ARNE Part 10 (The end)

ARNE Part 10 (The end)
.
Saukar dare Khalid yayi bai tsaya ko ena ba ya nufi gida   Ranar ko runtsawa baiyi ba tsaban bakin ciki ' tunanin baban NASA ne ke dawo masa  Musamman ma ydda fuskan sa ta bayyana tsananin damuwa shikn sa Khalid bai taba ganin tashin hankali irin na yran nan ba  Fassss! ya yi wurgi da kwalban giyan dake hannun sa Wani ihu ya sake sakewa  yana cewa  Baka isa ba" Sai na kshe ka kamil' Ka raba ni da dad har abada Bazan kyaleka ba cikin kuka mai sauti ya Kare she  Haka ya cigaba da shaye shaye yana kuka kamr zaii cire zuciyan sa cikin Daren hr sanda ya galabaice bacci yayi awun gaba da shi   Washe gari davsafe karfe 10 labari ya Riga ya fara yaduwa kafafun watsa labarai musamman ma aljazzera da CBC news   Itama siyama da kyr ta tattaro hankalin ta don' haka ma bata biyo su kotun ba ranar tafice abun ta   Wani zazzafan hawaye ne yake kwalala idon haj mariya Ganin ydda su abba da dukkan familynta suka taru  a kotun don' su tsaya mata    Kusan minti Sha biyar aka dauka ana sauraran zuwan khalid ko lawyer su amma shiru  Dole alkali ya bada ikon cigaba da sharia   Enda barrister jafar yayi cikakaen bayanai game da alhj garba  Dadin Kari baristr jafar ya tabbatar ma kotu shaidan kama alhj garba da makamancin wayannan laifin data aika ta  Enda ya kara  da cewa ya mai sharia Sanin kotu ne cewa a halin da ake ciki  alhj garba wanda ake zargi Ya na hannun kawarraun jamian tsaro a kasar US  Shyasa ma baai samu hallatr wannan taro ba" Ga Karin bayanai daga likitoci da yan sanda akan bin ciken da akayi game da ciwon alhj abdallah da bacewar baristr asmee  Sannan ya mika ma alkali wasu files Ya zauna  Cikin dn mintoti kadan alkali yayi dan rubuce rubucen sa sannan ya dora da cewa   Yaune rana ta karshe da kotu zata saurari wannan kara   Bisa gamsashun bayanai da bincike kotu ta yanke hukunci kamr haka    Kotu ta gamsu da kama wanda ake zargi da laifin bata suna da sharri ta hanyar cune miyagun kayan maye     Sannan da laifin  sace lawyer gwamnati da azabtar da rayuwar alhj Abdallh ta hanyar xusa masa maganguna masu rauni   Bisa wayannan ne kotu ta yanke ma alhj garba gunner.adadin shekaru 75 yrs a gidan yari  Visa tsarin doka ta kasa Da taran kudin jinya na duk abunda aljh Abdallh ya kashe wajen jinya   Kotu ta bada daman a sake wacce make tuhuma sannan kotu ta wanke ta daga zargin  Don haka take bada daman cire duk wani tsaro akan dukiyar su maza maza"    Da haka kotu ke Jan hankalin  ku da ku nisanci duk wani Hulda da miyagun fasadi na kasa don' don zuciyar mu Ko don gudun fadawa irin