ARNE Part Nine (9)

***** ARNE Part Nine (9) *****
.
Haka rayuwa ta kasan ce ma su zAfar da faryal a Nigeria cikin tsanani da ta kura   Duk dama aikin sa na companyn GG investment din  daya keyi  Kudi sam baya Isar su, har wanda za'a karashe dawainiyar su na you da kullum  Sannan ga maganan daukar wasu sabbin kwarraun lawyers ma mummym su da Yau saura sati guda shigar karar ta na karshe a babban kotu   Idan kuwa basu samu wani gamsashen shaida ba"  tabbas za a tura hj mariya  gidan yari kamr ydda sharia ta tanadar  "Gaba daya komai ya kwace masa  rayuwa ta yi masa zafi  Godiyar Allah ma kamil ne yake dawainiya da abba a kasar Germany " shima sosai abun ya fara taba sa  don A halin da ake ciki ya zaga kan  kwararun likita sun kai biyar akan ciwon abban" Har India san da ya kai sa ya sake dawowa dashi amma shiru    "Duk ran da ya tuna sanadiyar alhaj garba ne suke cikin wannan halin GabA daya yakan Shiga wani mawuyacin yanayi   A gefen alhj garba kuwa ba abun da yake damun su" Rayuwa jawai su keyi cikin nishadi shi da dan sa Khalid"  Ko jaje ba su ma zafar da ke matsayin surukin sa ba ma " ballanta na ya dame sa don bai neme taimakon sa ba akan case din   Cewar Khalid " zafar girman Kaine dashi, "su kyale shi kawae  Cikin tsananin yun wa da gajiya barrister asmee  ta bude idon ta a bakin wani titi,   Ba abun da yazo kwakwalwar ta illah wahalr kusan wata daya da suka sha a jejin   Ga  kisar Gillan da aka ma barisr shehu a idon ta yaki dauke mata a ido Wanda ita taje dauko sa ranar da suka rabu da zafar daya kawo mata videon can  Cikin kuka ta ke maimaita kalman innalihhi wa inna ilaihi rajiun' " Dole na samu maku  mafita  "bazan taba bari alhj garba ya Sha ba Ko da kashe ni zaiyi"'  " bazan janye akan case dinnan ba.;  Mike wa tayi da kyr ta nufi gefen hanyar ta rabe don' nemr motar komawa cikin gari  Ranar da safe kamil ne tafe tare da doctor ya na masa vayani cikin harshen  Inda yake cewa   " dukanin gubar dake jinin alhj abdallah ya fita"garau yake  " amma wannan alluran da aka masa daga baya ne shine babban matsalar' ya toshe hanyar motsin sa gaba daya    Amma akwae engine da za'a iya sa shi kuma ya mike garau"  Sai dai in har aka sa shi bai mike ba ,toh ku cire rai a kan sa dole zai mutu kawae"  Cikin damuwa kamil ya kalli docton yace"'  nawa ne kudin shi wnnan engine din haka?  Kuna dashi a nan ne  Eh akwae anan "  amma Mr kamil ka tabbata Zaku dauki duk wani abun da zai iya biyowa baya"  Dan shiru yayi yana tunani" _chan daga baya yce  Yes', Ka Fada min kudin kawae  Nan doctr ya rubuta masa duk wani expanses da abubuwan da zai kashe akan jinyar  Sannan ya fice ya bar sa a wajen  Wani zazZafan numfashi ya sauke  tare da dafe kan sa    Don kuwa kudin daya gani ko Gaba daya dukiyr sa da ya rage ya sa ba zai shika shi ba  Baiyi wata wata ba Mike wa yayi fice a  asibitin  kafin washe gari ya sanar da zafar ya tura masa komai daga cikin safe din sa  Da ya rage a Nigeria  Sannan ya hada Dana wajen sa a Germany.  A hakan ya din ga rokor doctor akan su karbi Rabin kudin da alkwarin zai biya su  Cikin watan nan"  Ba suyi dogon gardama ba saboda dama aikin na su ba lallai ba ne abban  ya mike a raye"' Don' haka Da wannan uzurin suka amince aka shigr da abban A ranar aka fara aiki.  Washe gari ana saura kwana uku shigar kotun haj mariya"   Da sassafe shika dai a bainar asibitin.  Yana tsaye a bakin dakin har aka fito da abban  Da Sauri ya nufi doc cikin hrshen turan ci yace .
.
