yake ba Ya fada hankalin sa a tashe  Hakane Alhj kafadi gaskiya  ni nasan bazaiyu tafiyan nan ba dalili ba Ehen kema kin gani ko    Dan shiru tayi sannan tace "je can dakin ka jira ni son tashi ena zuwa nima   Sum sum kamil ya mike ya nufi daki Abba na binsa da kallo  Uhmm Alhj ni zan yi kokrin masa magana duk abun da ake ciki da safe zan sanar da kai komai insha Allahu  Yawwa Zainab, dan Allah kiyi kokri  Sam bana son ganin sa a haka Sosai damuwa ta bayyana fuskar sa  Bakomai Alhj sai da safen  ## zaune ta same sa ya hada kai da gwiwa Yayi shiru Son ta fada tare da dafa sa   Tell me meya faru?meya sa zaka tafi?  Mariya CE koh?  Wani sauke ajiyan zuci yayi ya dago Kansa ya kalle ta Mummy kawae....... Shhhh kamil don' lie to me Ok don bamu muka haife ka ba shine bamu da matsayin da zamuji damuwar ka Ko? Noo mummy ba haka bane  Toh just tell me mana kamil ta fada cikin fada  Look abban ka baida lapya" tun a UK yake fama, amma banga tashin hankali a fusakr sa kamr na yanzun nan ba   Me kake tunani_?baza mu iya cike gurbin iyaye n ka bako Da Sauri ya riko hannun ta yace nooo mummy Ki daina fadan haka dan Allah kinsan hakan ba gaskiya bane  Kamil ka fada mn toh ena jin ka Kallon ta yayi a nitse Yace muummy promise me bazaki Fada ma Abba exactly abunda nake boye masa ba "! What!! kamil ban maka wannan alkwari ba just tel me kawae   Mummy amma yanzu kikace baida lpya fa .na tabbata in kika Fada hankalin sa zai fi haka tashi  Ok ok fine shikenan enajin ka* Nan kamil ya bata labrin duk abunda  ya faru har yay silar zuwan sa nan  Jin sa takeyi shiru, Sosai jikin ta yay sanyi, numfashi ta sauke tare da jin jina ma hali Erin na mariya  Batayi wata wata ba ta mike tsye..kamil son"!       ka kwnta ka huta  Na maka alkawari zaka tafi gobe insha Allahu  Murmushi ya mayar mata sannan ya haura gadon nasa Yace nagode mummy"itama Gudnite ta masa ta fice abunta   
.
Bata bude idon ta sai a gadon asibiti, Mummy ta hango tayi zugum ta rafka urban tagumi a gefe     Wani hawayen takaici da bakin ciki suka soma gangarowa da ga idanun ta ,...a ranta tana cewa yanzu na rabu da twin soul kenan   Bazan iya rayuwa ba kai ba kamil,   Cikin wannan tunanin kuka mai karfi ya kufce mata bazata Ai ko da Sauri hj mariya da hj shafa suka nufo kusa da ita   Faryal ,alhmdullhi ya jikin Kukan me ki keyi kuma mummy ta Fada tana kallon ta    Wurgi tayi ta hannun mummyn data kai zata tallabo ta   Ni Ku kyleni, ta ke ce wa cikin kukan    Haba faryal maman ki kike CE ta kyale ki ?    Barta kawae shafa ,naga alaman wasu almatsusai na yawo kan ta ne   Ki duba yarda take so ya kashe kanta akan wani wawa shasha    Mummy ni dai kice ya kamil ya dawo   Bazan Fada ba uwata,.. Ke kar kiga kina gadon asibiti yanzun nan zan mini ta tas  Don haka kar ki sake kiramin sunan wani kamil anan  Marar kunya kawae,to ki bisa yawon gantalin mana nasan kin cika masoyiyar sa    Tsaya mariya ya isa haka  .kibi ta a hankali mana ,ahalin yanzu bata cikin hankalin ta  Da Allah shafa kyaleni,faryal da like ganin ta ba abin ta a hankali    Itako kuka kawae tkeyi kamar zata fd da ranta   Kiyi shiru mama na kinji,za a dawo miki da kamil din ki hj shafa ta Fada tana goge mata hawaye  A hakai ta rrarshe ta har suka samu suka koma gida    Karfe 7na safe haji Zainab ta gama ba wa alhj bayanin tafiyar kamil    Amma fa alhaj ena fatan ba zaka CE zaka tuhumi mariya akan zancen nan ba...don' na tabbata kamil bazai min karya ba Yace min ma da sannin ta ya bar gidan   Ah a Zainab Dama jiki na ya bani akwae hannun mariya acikin lamarin nan   