wannan yanayi nan gaba  Gwam alkali ya buga court .kowa ya mike Tsaye     Duk abunda akeyi gani take kamar mafarki  Don' gaba daya zuciyarta take fargaban tsayawa a gaban iyalan nata    Murna su keyi Allah allah ta fito  Tare da baristr jafar da asmee suka tsaya Enda take faman masu godiya Bakomai haji ena zuwa yavfada yana karasawa enda kamil yake    Cikin mamaki tace asmee har Yanzu baki fada mun enda kuka sami kudin hayan wannan lawyer ba  Don ko Na tabbata shi ya Tono asirin alhj garba  da' ko ni na Sha mamaki  Ashe haka garba yake? To Ena kuma alhj ya samu million 15 din fisabillih asmee  Hmmm Hajiya kenan Ki gode ma Allah  Komai ikon Allah ne" Gaskiyan magana shine ba jafar bane ya Tony asirin alhj garba danki ne kamil Kuma shi ya kwato mana jafar daga hannun alhj garba a kimanin million 30  Kinsan fa su suka fara daukan sa kafin mu zo  Tsuman tsaye hj Mariya tayi tanajin yadda asmee take jero  bayanai kan abubuwan daya gabata   Ita kanta bata sanda hawayen dake bulbula idanun ta ba  A guje faryal ta tahi ta rungumeta tare da zafar  Cikin murna da far in ciki suke cewa alhdullhi mummy  We missed you alots  Dada kankamw su tayi tana kuka tana shafo kansu Allah ya muku albarka  Ku yafe mun kunji? Nasan na sa ku cikin mayuwacin hali  Ku gafarceni ya rana   Cikin kuka dukkan su suke girza Kansu  Alaman a'ah ta dena rokon su gafara   Mummy ki daina kuka nida fryal mun yfe miki tuntuni   Baki mana komai ba" Kar ki sake tafiya ki barmu mummu Dan murmushi tayi tace  Yi shiru auta na..ba enda znje daga yanzu Kinji   Abba kam tsaye yayai yana kallon su tausayin su ne fal cikin ranshi Har tsakr xuciyr sa yake jin nadamar matar ta sa   Batayi kasa a gwuwa ba kuwa ta kara so gaban sa ta cigaba da cewa Har yanzu dai bazan dena nemar gafara ka ba alhj  Ka yafe mun ko zan ji sanyi a raina Dan kamo ta yayi ya daka ta daga tsugunen da take  Ya hau share mata hawayen ta Haba Mariya " tunda nazo cell kike faman Neman gafara na  Ya isah haka"duniya da lahira na yafe miki Allah y yafe mana gaba daya  Ameen dukan su suka amsa dashi Dai dai da karasiwar kamil da bristr jafar wajn   Toh alhj mu zmu wuce  Hajiya sai wata rana ya fada Da dn murmushi fuskan sa  Nagode jafar asmee Allah saka da alkahiri  Uhmm bakomai hj suka Fada tare da musu sallama  Mu..mmy  taji ance Ras gaban ta ya fadi  Ta juya don ta kure sa da ido  amma ta kasa sai kukan da yaci karfin ta  Har cikin zuciyarta  take huci kanta a sunkuye suna fuskntar juna    Shima fusknsa tuni ya sauya idanun nan sun ciko sunyi ja jir Yacebmuryn sana rawa"meyasa kike kuka?ni ne? 
.