Ya ake ciki? Abba na zai tashi ko?  Dan murmushi doctor yayi yace masa"  Kayi hakuri'  "haryan zu dai jira za muyi muga ni nan da Hour daya  Kafin musan me yake ciki  Ko ya rayu' ko ya mutu"  Excuse me ya fada" tare da Barin kamil din a daskare a wajen  Juya wa da zai yi su kayi ido hudu da zafar'   Da sauri ya taho suka rungume juna Sosai  kamar baza su rabu ba  Nemar wuri su kayi suka zauna bayan sun duba abban da ke kwance har yanzu ba motsi   Idon sa taf taf da kwalla ya bashi labarin halin da suke ciki a Nigeria akan mummy  "Kamil yanzu haka mummy za taje prison akan laifin da ba NATA ba?  kallin zafar yayi Cikin tsananin damuwa  ya dafa shi Ya ce' " insha Allahu zamu San yadda zamu yi zafar Mummy ba zata je prison ba.  Oh Allah"'  kamil ka daina rudin zuciyar ka  da fadan hakan mana"  Ta Yaya zamuyi acikin kwna uku ba mu da ki lawyer tsayaye?  Kawae nasan zamu rasa uwa da uba ne a rayuwa in ba muyi wasa ba"  Shigowar wasu mutane ne ya dakatar da kamil wajen ansa maganr zafar din"  Da hanzari ya mike tsaye yana jiran karasowar su wajen sa Dan murmushi ya sa ya mika ma Mr Johnson hannu tare da sakatariyar sa Alisha daga companyn waya ta Samsung  Ba tare da bata lokaci ba suka sanar da kamil an shirya yau ne ranar launching din web design na sabon tracking device na zamani daya kirkira dakan sa  da Misalin karfe uku na yammacin ranar ake bukatar sa a wajen  Wasu document suka mika masa snnan su kayi ficewar su  Tsaban murna zafar har ya manta a asibiti suke Sosai ya rungume kamil din yana godiya wa Allah  Cikin jin dadi  Dan sarara wa yayi" ya dafa sa yace kamil?  Ya naga baka farin cikin ne? Kabarni ena ta hauka ka ja kayi shiru? Lpyan ka kuwa?  wannan babban abin farin ciki ya same mu ka wani daure fuska  Daga Yau fa ka rabi da talauci har abada C'mon  Kallo kawae yabi zafar din dashi ya ajiye document din kan kujera Ya nufi dakin da abba ke kwance"  Cikin sanyin jiki yace Zafar bazan iya barin nan wajen yau ba idan abba bai tashi ba  Duk wani Kudi bazAi taba amfana ta  ba muddin na rasa shi a rayuwa ta  Kuka ne ya kufce masa a yayin da ya tsugunnar da Kan sa jikin abban yana hawaye"  Shima jikin sa ne yayi sanyi daga tsaye Kusan Minti 5 ba wanda yace uffan a wajen   "Haka kamil ma bai dago Kan sa ba Zazzafafn hawaye ne kawae yake fitar wa  Kan sa a kasam jikin abban  .kamr daga sama yaji ance ka....mi...all""  Bai gaskata abun da kunnen sa ke jiyo masa ba  Sai dai yaga zafar ya fada kan sa  Yana ihun Kiran sunan ABBAH  Da hanzari ya dago kan sa inda suka yi ido hudu da abban  Bakinsa bari yakeyi bai iya cewa komai ba Shima ya kankame sa  tare da zafar din Suka hadu kowannen su na kuka ".suna kiran sa  Murya can ciki abba ya Shiga rarrashin su  Amma ena""" ba wanda ya saurare sa kukan su kawai suke ci a jikin sa,kowa da kalar nasa  Shikan sa abba hawayen tausayi da tsantsar so ne yake bin idanun sa daga kwance Yana jin su" 
.
Bayan abba da zafar" Hajiya Zainab ya fara kira ya sanar mata'   Murna da godiyan wa Allah ba irin wanda bata yi ranar  Shima da kyr ya samu ya runtsa saboda tsaban kira daga coleaques din sa na wajen aiki' da kuma abokan arziki wayan da suka gani a tv"  A haka ma Banda sakonni na waya da sauran kafafan media"   Ranar faryal kamr zata fashe saboda gaba daya ba suyi wani dogon magana dashi ba   Washe gari Da sassafe Doctr ya sanar dasu zasu iya tafiya".. amma za a dawo dashi bayan wata daya a sake duba sa   A gidan kawu kabiru kuma tuni haj Zainab ta sanar dasu   kawn  Sosai ya taya murna yana sa albarka  Sabanin hj shafa da ta kasa zama"  Kafin kace wani Abu ta nufi hanyar Office din cId wajen hj mariya  Da kyr ma aka bar ta ta shiga don' yawan zuwan ta wajen   Kawata ya akayi'" haji mariya ta fada a sanyaye tana kallon ta  Hmm kema kin san akwae tunda kika ganni da ssafen nan ai  Cikin son taji zancen tace Haba? Meya faru? Angano wani Abu ne  Ah' a fa mariya wannnan zancen daban ne  Toh ena jinki kin san yanzu zaa fitar dake in baki Fada da Sauri ba  Ehmm yau da safe ne nake jin labarin danku Ashe Harkan arziki ta same shi can Germany  Wani da kenan kike nifi shafa?  