ARNE Part 8

***** ARNE Part 8 *****
.
Kafin ace wani Abu ambulance ya taho harabar gidan alhj"  Wanda yayi Dai dai da shigowan motar kamil cikin gidan  Cikin hanzari ya fito ya tarda haji mriya da sai ihu ta keyi tana rusa kuka   Da kyr ya tattara hankalin sa yace hj meya faru Lpya kuwa ? Kamil alhj alhj neeee....ta fada cikin kuka ta na nunan kofan gida A hanzar ce ya mike zai nufi cikin gidan ya ci karo da likito ci  Rike da abba a emergency wheel bed"   Abba...... ya fada yana riko gadon a hannun su  Duk iya kokarin  hana sa da su kayi Sam yaki sake wa tare dashi cikin motar amblunce aka fice    Suna isa aka wuce da abba emergency Baifi minti sha biyr ba sai ga zafar da hj mariya sun iso su ma  Ena yake kamil ta fada a hargitse tana dube dube   Yana emegerncy hjy Doctr suna kan sa yanzu  Yawwa ,yawwa ta fada tana goge sauran hawayen ta  Xugum su kayo awajen dukkan su kowa na saka NASA tunanin zUciyar sa  Sai da aka dauki kusan hr 4 kafin doctors suka fito daga dakin shi  Doctor ya farfado?ence dai alhajn ya tashi?  Doctor  ka amsa min mana Hajiya ta fada cikin wani Sabon kukan  Sauke ajiyan zuciya yayi " yana kallon yadda su zafar da kamil suka tsare sa ido suma suna so suji me zaice  Ku kwantar da hankalin ku ,tun da  Ba mutuwa yayi ba" Ensha Allahu zAi tashi  Me kake nufi doctor"!  kana nufin bai ma tashi bane ko me? ta fada a hatsale  Calm down Hajiya ana kan aikin akan sa  Conditions din san ne akwae hatsari babba aciki,muna bukatar lokaci   Da kyr zafar ya taro ta daga fadawa kasa da take shirin yi  Ku kara hakuri " doct ya fada sannan ya wuce office  Misalin 3 saura  sai ga faryal da siyama suma sun shigo asibitin  Da gudu ta fada jikin mummyn NATA tana rusa kuka ita ma  Abba bai tashi bako mummy?  Excuse me su kaji an Fada Da hanzari suka mike dukkan su Waye a madadin alhj abdallh?nurse tace  Da sauri mummy ta nuna zafar " tashi kaje Kaji meye ne kuma  Shiko San da ya biya gefe ya Janye hannun kamil da yanayin sa yafi na kowa zanca wa awajen  suka shige tare ciki"  Ehen kune a madadin alhj ko?  Eh doctor.  Yawwa 'toh Da farko dai ena mai Baku hakuri kuma ena so Kusan cewa ciwo kamr jarabawa CE wa bawa"  In Allah ya so komin tsananin sa sai kaga an warke  Wannan Hakane doct" Wani Abu ya faru da abban ne   Tare da sauke ajiyan zuciya yace  Am sorry" gaskiya conditions din sa yafi karfin mu  A dan bin cikie da muka yi test result ya gwada mana yasha over dose na wani dangerous poison ne gaskiya"'  Wanda ma Ba a cika samun sample din sa  a kasan nan ba":!  Don' haka ena shawar tar ku da kuyi ggagawar daga sa zuwa kasar germany  Don' ya samu cikaken kula wa  Taimakon da zan muku shine  Zan Baku referal letter Zai taimaka muku yadda ba zaku Sha wahala sosai wajen samun attention daga wajen manyan likitocin acahn ba  Shiru dukan su suka yi ,gaba daya jikin su a sanyaye  Kamr basu wajen"  Da kyr kamil ya budi baki yace Mun gode doct Allah ya saka da alkhairi  Amma a wani hali abban yake yanzu pls   Hmmuhm gaskiya bana so na daga muku hankali  But in ba"ai gaggawar kaisa chan ba ba zaku iya rasa shi Nan da 72 hrs  What.......... Dukan su suka Fada  72hrs fa kace doc zafar ya Fada hade da mikewa tsaye  AiKo sake sauraran sa ba suyi ba suka fice dukkan su  Motar sa ya wuce a guje yabar asibitin, Shi kuma zafar ya tsaya kananun  shirye shirye da kuma hiring nurses domin emergency flight  na asibiti zasu bi  Dukkan su Basu lura da haj mariya bata wajen ba ma'" Ita ma Hanya ta deba aguje ta nufi gidan alhj garba Cikin kuka take cewa, Ai dama raina ya bani akwae abun da ka masa " Bana cire tsammanin kaine aljh garba  Wallhy" Yau za kaga Fachalin bala'i  Yau xaka san ka tsokano tsuliyar dodo garba"  zamuyi ta ta Kare tsakani na da kai Macuci ""azzalumi  Bakin mugu kawae Na tabbata kaine kama sa masa wannan abun  Wani wawan parking tayi a harabarr Gidan ta shige cike a hanzr ce Tana kwalla masa kira kamr ma haukaciya  Ko ena gidan shiru ya sata din ga bin ko ena cikin gidan tana duba wa tana zage zage  Ena muumy zafar ya tambayi siyama  Honey tare fa kuka Shiga wajen doctor da ita?  What noo anan na bar ta  Ohh ehh ai ta biku da kuka shiga dazun  Anya kuwa ?  Sunan cikin wannan musun faryal ta iso wajen  Ya zafar ya naga. mummy ta fita  Shima yay kamil ya FitA Wai ena su kaje ne? Me doc ya fada abban bazai tashi bane Meye ke faruwa ne?