A haukace ya riko hannunta yace ki fada min duk abunda kike so zan mikiyanzun na mumny  Kiyi hakuri kidai na kuka Kiyafe ...... Shhhhssssshsh"  tace hade da toshe bakin sa da hannun ta   Kunyar ka nake ji kamil' Me zan ce maka" Ka fada min mezan maka yanzu ya goge duk wani cuta da azaba da wulakanci dana dandana ma rayuwar ka? Ka ceci ni ka tsaya mun alokacin da bani da kowa" Ka kwace mun hakki na Dana iyalai na lokacin da bamu da komai  Ni kuma na guje ka na raunana maka a lokacin da kake bukatar kulawa da tausayi" ban duba Zafin rashin iyaye ba Na cigaba da azabtar dakai    Wani sabon kukan ne ya sake fasowaa Har tana bari". Kamil Ban cancanci a kira ni uwa ba Don bantaba zame maka uwa ba a rayuwar ka "  son zuciya ta da rashin tausayi sune kawai suka rudeni   A hankali ya dwo dab da ita  a tsugune  a gabn ta ya shga share mata hawaye a daburce kamr sabon mahaukaci Cikin kuka yake cewa Mummy ki daina fadan haka kinji   Karki sake tunanin akwai laifin da uwa zata ma dnta wanda bazai iya yafewa ba" Komai ya Dade da wucewa awaje na Ban taba tunanin ke ba uwa bace a gareni" A duk halin da nake ciki  Kiyi shiru mummy" Taso muje gida ki  huta  Ya fada yana tallobata  enda take faman sharara kuka abunta gawnin tausayi   A gefe kuwa su abba suma hawyn suke sharewa don tausayin su Daga hannu sama yai yace  Alhamdullih Allah! Na Gode maka daka kawo karshen wannan lamari"   Kamo hanun faryal yayi yace zafar muje gidan  muma  koh  Tare suka dunguma a mota Shi kuma kaml tare da mummy a dayn motar Yanzu ne son shi da nadama ke turara a cikin ranta   Uhmm zafar ka duba siyama kuwa? Abba ya Fada yana duban sa  Uhmm abba dama dazu dan kirata tace zata je CID office ne don' ta karasa jin maganr kan baban nata  Ah ' ah shine baka bita ba ka barta eta kadai? Haba zAfr haka Zaka ruke yar mutanen Aure fa is for Better for worst Ta rasa mahaifin ta Siyama tana bukatar ka yanzu  A sanyaye yace haka ne abba Barin sauke ku sai na je Nima zan bika yay zafr Faryal itama tace  Tun daga bakin gate abba ya nace zai sauka akan su juya suje Neman siyaman kawai  Ba yadda suka iya haka suka sauke shi suka juya   Shit siyama pick up mana Ranshi adan bace yake danna wayr  Kusan 12 miss cols ba ansa  Toh  Yay zafar ena ZAmU fara zuwa yanzu gashi bata picking kols din mu ba  I don't know faryal" Kawai muta zagawa  Noo muraba hanya Kake gidan su ni naje CID offis  Baice komai ba  Gyra parking yayai ya sauke ta kafin yace   Ohhhh toh shikenan Hakan ma Zaifi ..call me in kin isa Toh ta fadaa tre da shigewa adaidata sahu   A gefen siyama kuwa gidan su taje  bata tarar da kowa xiki ba ya sa Ta zauna ita kadai taci kukan ta iya iSAR ta  Wajen karfe 4 na yamma ta sake dialing number Khalid din  Bai dauka ba again Ya sata ture wayr gefe  Tana cewa ai na fada muku Da yanzu anjanye case din nan an  sake su tun wuri da duk haka bai faru ba   Karar wayar tane ya sake dagota Kamr bazata dauka ba  Sai kuma ta picking  Hello' Siyama Ohh think GOd Khalid ? Me haka inata kiranka tun safe kaki ka dauka Am sorry sis Bana so asan enda nake ne Kinsan fa a zuriar mijin ki akwai wanda suka Neman ganin baya na hr yanzu Kuma bazan barsu ba  Ohh c'mon Khalid Stop it dan Allah  Rashin jin Kane ai ya jawo duk abunda yafaru Meyasa kuke min karya? You promise me zaku hanye case din Ba tare da ansani ba but no you make me look stupid Ohh siyaaaaama  wallhy na Fada ma dad Shi yace wai bazAsu iya ba" Ko nima  Ban yi tunanin kamil ya kwarance haka ba  What Khalid amma na fada maka ai" I told you everything game da kamil Meyasa baka yarda dani bane?  