Meya sa zaki ce kar na tuhu me ta  Alhj da ka daiyi abunda na gaya makan kawae, Ko wace uwa hakan take so ma yar 'ta. Amma ka zuba mata idon dai na dan lokaci    Kar ka mata maganan kamil din Wata kila hakan yasa  Don' Allah Alhj I'm dai kwanciyar hankali kake so ma kamil  Komai zai dai daita insha allahu     Dan shiru alhaji yayai kafin yace" zainab_hakkin mu ne da kamil ne ya nemi asalin sa nasani    Amma .......ah ah Alhj ai mun gama magana   ya kama ta ka zama mutum na farko da zaka karfafa masa gwiwa shima ba so yake ya barka ba     Toh shikenan ena shi kamil din  Mikewa tayi  suka shigo tare  abba gani   Naji bayanin Ku son,amma da sharadi  Ina son ka min alkawari in ka tafi   Zaka sanar da ni duk halinda kake ciki,?   Sannan kamin alkwari zaka dawo nan ba da dadewa ba     Had cikin ransa baiso ya dauki wannan alkwari ba amma ba yadda ya iya  Ya so ace ya bar rayuwr su ne gaba daya     Don' bazai iya zama yaga faryal a matsayin matar Khalid ba  Kamil kayi shiru ena jinka ,in ba wannan alkwari ba tafiya  Aha ah abba na maka alkawri zan aika ta hakan  Yawwa son Allah ya maka albarka  Tare suka taka masa har bakin motar sa    Son kaji abubuwan Dana Fada maka ko Just take care  Ta fada tana dn murmushi  Nagode mummy kema ki kula kinji zan kira ku Yawwa shiga kar kayi dare kan hanya tafada tana goge  Guntun hawayen ta      Wani godiya yayi wa Allah da haji ta juya kan maganan bata Fada korar sa haji tayi ba    Amma meyasa mummy tafa ma abba abunda ke tsakni na da faryal?  Marairaice fuska yayi cikin kishi da takaici yana cewa maybe ma kafin na dawo ta aure shi,amma bakomai nima zanyi kokari ma mance da ke I wil just try my best naga na sami abunda zan je nema....bye faryal ya fada tare da goge guntun kwallan sa  Gudu ya shigayi sosai...bai tsaya ba sanda ya gansa cikin garin yola hotel ya nufa kafiin gobe yA fara aikin sa  Ranr Sam mariya bata gane kan Alhj badan abincin da take zama aci atare wannan karon ko kulawa baiyi ba   Kuma bataji yayi maganan kamil ba    Faryal baki da lpya ne ? Abban ya tambaye ta  durkushe gaban sa  Lpyana lau abba ,ah ah princess's  Yau sati na biyu gidan nan na lura sai an miki Fada cin abinci   Ko akwae matsala ne Wani zuciyan ne yace mata ki fada ma abba komai ki huta    Wani kuma yana ah'a kin manta da maganan mummy? zata iya Daura muku sharrin da zai iya rabaki da martaba idonn mahaifin ki har ma kamil     Faryal "abba ya saka kiran ta  Cikin wani irin sautin kuka ta amsa babu komai abba  Ke kar kice zaki mana wani shashancin tsiya anan....haj mariya ta haura mata da fada    Wani mugun kallo tabi mummyn ta dashi a kasa kasa cikin xuciyan ta na cewa  Bayan kin cuce ni kin raba ni da farin ciki na ....
.
Na FASA jin tsoron naki  Wallhy sai na Fada ma abba komai  Kuma  yay kamil baya gidan nan kin kore sa kema kima sa vayani  kiji in da dadi  Haba mariya karki na daga mata murya haka abba ya na Fada Yana lura da kowanne su   Wani kallon baraza na tama mumyn tace Abba dama ......ni da.Yaya kamil  Ke ya isa haka karki sake bude bakin ki an an Tashi ki wuce ki bamu waje Sha sha kawae  Mummy ta ka rasa tana huci  Mariya Ashe bazaki bri ba   Tashi ki Shiga ciki princesss  Da gdu faryal ta haura sama tana Dada sautin kukan ta   Daure fuska tai tama tana huci  Wai nikam mariya ena kamil ne abba ya fada yana maida kallon sa wajn ta    Ni ban sani ba Alhj, Zuciya fal da tsoron kallon da yake mata Ta mike ta nufi sama itama   Bin ta yayi da kallo yace hmm mariya kenan.... Bazan taba aura ma faryal wanda bata so ba.Indai Nina haife ta