Dan ku *ARNE* ma na?  Ohhh kamil kike nufi Meya same shi ?  Nan shafa ta Fada mata daya bayan daya labarin cigaban da kamil ya samu  Shiruuuu haji mariya tayi ba tace uffan fa illa sun kuyar da kanta da tayi   Shafa ko sai surutun ta take kanyi bata ma kula ba  Can cikin Nisan tunanin ta taji an CE haba mariya""  Ya zaki maida ni rediyo mai jini ina ta zuba kin min shiru?  Yi hakuri shafa, ""wallhy rayuwa kawae nake tunawa"  Wato Dan Hakin da ka raina WaTA rana shi zai tsole ma ido  Allah ya sa shima kar yasa adada daure ni anan." ."" Don' harga Allah nasan bantaba kywtata masa ba iya zamana dashi  Haba wa mariya  Shidin wa?  Mu kayi da alhj  Garba ma ballanta na shi  Keeee shafa rufa bakin ki Wani alhj garban mu kayi da shi gani a kulle?:   Sai dai kice yayi danu dai "daya cuce ni ya raba ni da miji na da Yaya na ,hatta dukiyata sanda yayi sandiyarsu kuma ya jefo ni anan?  Ke dan Allah shafa wannan rayuwar bata ishe ki ba"?.  na dauka abun da ya faru dani zai zamo miki izina a rayuwar ki  Haba dan Allah"me baki gani ba  Ni dai tun ba yau ba nake nadamar rayuwa ta shafa'  Yafiyar ubangiji Dana  Iyali na kawai nake nema yanzu" Domin nice silar komai daya faru da su shafa".  Gashi Yau zanje kurkuku  akan laifin da ban aikata ba Ni CE silar komai,,nice...... 
.
cikin kuka ta karashe magan nan ta   A gefe kuwa Shafa gaba daya jikin ta yayi sanyi "  Gashi Bata ko samu damar magana ba  Aka fitar da ita domin lokaci yayi  Kuka sosai haj mariya ta cigaba dayi tana cewa  Allah ka kaya femin  Wajen Karfe 12.30 na rana suka iso Nigeria su biyu"  Kasancewar kamil zai tsaya wasu kananan aiyyuka acan  Ba wanda yasan dawowar su hatta siyama da suka gama waya da ita yanzu  Haka abba yaki fir sai sun je sun duba mariya kafin su wuce masaukin sa   Amma sai dai da sukaje an hana su shiga kasancewar lokaci ya kusa na shigar da karar ta na karshe"  Inda za'a yanke mata hukunci  Haka su kayi hakurii suka juya   gida zafar ya koma" Abba kuma ya masa mausaki a hotel   Tun yana hanyar gida number keta kira amma sam bai kula ya dauka ba  Yana cikin tafiyar sa a hankali yaji an taka birki dab dashi  Shima rage wa yayi sosai ya sassauta tukin nasa'  Kiran ne ya sake shigowa har sau biyu kafin ya daga"   muryan da yaji ne ya bala"in basa mamaki Barrister asmee""?    Nice a bayan ka" ka taho zafar bana son na fito a motar Ne   Ai bai tsayA  jin karshen maganr ba  ya FIto a motr sa ya nufi nata   Yana shiga ta ja motar suka bar wajen Ba su tsaya ko ena ba sai gidan sa"  Da yake gidan shiru ba kowa  siyama ta gaya masa Dama zata je asibiti eta da faryal   Ba tare da bata lokaci ba suka fara tattaunawa  Baristr asmee meya faru haka Ena kika shiga kin san case na hannun ki?  Calm down zafar"  Nima Yau kwana na na biyu da tsalleke siradi a hannun alhj garba" Ko fita bana yi Sabida tsaro  What? Kina nufin Dama shi ya kama ku?  Long story "' zafar ena ka shiga ne nata kiran ka shiru  Ena Germany ne wajn abba  Alhmdlh kin san abban mu ya samu sauki har mun dawo dashi  "yanzu haka yana hotel  Ahamdullhi!".  kai"'  amma naji dadin wannan zancen_' Gaskiya na muku murna.  Case din mu zai fara samun kwakrar makafa   Hakane barister" yanzu ya ake ciki? anjima ne fa zaa Shiga kotu  Noo ai yanzu dole su daga mana kafa  "mun samu sabon shaidu kwarara  Duk da ma bai yi linking da cocaine din da aka Sa mata  ba  Amma dai mun samu suspect dole a sarara mana   Haka ne"  Yawwa kamil ne ya tura naka videon nan ko ?  
.