Look siyama abunda Ai faru ya Riga ya faru Amma shima ya jira NASA Sai na dandan masa azabar da baitaba sha ba Said na dauka ma dad fansa I promise  Cikin tsawa tace stop it Khalid" Its over..ya Isah haka  Kasan abunda kake Fada kuwa Bamu da kowa fa a duniyan nan Nida Kaine kawae' Kuka sosai ta fashe dashi Ta cigaba da cewa Din Allah ka bar wanna magana Mu tallafo rayuwar mu tare" Kar ka bi hanyar da dad ya bi na roke ka Khalid  Cikin kunan rai yace Siyama I can't" Kije ,tunda idonki ya rufe" don' king aa dad baya nan  yanzu zAki bi mijin ki da dangin sa Ki yaudari ubanki daya haifeki koh? Gooo Ki tafi nace Nidai bazan FASA ba  Just shut up Khalid" Me kake so kace min? Me ban muku ba don' ku gyra lamarin    Xafar miji na ne amma na boye masa komai bayan nasani I shud have told him nasan enda baristr asmee take da kuka sace ta   Ko ce maka akayi banji xAfin yaudaran sa Dana keyi bane   Ina ganin yadda suka talauce suka wahala Hatta plan dinku akan Barin masa GG invtsment  nasani  Amma nayi shiru nabar sa cikin azabar wahala  Cikin shhekar kuka tace "worst part ma na zo na bude maka asirin su da kamil  kaf na Fada muku  Khalid meyasa baka da tunani ne wai kam?nayi hakan ne don ena kaunar ka da dad  I betrayed my husband  na munafurce sa" Nasan bazAi yafe min ba   Naji siyama " ya fada a San sanyaye Look zan kiraki anjima nayi baki  Uhmm kan ena ne toh  Oh god siyama ban son yawan tambaya toh Ena gidan gonar dad Amma karki Fada ma kowa fa  Khalid gidan gona? Me ka keyi acan" Baiko saurare ta ba ya kashe wayar sa  Hello..hello.hell...
.
Ohh khalid ya kashe ne mswww   Ta ce tare da dago kanta    Wani tsuma ta keyi tana bari fasssss wayar ya sake hannun ta ya Fada kasa    Za..f...a..r ta fada da kyar Tana kallon sa tsaye cikin yanayin da bata taba ganin sa ba    Ita kanta jikin ta ya gama bata  Zafar yaji duk abunda ta fada da Khalid a wya  Baice uffan ba ya juya a fusace yana goge hawyen sa Zai bar wajen  Wani ihu ta tsala a guje ta karaso jikin sa ta damke saa  Xafar dan Allah ka saurare ni..pls let me explain Kayi hakuri  Cikin Wani tsawa yai wanda yasa ta raxana yace  Me xaki ce min? Look Bana bukatar bayanin ki kinjin ko  TURE TA YYi ya FICE ABUN SA   
.
A guje ta sake bin bayansa tana kuka   Xafar ka tsaya dan Allah Wallhy ba da son raina bane kayi hakuri   Tass taji saukan mari a fuskan ta A take ya chakumota dab da shi yace   Siyama kun bani mamaki Ashe ko da kashe ni za"ayi a gaban ki ba zaki hana ba? Ashe Rashin tausiyin ki ya wuce kaina ya koma kan yan uwana da iyaye na?   Mena miki siyama ? Ki Fada mun Don Allah kayi   Kayi hakuri zafar nayi kuskure danbboye maka komai Am..m....a... Just shut up siyama  Na yarda dake Ke fa mata ta ce" meye dalilin ki in banda son kai da rashin imani   En kina tunanin zaki rasa kowa a duniyaa a kan gaskiyar ki   Think about kamil da baban naki yayi sanadiyar rasa iyayen sa a wulakan ce me suka masa?  