.
Hankalin ta a tashe take magana  Cikin mamaki yace mummy ta bi mu office din doc kike nufi? Amma ya bamu gan ta ba  Baku gan ta ba kuma yya zafar?ni dai fitan ta kawai na gani Kuma daga ofis din da kuke ta fito eta ma  Tooh ena mummy take kenan ? Yana Fada cikin ran sa Yana cikin haka aka kira sa daga reception kan komai ya zama ready na tafiyar abba Sun ga alert daga kamil""  Tare suka shige ciki aka fara shirya abban zuwa wajen Shiga jirgin  Gaba daya hji mariya ta zaga gidan amma shiru " Wani tunani ne ya fado mata da Sauri ta sauko kasa tayi hanyar gate  da niyyar tamabyar me gadi  Bata gan sa ba shima yasa taja wani uban tsaki Da kan ta ta bude gate din ta fice"' A wangale ta bar Musu abun ta  ta kama hanyar asibiti  Kusan Karfe 4 saura da mamakin ta taga traficc kan hanyar data bari ba kowa dazu  Polisawa masu jajayen hula ne suke special duty kan hanyar   Mtsw Wa'ynnan zasu bata min lokaci wallhy Ji enda suke caje mutane kamar barayi  Cikin tunanin ta har aka iso kan ta Haji me a booth dinki?  Sojan ya fada kamr yadda suka saba  Ba komai officer Open"',  ya fada ya juya zuwa bayan booth din  Tana daga ciki ta vude musu bata fito ba  Tururuwar da ta gani  sauran yan uwan sa  Sun farayi kan motar na ta ya sata saukowa cikin hanzari  Tana Daura kafan ta  a kasa taji bindiga akan ta Don't move,,,,sojan ya fada cikin tsawa da ya dada firgita ta  Officer meye hakan meke faruwa ta fada cikin rawar murya  Ki rufe mana baki hajiya Ki sani duk abun da kika Fada anan zai zama hujja a kan ki   Cikin firgici da tsannain tashin hankali tace menayi? Ku fada min mana  Kafin ta gama rufe bakin ta  wasu bakaken jakkuna ta gani ana fitar wa daga both din ta har guda biiyu  Me wannan ta fadaa hankalin ta a tashe?   Ohh baki San ma me bako hajiy "!? ya Fada yana daga  ledar cocaine sama daga cikin jakar   Za kiyi vayani  a gaban CID   Sata a mota"   Ihu ta fasa ta Daura hannun ta aka   Wallhy bana wa bace Ban san me shi ba wallhy Sharrri aka min  Kokwuwa ta keyi dasu tana ihu ,  da kyr suka danne hannun ta cikin ankwa  aka tura ta cikin mota  Tuni wajen ya cike da mutane  Ana ta kallo masu dauka awaya na dauka  A bakin airport suka hadu da kamil dukan su biyu"  shirye tsaf ya taho  Zafar ena mummy Ya kamata tana nan kafin mu wuce da abban  Hakane " na neme ta tun dazu layin ta shiru kuma ance ta fita ne  OK to ya za'ayi kenan  Yay zafar to muje mu duba ta mana faryal ta fada cike da damuwa akan fuskar ta  Ok to bari  na duba siyama wajen nurse din nan Ya juya ya bar su awajen  Kallon ta kamil ya dan yi wanda yasa ta matsowa kusa dashi   A hankali ya sa hannayen sa cikin nata ya kira ta cikin sanyin murya"'  Ruhi, ki kwantar da hankalin ki Kinji¿ I promise Zn yi duk wani kokari abba ya dawo mana Mu cigaba da rayuwa.
.
Tare da shi  Dan murmushi tayi ta kalle sa,sannan tace I trust you twin soul." tare da dan kwnciya akan kafadan sa  Kiss ya Daura mata a goshin ta sannan yace ki kula da kan ki kinji  A hannun sa ita ma ta mayar masa tace and you too   Lura yayai da zafar da siyama agefe har sun fito suna rabe a gefe  Da Sauri ya mike  ya riko hannun ta suka isa wajen su  Kamil ena ga ka tafi kawae Har yan zu ba mummy ba labrin ta"  Gashi Mu fa ake jira an gama komai  Ni zan tsaya na duba na sanar da ita halin da ake ciki  Ko gobe zaka ganni insha Allahu  Toh bakomai ku sanar dani in kun gan ta Hankalin mummy a tashe yake zafar  Haka ne kamil ka kula  Da haka su kayi sallama suka  nufi hanyar gida shi kuma yabi jirgin emrgency tare da abba   
.