Ena yake?ena son ganin sa fa  Eh to Gobe zai dawo ena ga   Toh zafar".  ya kama ta muje kotu mu sanar da su tun wuri a samu  a shigar da case din  Tare suka FitA da niyyar nufar hanyar   kotun.     dai dai gate suka ci karo da su siyama........  Baima lura da ita ba tsaban hankalin sa yayi nisa wajen tataaunawa da baristr  Wani dogon tsaki ne ya kufce maTA tare da daure fuskan ta Sosai  A rayuwar ta' ta tsani taga zafar din  da wata mace koma waceece  Ballntana ma enda taga ya bada hankali yana ta zuba zance  Zafar matar ka CE koh Nan ya juya ya kalle su suna fitowo daga mota   Ohh ya fada tare da saukowa daga motar baristr Yabi bayan su"  Fuskan ta a daure tace wacece wannan kuma hubby?    ""Ohh God'  ko sannu da zuwa bazan samu ba ne  Kin ga karki damu  yanzu zan FItA ne" Ena dawowa soon  Faryal ku Shiga ciki  ena zuwa"  ya fada tare da juyawa bakin gate  Fuuuuuhhh". ta juya ta shige ciki tana mita ranta a bace  Hmm da dai ance nice mai tsinannen kiishi Gashi kema ai  faryal ta fada tana bin bayan ta da Sauri  Kwance ta tarda ita ta hade rai"  Siyama me haka akan bakisan baristr asmee bane ko me?  Na santa mana faryal... da ai fushi yake  Da ta bace tabar sa"'  Amma yanzu ta dawo ya wani lillike mata"  Uhmmm nikam wallhy naji dadin ganin ta  har hankalina ya kwanta Wallhy   Mtsww Niki kyale ni faryal'. Aiya sani sarai ba nida lpya amma bai damu ba wajen ta ya fara zuwa  kamr za tayi kuka ta karashe  Sosai abun yaba faryal din dariya" Tsura mata ido tayi sannan tace " uhm  Ni dai nasan me yake saki wannan mitar siyama  Amma bakomai Na miki uzuri " ta fada Hade da mata kwalo    What zo nan faryal me kike nufi'?.  ni ba abun da ke damu na Garau nake  Hmmm siya kar ki maida ni karamr yarinya  Ciki ne dake wallhy'  Inafa lura dake a gidan nan   Dan Shiru tayi tana kallon faryal din da ta gwalo mata ido  A shagwabe tace" Uhmm faryal kar ki Fada masa kinji    What""Meyasa?  Ah' ah  nidai kar ki fada nafiso sai ya sami lokaci na tukunna   Yan zu kam Punishment din sa kenan ta fada tana turo baki    Uhhmmm toh shikenan..... .ni dai yanzu Jiran sa nake ya fada min yaa abba na yake  Tunda an hana mu zuwa wajen  mummy Court  Hmm faryal kar ki tunaa min Amma tun da baristr asmee ta fito  akwae hope ai  Yeah haka ne"ta fada tare da rufe kofar   A kotu kuwa ba zata haj mariya taga aljh abdallah, da zafar' ga kuma barister asmee  Wani hawayen farin ciki ne ke sauka a idon ta Lokacin da ake gabatr da shaidu akan alhaj garba  Hatta abba da barister Sanda suka bada shaida akan sa  Enda lawyer mai kare shaidun  Shima Ya yi iya kokarin sa wajen jaddada ma kotun  laifin hj mariya bayi da alaka da shaidun da su asmee suka bayar  Bayan musanyar bayanaii tsakanin  Lawyoyi  Da haka alkalin ya yanke hukunci kamr haka  "Za cigaba da tsare haj mariya a hannun hukuma  Sannan kotu ta bada Dama wa bristr mai kare wanda ake zargi data kawo gamsashen shaida akan wanda ake zargi Kafin 6 ga wata mai kamawa ( "sati biyu)   Da haka kotun ta tashi   
.
    Tun safe kamil ya shigo Nigeria misalin karfe 7am     Bai ko wuce ma saukin abba ba ya nufi hanyar office din zafar     Kasancewar safiya ne ba wani mutane sosai kai tsaye ya wuce abun sa'    Baristr asmee CE zaune tana shan coffee alamun ita ma bata Dade da shigowa ba    Murmushi ya sake hade da sallama   Baristr ki CE nayi latti mana    Gaskiya kayi"  Fuskn ta cike da murmushi tace".  anya kamil Kaine haka kamr ba jinya kayi acan ba  'ya naga ka kara kato    Hhh toooh lallai ma Baristr baki kalleni da kyw ba dai  Toh Ena zafar din"?tun jiya yake jaddada min meeting din. Nan  Ohhh yana tahowa" Kasan matar sa bata jin dadi kwana biyu  Ohhhh" toh ya ake ciki ne jiya mun fara maganan barrister jafar   Eh amma ai kaji vayani na Kudi ne kawae" amma kasaan matsalan yanzu?    Jiya naje wajen sa da yamma  amma ya gwada min wsu dban sun Rigamu viya akan case din mu" Which I'm sure alhj garba ne   Hmm toh ya kenan barrister ?   Kamil still maganan kudi ne' Ni nasan Jafr sosai   In zaka iya bashi wanda yafi wancan Zai dawo Layin mu'    Ba komai call him yanzu" Nawa ne amount din da suka biya shi    Gaskiya bai gaya min ba"amma na bin cika Naga 20mil suka bashi Kaga sun kara masa 5mil kenan   GOod" Ki kira shi  Anjima zafar zai baki 30mil  Mu kuma zamu fara plan din mu   Gyda kan ta yi cikn yrda tace Angama kamil Sai na jiku   Suna cikin yar hiran su' har zafar ya shigo Shima ya jona su   Tun da suka sanar da shi abun da ake ciki Haka kawai yaji ya Shiga wani bakon yana yi  Satan kallon kamil din ya keyi zuciyar sa cike da tambayoyi kala kala   "Ashe har zaka iya mancewa da kiyayya da mugun ta irin na mummy'?  