Koda shike ba zaki ga haka ba  don't kamil is just a mere friend to you ko  Dada chakumo ta yayi muryansa na rawa yace   Ni fa? Neefa siyama"  Ni ba mijin ki bane? meyasa kika goye bayan a cutar da nawa iyayen to? Tell me " ya karashe cikin daga murya  Kar kada kanta ta shigayi tana Dada riirike sa  Cikin sheshakar kuka tace  wallhy ba nufi ba kenan Ka yarda dani pls Zafar na tuba bazan sake ba dan Allah kar ka rabo dani Har kasa takai tana fadan haka cikin kuka har muryan ta na dishewa  Hmmmm bazan iya ba Bani da dalilin zama dake ki zauna nan gidan ku Thanks for betraying my trust" Ya fada yana ture ta gefe  Hawayen shi ya share ya juya ya bude motr sa ya mata key ya fice  Yana ganin tana binsa tana ihun kiran sunan sa ko ajikin sa tafiyar sa kawai ya keyi zuciyar sa na kuna  Wajejn karfe 5.30saura ya fara kiran layin faryal kan tazo su wuce gida kawai Kusan 12 misdcola ya mata bata daga ba Daga karshe ma said ya farajin switch off   Bai yi kasa a gwuiwa ba ya nufi offiahin cid amma still akace masa bata zo ba   Gida ya koma  Yayi parking da sallamr sa ya shigo faloun   Tare ya hango su abba da mummyn da kamil suna dan hiran su  Hankalin sa ne ya fara tashi  da baiga faryal din ba  Bayan ya gaishe su yace" Mummy faryal ta dawo ne Na kira ta taki dauka tana kashe min waya  Ashe ba taje offis din cidn vama   Me?faryal kam bata dawo nan ba India kafan mu anan da ta shiigo da mun ganta  Kiran ta kamil ya shiga yi shima amma switch off  Abba layin ta baya shiga Yace hankalin sa dan tashe  Toh kuje mana ku dubo ta haj mariya tace tana mikewa tsaye  Muje zafar ko ba chagi ne  wayrtan  No kamil bana tunanin haka "amma ena zata je tun dazu fa muka raba hanya  Suna juyawa zasu fita wayar kamil ya hau ringing Gaba daya attention din su ya juyo tunnanin ko eta ce ta kira shi  Cikin hanzari yace mummy eta ce  Huhhh yawwa Allahmdullh Sata a speaker na mata magana  Ai kuwa yana danna wa Da kukan ta suka fara cin karo  Cikin murya dishi dishi tace ka....mi..ll Don' Allah kar kazo   Faryal..faryal..ke da wayae? Ena kike  Waye ne wannan ya Fada a tsawace  Wani fito ne mai sauti ke fitowa ciki wayan   Attention, Attention  Khlid ya fada da wani shuumin murya    Kamilll" Ena fatan ka fahimci komai yanzu     Saura iyayen naka su fahimta   Bushewa yyi da dariya yace my in laws  Gare ku ne dokar in kun tabbata kuna son yarku    Na farko"  Kamil shika dai zai zo Bana son dan rakiya   Wani dariyan ya sake yi  Yace idan kuka kuskura kuka hada harkn nan da hukuma gawa biyu zai dawo muku gida Na muku alkwari    Mee ku kace inlaws?uhmm ena jin ku  Tsinanne Allah ya isa tsakanina da kai khalid Bazaka taba cin nasara akan mu kuma dole kabani yata  Hahaaha Hajiya mai ran karfe" Hmmmmmm enaga zaman prison bai isheki ba ko?  Kai....abba ya dakatr da shi a tsawace    Ka gaggauta sakar min da yata kafin na banbance maka tsakanin yaro da babba a kasan nan  Uhmmmm  kawai yace yana wani Sabon fito  Khalid baka da hankali ne xafar ya Fada a raunane donji yke kamr Kansa zai fashe lokacin  A gefe kuna kamil yana ta hade haden sa cikin Sauri ko zai gano enda wayar ta ke don' ya samu yaje wajen Amma ena fir address da location yaki nunawa   Muryan Khalid din ne ya sake dakatar da shi da cewa Na huta char da kai kamil Duba wayar ka zaka ga enda zaka sameni    Dan make muryan sa yayi  Yace  Come quick Faryal ce fa? U Wundt wanna miss the fun"  Cikin Wani kakkauran murya  mai raxani kamil yace  'Khalid don't try me '"   Hey"slow down  A bi doka a zauna lapya don kar a maimaita papa da mama 15yrs ago  Ka fahimta   Ya Fada yana Kara tun tsurewa da dariya yana cewa" awaiting   A firgice kamil yace khalid me kake nufi?  Baice komai ba ya kashe wayar sa  Dafe kansa yayi jiri na shirin debar sa Luuuu  abba da zafar suka taro sa    Kamil..