.  Zugum tayi ta kafa wani uban ta gumi" Gaba daya fuskan ta ya canza don kuka da ta ci     Kallo daya zaka mata kasan ta fara shiga cikin halin nadama da kuncin rayuwa"'    Kofa taji an bude da sauri ta mike tsaye"'  Tare da sauke ajiyan zuciya tace Alhamdullh barrister Asmee....(private attorney na ta) na gode Allah da kika zo"' A fitar dani anan wajen bazan iya ba"' ..hankali a tashe take Fada  Kwantar da hankalin ki haj" 'ki nutsu ki Fada min duk abun da kika sani pls    Kamar ya Asmau? ni kawae ki fitar dani anan kafin muyi wata magana Miji na na asibiti ko ba ki San da hakan ba ne?  Haj kiyi hakuri dan Allah ki bani hadin kai"'  ..wannan case din kin fa yana daya daga cikin jiga jigen laifu ka a kasa.  Is unbailable,"ko beli ba a bayar wa fa" Musamman ma da aka kama ki dumu dumu dashi a mota?  Kuka mai cin rai ta sake ",wayyo Allah ni mariya na Shiga uku' Wallhy ba NAwA bane Asmau Sharri ne  Amma hajya ya akayi jakkunan nan suka Shiga  motar ki"' ? Ki daure ki fada min komai zai taimaka mana wajen bin cike  Nan ta kwashe labarin iya yadda ta bar asibiti har da zuwan ta gidan alhj Garba  Uhmm hajya al'amarin da ban mamaki,. kika CE ke kadai ce a gidan ba kowa da kika fito Ehh Asmau.mai gadin ma ban gan sa ba.  Ko kin san sunan me gadin  Ena zan sani ni kuwa? Amma kun sanar da su zafar halin da nake ciki?ko Ya jikin alhajin ma yanzu oho?     Dan shiru bar.asmee tayi kafin tace Hajiya kar ki damu da wannan zan Neme su zAfar din   Sannan Zan fara bin cike daga kan wannan me gadin ....  .
.
Yawwa ko siyama ma ki gwada tambaya kinji barrister  Wallhy bazan zauna anan ba  "cikin kuka ta karashe  Lallabata da kyr barister asmee tayi kafin ta samu ta fice   Ennalihhi wa enna ilaihi rajiun dukan su suke maimaita wa jin labarin abun da ya faru da mummyn su"    Barin ma  siyama da gaba daya kan ta ya kulle :  Cikin ran ta take tambaya" kenan wurin dad ta nufa a guje dazu a asibiti? me mummy  da dad suka kulla ? . Mu tafi "'  taji muryan zafar da ya riko hannun faryal dake faman rusa kuka a gefe   Da kyar aka basu mint 20 suyi magana da mummyn na su dake kulle    Kuka suka fashe dashi dukan su suka Fada jikin ta..eta ma bata iya daurewa ba haka ta jona su su kayi tayi  Zafar ne yace mummy aena kika samu cocaine?   Zafar wallhy banawa bace , "son ka yrda dani Nima a mota ta kawae nagani Bansan komai ba"'   Na yarda Da ke mummy ya fada yana rike hannun ta"'  ......yA jikin alhj. Ya tashi? Ta fada tana goge hawayen ta  Nan zafar ya kwashe labarin komi ya Fada ma ta  Cikin takaicin kan ta tace"'   Allah sarki alhj,ka ya femun"' bana tare da kai acikin wannan hali da kake ciki a yanzu   Kiyi shiru mummy ensha Allahi zaki fito..kinji ? faryal ta fada cikin shhekar kuka";  Shima abba zai warke,Yaya kamil na tare dashi acan   Share mata hawayen hj Mariya ta shiga yi tana cewa haka ne faryal Ku  ta mana addua kun ji?   ita ma Siyama dake gefen su  gaba daya tausayin su ya kama ta Lokaci daya ibtila'in rayuwa ta dauke musu uwa da uba  Rayuwa kenan    A hakan aka zo aka fitar da su daga wajen suka nufi gida  Faryal ma Gidan su siyaman ta tare da zama   Da yammacin ranar ta fito  zaune ta hango sa a palour ya jin gina kan sa shi kadai Yayi shiru  Kallon ta kawai yayi baice uffan ba ya maida mata da kirkirarren murmushi   Kusa dashi ta zauna"  tace ,"ka FASA bin su abban ne?  Hhhmm faryal bazan iya tafiya na bar ku a wannan halin da ake ciki ba"  mummy tana vukatar mu yan zu  Su ma acahn na neme su amma ban same su ba  Ya zafar kar ka Fada ma yay kamil kaji  Meya sa? Ya fada yana dada mikewa ya zauna da kywu  Please ,ni dai kar ka sanar dashi yanzu Ka bar su aji da na abban  Kasan Yaya kamil zai daga hankali sosai fa  Tare da sauke ajiyan zuciya yace haka ne...  Zan yi kokari naga na tsaya kan case din mummy kawae  Ko agano wani Abu  aba mu bailing ta": In yaso daga nan sai na Fada masa  Yawwa hakan ma yayi, Siyama tace wai ta bada information na  mai gadin su ma barrister asmee ko?  Yeah" ta bayar.  Let's hope Allah yasa aci sa'an samun wani Abu koda bayani ne daga gare shi   Ameen yay zafar Ta Fada tare da mikewa ciki  Binta yayi da kallo  "'a zuciyan sa yana cewa  bazan iya boye ma kamil komai ba faryal .....I'm sorry dole ya sani . Daga waya yai ya sa kunne  Muryan bariste asmee yaji, Zafar ka taho na sami wani labari  Kafin wani cikaken minti ashirin zafar ya isa office din ta  Baristr me aka samu?  Yawwah look,  ta nuna masa wani photo duk da ma bai FItA da kyw ba  Wannan shine mai gadin gidan alhj garba   Ehen meya faru,me yace an kamo sa ne?  Tsaya tukunna zafar, Ina so ka nutsu ne ka tayi ni fayyace wannan lamari  Wannan hotor cc camera CE ta dauko a wani boyayyen jeji  anan cikin garin"' 
.