Mummy kin gani"? wanda baki taba kashe masa ko sile biyar naki ba shine Yau zai zubar da milliyoyi dan kwacar yancin ki!    Kai" Allah ya bani zuciyar ya fiya da Sanin darajr mahaifa   Zafar,...ni zan wuce  Maganr da ta dawo da shi hankalin sa kenan ya mike tsaye'  Toh barist sai Nazo anjima din      Dan kallo kamil ya visa dashi yana cewa' Ya jikin ku da siyaman' Naga kamr kaima ba lpya ne ai"    Dan dolen sa ya murmusa yace nikam muje gida ka huta' Kasan ba da dadewa ba Abba zai fara nemar ka ko?  No' ka manta ne da abunda ke gaban mu Ba gidan da za muje    Kawae mu zauna ka bani red file na companyn nan Zan fara aikin nima   Hhuhhhu haba kamil' Yanzu fa ka iso muje gida kawae Anjima sai mu dawo    Da kyr ya lallaba sa suka fice suka nufi gida"   Ko break fast faryal bata yi ba  tana zaune  tana kwje kwajen shigar da za tayi a gaban mirror   Simple fitted gown ash and black wanda yaji aikin stone ta sanya Tayi daurin ta push bak "sannan ta jefa jelar gashin ta abaya"    Light pink jan baki ta shafa komai Ra's a fuskan ta  Turaraae kowa ba wanda bata gamutsa ba ajikin ta Duk Dama yanzu ba kamr da   Daga ciki take jin sassanyr muryn sa dake famar zolayar siyama a falo     Wani dadi ne da kunya taji ya rufe ta  Ji take baza ta iya fito wa ba ma.   Bata San lokacin da aka bude kofa ba" ji tayi ana cewa  Woooow" uhmm uhmm Wannan wanka ya cije ni    Ai sai ki fito yanzu kam' na dai Riga shi gani   Murmushi kawai take yi tana kallon siyaman dake faman zuba   Kafin tace ni wallhy kunya na keji siya' "ya zanyi  Lalala toh bari naje nace masa ya tafii  ta na kokarin juyawa taji an damke ta    Haba siyama " kar kimin haka Muje toh"  Biye take bayan siyaman kamr wata sabuwar amarya"   Sallamr su ne ya sa dukan su maida hankali kan su faryal din  Ba kamil ba har zafar sanda ya Kare mata kallo  Sosai fuskn ta ya haska tayi kywu    Uhmmm nikam Barin tashi naje"  Wifey ko Na zo ne? Zafar ya Fada yana kyllaro mata ido daya   A shagwabe tace o,o' Tana make kafadun ta  Dariya suka kwashe mata dashi duka wanda ysata komawa ciki dan kunya Shi kuma zafr ya fuce wajen baristr asmee   Tsaye take a GEFe kanta a kasa " Shima baice uffan ba har ya iso dab da ita   Cikin sassanyar murya yace ruhi  na kinyi kyw sosai  Anya kuwa kina missing dina" naga.....  Shhhhhh twin soul kar ka sake fadan haka Dan marairece fuska tayi ta jin gina ajikin sa tana cewa"  I can't live witot you kamil " Farin cikin ganin ka ne ya sanya ni haka' ure my hrtbeat"  Dada kankame ta yayi  Yana shakar daddadn kamshin dake tashi a jikin nata   Tare su kayi breakfast' sannan suka cigaba da dan hirar su Kan shi kwance akan cinyar ta  Dab azahar zafar ya shigo gidan ya same su   Cikin mamaki yace" lallai ma kamil Wajen abban kenan KO  Dan mike wa yayi yana Sosa keyr sa Sannan yace Ahh"  ai ban Dade ba Yanzu zan tafi'  Kun gama   A yayin da ita kuma ta shige ciki  ko uffan bata CE ba  Kallon shi kawai yyi  Yana dariya ciki ciki' yace   Taso dai muje sallah Naga kamr in kana kusa da ita rudewa kake yi  Dan murmushi kawei yayi   'Uhmmm toh muje dai Ya Fada yana tura shi waje   Wani ciwon ciki ne ya murda ta' cikin Sauri ta sauko  Tana kiran zafr a hankali har ta fito Zuwa dakin faryal  A daddafe ta ce Faryal  har yanzu zafar bai dawo bane   Uhmm ya na waje" Tace a takaice ba tare da ta ba lura da yanayin ta   Ok " Nan ta nufi hanyar waje bata Ganshi ba  Yasa ta juyo wa cikin gidan  Sosai gaban ta ya fadi Jin fadan dake tashi cikin daki zafar din""  Dada jingin kanta tayo jikin kofar tana jin musanyar magan nasu   Cikn daga murya zfar yake cewa  Amma kana bani mamaki kamil  Duk abun da ya maka Till now kana cewa Mu nemi wani hanyr   Convicting din alhj garba ta dabn ba tare da ka bayyana wa duniya shi waye bane "?  Zafar ba haka bane"ni  Damuwa ta kawae mu fitar da mummy ne yanzu  Dats why banso na dago wani case'  Is good da bawan da ya SANI" He can go to hell if he wants to'   Look bro"kaima kasan duk muguntan sa akwae ranar kin dillanci'komai Nada karshe fa  cikin tsananin Bacin rai  Yace"meyasa kai ba zaka kawo karshen ba? Na miye na rufa masa Asiri"u have evidences  Kai kanka ba zaka iya kayyade mutanen da ya zalun ta ba'   Xaka bari kenan ya cigaba da shimfida zalunci bayan kana da daman tsayr dashi  Meya ke damun ka"  He raped your mum  a idon ka"" 'ya wulaknta ta'  Sannan ya mayar dakae maraya;  Ka duba kaga halin da ya samu aciki   Cikin wani Sabon daga muryn yace "what more¿ Ko sai ya dawo kan mu ne?