Gawar mai gadin ne..a muce aka Same sa  Sannan ba bu wani traces ko alama a jikin sa na wanda su kayi kisa....amma tabbas hrbin sa akayi a zuciya.  Innalihhi ,kawai xafar ya Fada hade da dafe kan sa  Toh mai gadi ya mutu Bamu da wani makama kenan ko? Kinsan fa baza a taba bari a bincike Alhj garba ba saboda an tabbatr da baya nan lokacin   Ywwaaa speaking of alhj garba,  Zafar me kasani tsakanin Hajiya mariya da alhj garba? Ko zaka iya Fada min alakar su  Hmm ehhh toh,.gaskiya mummy abokiyar business din sa ne... Kema kina sane  da manyan contracts din daya ke bata  GG ma enda nake aikii duk a karkshin sa ne amma da sunan mummy  Sannan auren mu da siyama ya hada su" I think dats Oll"'  ya fada tare da gyra zamn sa  Wani shiru ne ya ratsa wajen...barrister asmee ba tace uffan ba tsawon minti 3  Sannan tace" Amma abban ku fa? Shi baya harka da alhaj garban ne¿ Meye alakan su a ganin ka?  Well gaskiya barrister,abba baya da wani alaka da shi,illah surkan taka a yanzu da ya hada su  toh Me ya hana auren Khalid da faryal?   Faryal bata son Khalid shyasa abban mu ya dakatar da maganan auren  Hakane" amma ya kake ganin reaction din alhj grba akan maganan dakatar da Khalid din". Kuma bayan haka haj bata samu matsala da shi ba?"  Naji ance baya karban hakuri akan lamarin yayan sa,musamman ma shi Khalid din  Gaskiya ba su samu matsalr komai ba.,komai normal"don wannan karon Ya hakura ya ce ma su abba  Uhhm good" Toh zafar"  naji labarin cewa alhj garba shine mutum na karshe daya duba abban ku kafin ciwon Nan nashi yayi tsanani Hakane?  Yes,haka ne! Amma meyasa kike tamaba ya na haka ko Kin samu wani Abu ne akan Alhj garban? Tell me pls,..  Uhhh no ban samu komai ba zafar, Amma ya zama dole mu bin cike sa Sabida a gidan sa abun ya faru  Hakane ...amma tayaya kenan"'  kin san ya nada karfin dukiya da iko akasan nan ko  Wannan bazai xAma matsala ba, In har zaku biya kudin da zan bayar na hada kan kwararrun lawyers guda biyu "'   Sune Wanda Zaso taimake mu akan komai. Shikenan  Wannan Ba damuwa barrister " Zanyi magana da brother na kamil anjima Za kiji ni ensha Allahu.  Toh zafar sai na jika tare da mikewa tsaye da niyyar tafiya. 
.
  Bayan kwana biyu a Germany kamil ya karbi sako daga wajen Doc jabir abokin sa fake aiki babban asibitin abuja,nigeria  Wayar sa ya dauka da ke faman ringing tun dazu bai kula ba ya sa a kunne tare da sllama   Zafar" jabir ya aiko min result din autopsy na wacce alhj garba ya zo da ita wajen abba ranar"  ('bin ciken da likito ci keyi wanda ya shafi zanen yatsu da duk wanni bangaren jikin mutum musamman idan kwarraren bata gari ne)  Dan shiru yayi yana sauraro kafin ya sake cewa  "Yawwa yanzu ka bani minti 10 zan duba naga waye ita,  Daga kan ta zamu fara Sañnan ya katse wayar'  Ba tare da bata lokaci ba kamil ya hau bin ciken sa akan computer sa   Wani murmishi yA sake tare da mika hamdala   "Tana nan kusa ne ma Ashe,.lallai zaki ci uban ki ya Fada a takaice tare da mike wa zuwa waje  Washe gari da safe cikin asibiti  Wajen private doctorn su yaje tare da gaya masa zaiyi tafiya gobe zai dawo'    Jirgin Portugal ya hau ,da karfe biyu na rana ya sauka a wani hamshakin hotel wanda a kasar ma sai wane da wane ke shiga'     Room 507 ya mike straight ya knockin Ana bude kofar  Cikin mamakin idon sa suka sauka akan wannan matar da suka shigo da alhj garba ranar (Hadiza irin matan nan ne masu biyan kyawawan maza suyi lalata dasu)   "Ohhhh handsome ta fada tana kokarin shafa masa fuska,  Da zafi zafin ka kake"   Har ka iso?   Cikin wani mugun murmushin yace ai dole na'  Kin san fa na kwana biyu ena nemar Shiga wajen ki ban samu ba"   Duk mganan dayake yi hankalin ta baya wajen Ita kam ta riga ta yi nisa da nitso wajen kallon kyun  halitatr sa  Musamman ma yadda taga yaci kwalliya na daukar hankali'   Cikin sigar kwarkwasa da kisisi na ta matso kusa dashi ta na cewa "Gaskiya kana da kyw  Shima dab da ita ya matso yace Allah ko'   Cikin wani yanyin mutuwar jiki tace" ""uhhhh muryan ka na gigi ta min brain'  cikin murmushi da dabara ya Riko hannun ta duka biyu daga zuge msa zip din wando take shirin yi  Haba baby, yanzu fa na shigo ya kamata na freshen up kafin ki fara komai", Sai kace guduwa zanyi? YA Fada tare da dan kashe mata ido   Wani dadi ne ya kashe ta  A take tace " "Toh shikenan amma ni zan fara shiga ta fada tana mikewa bathroom din  Tana shiga ya juye wani sinadarin kwaya a cikin cup din wine din ta data ajiye gefen gado  Ya fice abun sa   A niheria kuwa Gida zafar ya nufa shika dai ba tare da ya sanarda kowa ba   A hankali ya tura dakin kamil din sannan ya Shiga bin cike kamar yadda kamil ya masa bayani"   Bayan kamr minti 10 ya ci karo da wani envelope kasan gado  Cikin hanzari ya dauka ,ya fara kokarin budewa":  Bai ji mamakin ganin hotunar ba dan ba banbancin su da wanda siyama ta nuna masa a gidan su"    Wani sabon takaici da bakin cikin ne ya rufe sa a hanyar sa na komawa gida  A hotel kuwa.kusan bayan minti Sha biyar ta bude idon ta" hade da wani gigicaccen ihu ta mike a firgice  Shut up"""  kamil ya Fada cikin tsawa, Yana zaro belt din sa Duka sosai ya Shiga mata baji ba gani Bai tsaya ba Sanda ya mata jina jina  A gigice tace"  Kai waye ne? Who are you ?  Mugu"' azzalumi, ka cuce ni kasa na biya maka jirgi don' kazo ka ci mutun ci na? Bata hankara ba taji Saukan Wani wawan mari  a fuskan ta  Tuni ta kara gigice wa hade da FASA wani kara Ta hau rokon sa   ": Pls ka Fada min rai kafada min me nA maka , me kake so a waje na  Kudi ne? Wallhy zan baka su Amma Kar ka kashe ni pls  Kar na kashe ki kika ce?  Cikin hanzari ya juya ya zAro Bindigan ta dake boye a drwer  ya danna mata a kai'  
.
Tuni ta hau bari da karkarwa Tana cewa na tuba,  kamin rai' Zan baka duk abun da kake bukata    Ni bana bukatar kudin ki' Duba nan'" "ya nuna mata hoton aljh garba a wayar sa  Take ta runtse idon ta kamr wacce bata son ganin fuskar   In kina son na bar ki da ran ki ,ki Fada min komai da kika sani  akan sa  Ko amsawa bata iyayi ba tsaban tsoro ta Shiga masa bayani  Nan ya Shiga mata tambayoyi tana basa information  Duk yadda suka hada makircin su ma abba da ahj garba sanda ta fada  "'Wallhy ban San komai akan cocaine dinn nan ba"   don Allah kar ka kashe ni Cikin kuka ta karashe      Wani mugun kallo ya bita da shi" Sannan ya mika mata glass din  wine Ya ce Sha" Girgiza kai ta shiga yi tana cewa noo   Dan Allah kar ka bani wanna kwayar "  Ko sauraron ta baiyi ba ya dura mata tas"  Kafin ya gama share Komai a dakin    jini har ya fara FItA ta hancin ta  Karfe 12 na dare ya isa germany abun sa   Laluba ta yayi yaji shol kan gadon ba kowa Don haka ya mike da Sauri  ya lali bi computer sa  Video call ne ya dnna  cikin mint kadan  yace kamil ya ake ciki?  ka samu wni bayani"   Zafar can you believed alhj garba da hannun sa akan ciwon abba" ga video zan tura maka  Case din mummy fa"  Wel" ban SamU komai ba tukunna Amma ai yan zu mun san ena zamu sa kafa da kyw  Kicin kicin yaji na fitowar siyama daga bayi  A han zArce ya CE "'kamil kashe zan kira ka'  Dawa kake magana hubby?   Uhmm ba kowa wifey" yana mike wa Tsaye  Ena zuwa'  ya Fada tare da daukar system din sa   Wani kishin zafar din ne ya fara tokarin ta a kirji"   Gaba daya ta kasa gane kan sa":  Musamman ma kwana biyu da hankalin sa baya wajen ta sosai  Cikin dakin sa  Ya nufa ya zaune kan kujera  Dukkan hankalin sa  sosai ya sa Kan videoda kamil ya turo yana jin maganr matar   Gaba daya yanayin sa ya sauya" ga wani sabon  tsantsar tsanan aljh garba daya kama sa a take  Cikin tsananin mamaki siyama ta juya daga bakin kofar sa da Saudi  Inda ta labe tana jin komai  Zuciyar ta CE take famar kai  kawo wajen tambayr" wani alhj garba?  Kar dai dad ne!?" "girza kai ta shiga yi tana cewa  Ah"ah, nooo gaskiya ban yar da ba' ! Sai dai wani daban ba dad ba  Karar shigan tex taji a wayan ta" da Sauri ta mike ta dauka    " na tafi wajen barist asmee zan dawo anjima"  Wani Sabon tashin hankalin ta shiga ganin TeX din zafar din  Take ta jin gina bayar ta da bango "  Zai kai videon nan kenan, What if  dad ne da gaske?  Noo ta fada cikin rudani A guje ta nufi dakin sa  Ta hau bin cika waje"  Sosai ta duba ena ko zata ga system din sa amma bata gani ba  Daga bisani  Cikin wadrobe drwer ta  koma ta dauko  dogon envelope din  da ta gani  da zu  A nitse ta zauna ta hau bude wa filla filla   Paper na farko ,ta fara karanta tarihin monkey clan  da kazantar aiyukan su na mugunta da su kayi ma mutane  ...