.
Ok ok fine zafar' Ya Isah haka'"  Hade da  dafe kan sa Yayi shiru.  Sosai zuciyar sa ta sosu"  jin maganr mahaifan NASA ya sashi Shiga wani yana yi  Lura da halin daya Shiga yasa zafr ya sassauto"  Ya dago sa yana kallon jajeyen idanun sa, Shima Kan sa kasa ya sauke sannan yace "am,am Am sorry kamil  Shhhhhshhh zafr bawai ban so na Tona asirin sa bane¿  Siyama fa' auren ku fa  Ba zamu kasance cikin farin ciki ba kenan"  Bazan so na  dan dana mata azaban rashin iyaye ba' Ka tuna labarin daka bani"" kace  fa shi kadai ya rage mata a duniya  Ko kana ganin rasa ta a rayuwar ka zaka samu farin ciki ne"  I know siyama ba zata zauna da mu ba bayan hakan  Huhhhhn"  na San zaka CE haka kamil But for how long zan boye mata gaskiya"   Bazn iya boye tsanar da nake masa ba gaskiya  Tsuguno tayi awajen' Ji take yi gaba daya bata duniyar  Fuskan ta chab cike da hawaye bakin ta ya kASA fidda kururuwan da Ruhin ta take yi   A rude ta kama hanyr waje "  Kuka kawae take yi tana takawa tunani kala kala a kwakwalwar ta "  Bata ko lura da Inda zata je ba
.
  Siyama bata tsaya ko ena ba sai gidan su Kafar ta ba ko takalmi ta sauko daga napep     Ko ena shiru" ya sata haurawa sama dakin Khalid Kwance ta tarar da shi yana faman waya Da TJ abokin sa   Cikin Sauri ya katse wayar ya talloba ta ganin tana shirin zubewa kaSA'   Da layi ta shigo dakin kamr wacce tasha wani Abu Ga hawaye zir zir na bin idanun ta   A rude ya ce   Siyama meya faru ? Uban wa ya taba ki  Ki fada min  Ya Fada yana riiriko ta hankalin sa a tashe     Cikin wani sabon kuka tace' Khalid ka fada min gaskiya Miye asalin DAD" Me tarihin sa Tell me pls?   What me kike nufi" Wani Dad din kuma  Namu mana " khalid kar ka boye min naji labarin komai So just tell me' ta fada a tsawace cikin kuka  Hey" sis calm down pls Me haka siyama? Kina daga min hankali Wai me aka CE miki akan dad  Karya ka keyi Khalid' kasan waye dad Ranar ena jin ku"  Ko xaka CE duk abunda yake faruwa gidan su faryal ba hannun ku aciki ne? Ka karya ta naji  Dan yarfe hannu yayi yace " Ohhhhh Allah nah Siyama"  akan wannan kike daga murya"  Well, yes haka ne da hannun mu aciki' Amma kin san su suka jawo ai"  Don haka wannan ba matsala bace Kinji amsarki ena?  Chak ta yanke kukan ta mike tsaye tana kallon sa cikin mamaki  Naji wannan khalid"toh Me hadin daddy da monkey clan'?  Xaro ido waje yayi sosai yace Whaaaat" siyama Ena kike jin wannan labari  Karya ne??....don't lie to me khalid Yana daya daga cikin yan fashin nan da ake nema wanda su kayi fyde akan hanya?  ko Ka tuna lokacin da ya tafi ya barmu tun kana 13yrs?  Cikin mamaki take kallon sa  "da har jikin sa na Neman ya fara rawa yace" Siyama so what? Da Allah kin cika tambaya  Abun da ya Dade,kuma ai yanzu duk wanda abun ya faru da su sun Riga sun mutu  Dad kuma ya dawo gare mu"  Me damuwar ki?  khalid Kaine kake fadan haka"? INA imanin ka yake ?   Toh bari kaji  Shine ya ma maman kamil  fyde kuma ya kashe parents din sa duka gaban idon sa  Kuma kamil yana sane ya gano dad ne  yanzu haka ya Tara shaidu akan sa"  Cikin wani irin rudani yace "Me kika CE? Zo ki mun  bayani' ya fada yana zaunar da ItA kan gado da kywu  Nan ta zayyana masa labarin data jiyo akan kamil ranar da aka yi fashi a hirar su da zafar  Kaji ai" Khalid  ni dai dan Allah ku cire hannu akan gidan alhj abdallah"  Nasan in kuka cire kamil baxai Tonah asirin dad ba  Xufah ne ke ketaro masa ko ta ena duk da Ac dake wajen" Dan shiru yayi sanna yace"  Yanzun kin san me? Kije gida kar ki nuna kin san komai'  Ni zan ma dad magana" inya dawo daga Hawaii zAmu janye case din'  ",ko karyan shaidu zamu bayar a sake ta Kinji?  Toh Khalid" promise  ? Kasan bazan cigaba da boye ma zAfar komai ba Bayan mune bamu da gaskiya I don't want to loose him"  Hmm uhmm karki damu "naji Saura kuma kije ki kwafsa   Toh shikenan Khalid" ni na tafi  Call me fa"  Yawwa sis " bye  Tana fita yace Damn it "" da karfi yana wurgi da pillow  Daukar waya yayi ya danna kira"yace dad  Alhj garba Bai ko karasa jin karshen labarin khalid din ba Yace " son nasan na aikata hakan"  amma duk wannan shafin rayuwata ne a baya  Yanzu haka kune a gabana " bazan taba bari wani ya cutar daku INA Raye ba Always rember dat  Ok dad..yanzu me ake ciki kenan  Ka kyale su kawae" Basu da hanyar kamani don kua case dn na chan kasar waje Hannun CIAs  Dan tabe baki yayi yace kuma fa haka ne  toh dad" Nima bawai na yarda bane " ko ka aikata hakan ma sai me?  Amma ya kamata kadawo da wuri saura 6 days kwanankin su ya Karee   Zan dawo son" Kar ka damu A nan suka tsaya da hirar ta su  Ya mike ya fice abun sa  Siyama kuwa A bakin gate su kaci karo da zafar Hanklin sa a tashe" Da Sauri ya taho ya rungume ta  yana cewa  Siyama kinsa zuciya ta ta yanke da bangan ki ba' Ena kika fito baki tambaye ni ba?   Shiru tayi  ta kasa cewa komai  Da kyr ta dago tace na zagaya ne nayi excising kafa na  Doc yace na daina yawan zama waje daya  Uhhh wifey",ai zaki sanar dani ko Hankalina ya tashi sosai ai" in aka dauke mun ku fa Ya fada yana kure ta da ido  Dan marairaice fuska tayi  Sannan tace " yi hakuri hubby" BazAn sake ba  Toh shikenan babyna taho Muje ciki  Gaba daya dar dar ta keyi da su a gidan  musamman ma kamil duk lokacin da tagan sa sai maganan ya fado mata  Zuciyar ta sam ya kASA samun sukuni duk lokacin da tuna sanadiyyar bakin zaluncin baban tane ya dawo maraya  Barin ma kaxAntar da ya aikata ma mahifiyar kamil din" Ita kan ta  tasan bata masa adalci ba"  Amma ba yadda ta iya alhj garba mahaifin ta ne Karfin gwiwar ta  A ganin ta zasu cika alkwarin da suka mata na janye case din akan su hj mariya Kowa ya zAuna lpya  Cikin kwana hudu aka gama hada dan bayanai daga wajen barrister jafar"  Su kuma kamil suna kan aikin akan companyn alhj garba dake hannun zafar GG investment a asirce  Sannu a hanakli, suke sato muhimman bayanai akan alhaj garba ba tare da ya hankara ba  Bai basu wahalan nemar security access ba saboda yanayin yadda kamil ya kwarance wajen sarrafa naa'ura ko wata iri CE  Ana washe gari zaa  Shiga kotu na karshe Misalin karfe 10 jirgin Hawaii ya sauko da shi  Tare da khalid suka nufo gida daga airport suna dan hirar su   Basu damu ba sabida a ganin su komai zai kare goben'  Bayan ya kammala meeting dinsa ne kamar yadda aka saba  Secteran sa ne yaxo cikin hanzari yana cewa Excuse me Sir" Security agents dinka sunada muhimman magana da zasu Fada maka  Cikin dan mamaki yace",security agent? Shigo da su Nan wasu mutane suka shigo home office din sanye da bakaken kaya   Ehen ena jin ku  Cikin tsoro suka fara rarraba ido  Ko wannen su na jira dan uwan sa ya fara magana Cikin wani firgitacen tsawa khalid yace Da Allah kufara mana magana kun wani sa mutane agaba  Non sense!  Cikin eh eh na. Ya CE : sir.......