.
Cikin son ta San me hadin zafar da su yasa ta kara bude sauran shafukan Daya bayan daya"  Dum, Dum" zuciyar ta ya buga ganin zanen jikin kirjin dad din ta ne boro boro a paper'   Gaba daya zuciyar ta ta fara Neman zautar da ita da abubuwan da take bi take karanta wa   Wani rikitaccen ihu ta fasa tare da  wurgan da  tsohon hoton alhj garba da ta gani A kasan dakin   Cikin kuka tace innalihhi wa enna ilaihi raijiun  dad meya sa ka boye mana asalin ka? Why"""''  Cikin zafin nama ta mike waje"'  ,key tayi wa motar ta nufi gidan su a guje Tana kuka‬: *.
.
Wani mugun dariya ya sake hade da busar hayakin taba   My son" ya Fada yana dafa kafadar khalid Naji dadin dawowar ka   Kaga yadda nagama da su ko?  Wani shu"umin murmushi hade da dan dariya Khalid  yayi shima Ya na cewa  "Lallai  dad ka cika qwarzon namiji ', "abun koyi, da abun yaba wa"  Amma cikin kwanaki kalilan kayi duk wannan abun' ?  Ban labari dad" Ya fada yana gyra zaman sa  Ai na fada maka son'   ' ba wani mahaluki da zai ja dani ya kwana lpya  Nan alhj garba ya kwashe labarin komai ya gaya ma Khalid"    Wanda ke faman dariyar labarin hj mariya jin yadda ta kare  Cikin wani dariyar alhj garba yace akwai saura  Ban gama da su ba...  Sai na tabbata na kwashe arzikin su kaf a duniyan nan,sun talauce sun dawo bayi"  Da kyw dad"  " Indai ena Raye sai na shafe mariya da duk abun da ya shafe ta a doron kasa  Wani  nishaidi ya keji  A xuciyar sa jin maganan mahiafin na sa Sosai uban NASA yake burge sa'  Dan tsagaita wa yayi yana kallon baban nasa sannan yace   Amma dad, siyama fa?  Kasan fa tana son wannan wawan mijin nan ta," in suka talauce zai shafe ta fa  Hahahha yaro kenan Tuni nagama plan din wannan   Na yanke shawarar zan bar masa GG investment ya cigaba da aikin sa albarka cin ya ta siyama,...  Kafin nasan yadda zanyi da shi daga baya"   Da kyr siyama ta gyra tsayuwar ta   Tare da dafe bangon faloun don' kar ta Fada kasa  Layi ta fara yi Sakamakon jiri da rudani da ya kama ta a lokaci daya A wajen  Madam "' taji an Fada daga bayan ta   Da kyr ta daga kai ta kalli mai aikin  dake tsye akan ta  Yawwa bude min gate" yafada tan juya wa motar ta   Daga ciki ta CE"' Kar ka  sake ka Fada ma kowa na zo gidan nan kana jina?  Toh madam ya amsa a ladabce  Cikin sauri ta juya ta bar gidan ba tare da sun SANI ba  "Dama Kaine ka aikata dukkan wanna abubuwan ma abba da mummy?"  Ka cuce ni da ka haife ni dad,ure a monster,  tabbas kana cikn mugayen mutanen nan Allah zai tona asirin ka wata rana A zuciye take tuki take  fadan hakan ita kadai  Daga baya ma"Dan Gefen hanya ta tsaya ta ci kukan ta. ta koshi kafin ta nufi hanyar gida'  Bayan kwana biyu, Alhj garba yaji labarin mutuwar hadiza a asibiti  Dad,dad,Khalid ya fada yana taba sa  Uhh Khalid meye ne  Baki a wangale yace tunanin me ka keyi haka ena ta magana?  Dan juyowa yayi yace"  Khalid maganan hadizan nan ne Akwae kamshin barazana aciki  Kamar ya fa dad?   Toh Naji ance kwayar da muka ba alhj Abdallh ne ta mutu dashi  Kuma ga raunukan bugu ajikin ta  What?  Ba a samu traces din wanda ya aika ta hakan ba ne/"  Ena zaa samu fa? Kasan ta da shegen bin maza  Hala ma ta hakan ne aka samu galban ta  Hmmm toh meye naka a ciki yanzu dad,   Kasanni ai son" na Riga na bada aiki akai Don' ban yarda da kowa ba  Ina so ne a batar min da lawyer mariya   Don' koma waye ya kashe hadiza,nasan yana nemar shaida ne akan mu  Hhhh gaskiya ne dad, Ni kuma zan bin cika waye ne take bibiyan abun na gani  A take alhj garba ya juya yace" " noo khalid kabar su kawae Ba yanzu ba  Kai dai ka tabbata gobe idan aka fara shigar da karan mariya komai ya tafi dai dai awajen lwyers din mu" ka fahimta?  