.
Dama yau ne muka gano anyi hacking acct din mu na red files"  An kwashi bayanai muhimmai daga ciki" Sai dai bamu san....  Bai kai karshe yaji ance What? Kamin shiru nace" damn it" Bazai yiwu ba domin Security Dana sa kan kowani company a kasan nan  is tight Ba wanda ya Isah ya bude ba tare da nabashi secrty code da hannuna ba  Sudai sunkuyr dakn su suka yi cikin tsoro Suna rarraba ido  Wani company kake magana ma akai kenan  Cikin Barin baki daya daga cikin su yace" GG Sir?   Dum gaban sa ya yanke sanda yayi Chak ya tsaya bin su da kallo  shiru Dan mintuna baice uffan ba  kafin yace 'kira min baristr jafar khalid"yanzu  Ba a koyi minti 5 ba ya mika masa briatr jafar din a waya Dan gefe ya koma Khalid na biye dashi Yana jin duk abun da yake fda  Cikin wani mahaukacin Bacin rai yayi wurgi da wayar a hannun sa yana cewa   Jafar din Shi waye a garinnan da zan sa shi aiki ya kiyi? toh ya sani ya yanki ticket dn mutuwa r sa a yau  Dad calm down Ma fita zamu nema Komai ya Riga ya faru Cikin hushi dukkan su suke maganan"  Da kyr ya tataro fushin NASA ya dawo dakin da suke afusace yace Ena information da kuka samu game da mai mana binciken  Nan ma shiru su kayi  suna enda enda Wani tsawar ya daka musu Sannan su kace  Sir" hoton sa ne kawai ba wani information  Toh me kuke jira ku Bani hoton mana  Dan kallo yayi  Ya mika ma khalid Amma wannan ba zafar bane ai" alhj garba ya fada yana kallon su kamar mahaukacin zaki   Kwacewa Khalid yayi a hannun baban nasa  Shima din ya gani" Bugawa kansa ya Shiga yi Cikin hanzari  Ya dafe kansa yana cewa No..no.no dad it can't be wannan kamil ne ai  Tsaya Khalid"waye kuma kamil?  ka tuna Wanda nake fada maka ranar a waya kace kasan da labarin? Shine ai siyama tace ka ma mum dinsa fyade kafin ka kshe su  Whatttttt?ya Fada a hargitse Meyasa baka fadamin ba khalid  Dad kai kace na bari kasani ai  Ohhh shit alhj yace yana dunkula hannun sa cikin Bacin rai  Kana da information akan sa?  Ehhhh ya fada yana dialing number wanda ya taba sashi ya bincika mASA kamil din lokacin fadan su akan faryal  Cikin mintuna 15 ya Taho da envelope din  ya mika musu  Nan suka karanta tarihin sa Har suka ga yadda ya kwarance kan Harkan aikin sa" a takaice ma Harda wasu bayanai na musamman akan sa wanda shi kansa Khalid bai SANI ba    Wani tashin hankali da tsananin raxana  ne ke bayyana kan fuskar aljh garba  Cikin zuciyar sa yace Yau tashi ta kare in har yaron nan ya kwarance hakan da gaske  Cikin rudani Khalid yace muje dad Yau zamu bar kasan nan kawai Duk tsiya idan ba agan mu ba ai zaa daga case din ko"  Yes haka ne son' Ena bukatar lokaci na gama da wannan yaron" muje  Baice uffan ba suka fice suka nufi airport  Duk da first class ne jirgin nasu Amma jira suke sabida hazo da ya Riga ya sauko Kasancewar yamma ya dosu yi  A chan gefen su kamil kuwa"ya kammala hacking  Ya Riga ya tura ma CIAs Link din Alhj garba komai da komai"  Da shike cahn bakamr nan yake ba"alert na shigowa suka bincika Suka tabbatr  Suna kammala wa kuwa Tuni suka hada runduna Aka tsare jirgin da zai sauko da su  Bayan hour hudu suka iso US Enda gaba daya jikin aljh garba yayi sanyi ganin yadda  gurin yayi Tsit kamar ba filin airport ba  Suna fitowa fili kuwa yaji ance freeze" Kafin kace wani Abu wajen ya gauraye da FBIs da polisawan america  Basu ko kula meye ke cewa ba suka tura sa cikin mota  hannun sa sarke da hankwf  Ihu da firgicin kuka da hargowa Khalid ya keyi shikadai yana kwalama baban NASA kira Amma ena sun Riga sun cafke sa Dama shine na krshe da suke nema  Gashi bayi da case hukunci ne kawae yaku jiran sa a hannun su  Yana isah prison zaije na bar karshen ryuwar sa ki a kashe shi  Da kyar Khalid ya tattara hankalin sa ya mike"  Huci yake faman yi  Xuciyar sa kafe da Neman daukan fansa   ya juya ya Shiga jirgi domin ya koma nigeria a cikin daren