Goben nan nake so a kama dukkan wani kaddorrin ta da na mijin ta a Daura kan bin cike Zan ga yadda za su na bincikar mu in basu da kudin  Mu kuma zamu Dada tabbatr na hukuma wannan sana'ar ta ne  Wani shuumin murmushi Khalid yayi yace to dad.yayi  Barin fita ya juya ya bar wajen   "Kusan kwana biyu kenan Yau ma ko bacci kamil baiyi ba saboda jikin abban ya tsanan ta sosai   Tun yana daure wa, har  ya dena hana hawayen sa saukowa ganin yadda abban ya koma  Gashi kullum kudin aikin karuwa ya keyi Saboda ciwon yaki sassauta wa"   Likitoci daban daban yake biya domin samun cigaban abba amma shiru   Bayan sati guda,siyama gaba daya yanayin ta ya sauya a gidan ba kamr da ba  Shima kuma zafar din bai lura ba " saboda tsananin matsin da yake ciki na nemar barrister asmee da tawagr ta  Sosai zafar ya Shiga wani hali na tunani  ko wajen aiki baya iya lekawa "  'Tunanin sa  ya baristr asmee za ta masa hakan bayan ya bata kwakkwarar shaida da zai basu lasisin binci kan alhj garba?  Gashi yau saura kwana daya tal,a  shigar da kara na farko akan mummy   Haka kuwa ya faru washe gari  da ba a samu bariatr asmee b  Aka bada daman karbe duk wani kaddarori na familyn alhj abdallah  Da mariya   Hatta gidan da  suke zama sanda aka kwace aka daura kan bin cike,   Wani bakin ciki da kukan takaici faryal take yi,ranar ko abinci bata iya ci ba"  Ba yarda siyama ba tayi da ita amma sam taki sasaauta wa kan ta ranar  Siyama Cikinn dakin ta kwance "take juyi Har Cikin zuciyar ta tasan da hannun mahaifin ta akan batar barrister asmee  Tunanin ta ko ta je ta fada ma zafar ne?  "Amma wani zuciyar tana CE mata mahaifin ki ne fa siyama  In kika Tona masa asiri  Shi zai tafi gidan yari Kenan ?  Ki tuna fa" baki da kowa sai su biyun  Zafar zai iya daina son ki in ya gano  Kin san komai daya faru yau kuma ki kayi shiru aka tozar ta su  Wani zazzafn hawaye ne ya biyo kun cin ta A raunane take cewa," "'bazan iya ba' I'm sorry hubby,  Bazan iya Tona asirin dad ba  
.
   Haka rayuwa ta kasan ce ma su zAfar da faryal a Nigeria cikin tsanani da ta kura   Duk dama aikin sa na companyn GG investment din  daya keyi  Kudi sam baya Isar su, har wanda za'a karashe dawainiyar su na you da kullum  Sannan ga maganan daukar wasu sabbin kwarraun lawyers ma mummym su da Yau saura sati guda shigar karar ta na karshe a babban kotu   Idan kuwa basu samu wani gamsashen shaida ba"  tabbas za a tura hj mariya  gidan yari kamr ydda sharia ta tanadar  "Gaba daya komai ya kwace masa  rayuwa ta yi masa zafi  Godiyar Allah ma kamil ne yake dawainiya da abba a kasar Germany " shima sosai abun ya fara taba sa  don A halin da ake ciki ya zaga kan  kwararun likita sun kai biyar akan ciwon abban" Har India san da ya kai sa ya sake dawowa dashi amma shiru    "Duk ran da ya tuna sanadiyar alhaj garba ne suke cikin wannan halin GabA daya yakan Shiga wani mawuyacin yanayi   A gefen alhj garba kuwa ba abun da yake damun su" Rayuwa jawai su keyi cikin nishadi shi da dan sa Khalid"  Ko jaje ba su ma zafar da ke matsayin surukin sa ba ma " ballanta na ya dame sa don bai neme taimakon sa ba akan case din   Cewar Khalid " zafar girman Kaine dashi, "su kyale shi kawae  Cikin tsananin yun wa da gajiya barrister asmee  ta bude idon ta a bakin wani titi,   Ba abun da yazo kwakwalwar ta illah wahalr kusan wata daya da suka sha a jejin   Ga  kisar Gillan da aka ma barisr shehu a idon ta yaki dauke mata a ido Wanda ita taje dauko sa ranar da suka rabu da zafar daya kawo mata videon can  Cikin kuka ta ke maimaita kalman innalihhi wa inna ilaihi rajiun' " Dole na samu maku  mafita  "bazan taba bari alhj garba ya Sha ba Ko da kashe ni zaiyi"'  " bazan janye akan case dinnan ba.;  Mike wa tayi da kyr ta nufi gefen hanyar ta rabe don' nemr motar komawa cikin gari  Ranar da safe kamil ne tafe tare da doctor ya na masa vayani cikin harshen  Inda yake cewa   " dukanin gubar dake jinin alhj abdallah ya fita"garau yake  " amma wannan alluran da aka masa daga baya ne shine babban matsalar' ya toshe hanyar motsin sa gaba daya    Amma akwae engine da za'a iya sa shi kuma ya mike garau"  Sai dai in har aka sa shi bai mike ba ,toh ku cire rai a kan sa dole zai mutu kawae"  Cikin damuwa kamil ya kalli docton yace"'  nawa ne kudin shi wnnan engine din haka?  Kuna dashi a nan ne  Eh akwae anan "  amma Mr kamil ka tabbata Zaku dauki duk wani abun da zai iya biyowa baya"  Dan shiru yayi yana tunani" _chan daga baya yce  Yes', Ka Fada min kudin kawae  Nan doctr ya rubuta masa duk wani expanses da abubuwan da zai kashe akan jinyar  Sannan ya fice ya bar sa a wajen  Wani zazZafan numfashi ya sauke  tare da dafe kan sa    Don kuwa kudin daya gani ko Gaba daya dukiyr sa da ya rage ya sa ba zai shika shi ba  Baiyi wata wata ba Mike wa yayi fice a  asibitin  kafin washe gari ya sanar da zafar ya tura masa komai daga cikin safe din sa  Da ya rage a Nigeria  Sannan ya hada Dana wajen sa a Germany.  A hakan ya din ga rokor doctor akan su karbi Rabin kudin da alkwarin zai biya su  Cikin watan nan"  Ba suyi dogon gardama ba saboda dama aikin na su ba lallai ba ne abban  ya mike a raye"' Don' haka Da wannan uzurin suka amince aka shigr da abban A ranar aka fara aiki.  Washe gari ana saura kwana uku shigar kotun haj mariya"   Da sassafe shika dai a bainar asibitin.  Yana tsaye a bakin dakin har aka fito da abban  Da Sauri ya nufi doc cikin hrshen turan ci yace . Ya ake ciki? Abba na zai tashi ko?  Dan murmushi doctor yayi yace masa"  Kayi hakuri'  "haryan zu dai jira za muyi muga ni nan da Hour daya  Kafin musan me yake ciki  Ko ya rayu' ko ya mutu"  Excuse me ya fada" tare da Barin kamil din a daskare a wajen  Juya wa da zai yi su kayi ido hudu da zafar'   Da sauri ya taho suka rungume juna Sosai  kamar baza su rabu ba  Nemar wuri su kayi suka zauna bayan sun duba abban da ke kwance har yanzu ba motsi   Idon sa taf taf da kwalla ya bashi labarin halin da suke ciki a Nigeria akan mummy  "Kamil yanzu haka mummy za taje prison akan laifin da ba NATA ba?  kallin zafar yayi Cikin tsananin damuwa  ya dafa shi Ya ce' " insha Allahu zamu San yadda zamu yi zafar Mummy ba zata je prison ba.  Oh Allah"'  kamil ka daina rudin zuciyar ka  da fadan hakan mana"  Ta Yaya zamuyi acikin kwna uku ba mu da ki lawyer tsayaye?  Kawae nasan zamu rasa uwa da uba ne a rayuwa in ba muyi wasa ba"  Shigowar wasu mutane ne ya dakatar da kamil wajen ansa maganr zafar din"  Da hanzari ya mike tsaye yana jiran karasowar su wajen sa Dan murmushi ya sa ya mika ma Mr Johnson hannu tare da sakatariyar sa Alisha daga companyn waya ta Samsung  Ba tare da bata lokaci ba suka sanar da kamil an shirya yau ne ranar launching din web design na sabon tracking device na zamani daya kirkira dakan sa  da Misalin karfe uku na yammacin ranar ake bukatar sa a wajen  Wasu document suka mika masa snnan su kayi ficewar su  Tsaban murna zafar har ya manta a asibiti suke Sosai ya rungume kamil din yana godiya wa Allah  Cikin jin dadi  Dan sarara wa yayi" ya dafa sa yace kamil? 
.
Ya naga baka farin cikin ne? Kabarni ena ta hauka ka ja kayi shiru? Lpyan ka kuwa?  wannan babban abin farin ciki ya same mu ka wani daure fuska  Daga Yau fa ka rabi da talauci har abada C'mon  Kallo kawae yabi zafar din dashi ya ajiye document din kan kujera Ya nufi dakin da abba ke kwance"  Cikin sanyin jiki yace Zafar bazan iya barin nan wajen yau ba idan abba bai tashi ba  Duk wani Kudi bazAi taba amfana ta  ba muddin na rasa shi a rayuwa ta  Kuka ne ya kufce masa a yayin da ya tsugunnar da Kan sa jikin abban yana hawaye"  Shima jikin sa ne yayi sanyi daga tsaye Kusan Minti 5 ba wanda yace uffan a wajen   "Haka kamil ma bai dago Kan sa ba Zazzafafn hawaye ne kawae yake fitar wa  Kan sa a kasam jikin abban  .kamr daga sama yaji ance ka....mi...all""  Bai gaskata abun da kunnen sa ke jiyo masa ba  Sai dai yaga zafar ya fada kan sa  Yana ihun Kiran sunan ABBAH  Da hanzari ya dago kan sa inda suka yi ido hudu da abban  Bakinsa bari yakeyi bai iya cewa komai ba Shima ya kankame sa  tare da zafar din Suka hadu kowannen su na kuka ".suna kiran sa  Murya can ciki abba ya Shiga rarrashin su  Amma ena"""c ba wanda ya saurare sa kukan su kawai suke ci a jikin sa,kowa da kalar nasa  Shikan sa abba hawayen tausayi da tsantsar so ne yake bin idanun sa daga kwance Yana jin su"