.
Kamil..kamil  Ena shi kam ma bai jin su Kansa kawai ya rike yana furgice a hannun su kamr mai aljanu  Abba zan mutu in wani Abu ya faru da ita Help me,bana son  haka ya faru da ita I can't take it   Cikin wani razannanen kuka yake fada wanda ya daga musu hankali sosai   Abban ba iya cewa komai ba sai haj Mariya ce  Ta riko sa tana lallashin sa kamr karamin yaro Son ya isah haka ba abunda zai sami faryal insha Allahu   Kayi shiru ' Khalid bazai ci nasara ba i promise you  Dada aje kansa yayi cinyanta yace mummy ki taimaka min bazan iya rasa ta ba fa'     Duk da abunda ke damun kowa a ransa gaba dayn su saida suka tausaya masa Musamman ma zafar daya San me maganan Khalid din yake nufi   Duk ya FIta hayyacin sa shikan sa baisan yana furta wayannan maganganun gaban su mummyn ba  Bori kawai ya ke musu shi wai dole xAi FItA cikin Daren ya nemo ta  Da kyr  mummy ta ke rarashin Sa  Itama tana faman share hawaye   Cikin daren Sai da abba yasa xafar ya kira jabir aka masa allura kafin ya samu ya runtsa    Washe gari da asubahi ya tashi firgit yana salati da sauri zafar ya mike tsaye daga sallayar shima   Dafe kansa yayi baice uffan ba ya mike ya dauro alwala ya zo yayi sallah  Kamil tea xafar ya fada yana ajiye masA cup da maganin ciwon kai Ko kallon sa baiyi ba ya fara  sauya kayan jikn sa cikin hanzari    Uhh kamil stop me haka ne? Kana dada daga mana hankali fa calm down mana  Calm down fa kace zafar? Kaifa kaji abunda yace   jikin sa na karkrwa yace Zan iya mutuwa zafarr im sure  khalid yayi raping faryal  na tsaya ena gani!?   I can't take it  Kallon Tausayi sosai zafar ke bin shi dashi   Yace ka fada ma su abba kafin ka wuce toh    Nooo nasan zasu karya dokan nan  Bana so wani Abu ya faro har sai na samu faryal da lapiyan ta  Amma kasan Dole zasu SANI  To ka hana su dai" kasan wallhy Khalid yafi ubansa rashin hankali  I know him  Ni dai na tafi ya Fada yana bude back door Cikin Sauri Bai ko jira zafar ya karaso ba ya ja motr sa ya fice  Ajiyan zuciya ya sauke ya koma ciki enda wayr sa ke faman ringing  Ganin number siyama yasa shi Jan tsaki yaa fuce yayi site dinsa Bai kula ba  Tafiya ya keyi sosai kamr zai bar garin abuja  Yana iso wa yaga mota baka a parker a bakin dan wani siririn hanya gashi duk wajen jeji ne kusan karshe karshen garin  Wajen krfe 9 saura na safe siyama ta shigo gidan a sace Bata tsaya ko ena ma sai site sin su abba   Cikin kuka da Neman yafiya ta rera musu kaf abunda ya faru da abubuwan da tayi"  Hankali tashe abba da hj Mariya suke jin kalaman siyaman dake faman zufa da hawaye a tsakiyan su     Cikin fahimta abba ya mata nasiha  Sannan hj Mariya ta kara bata baki akan tayi hakuri Kn abunda ya faru  Mun yafe miki siyama kowace ya a matsayinki haka zata yi   Kasa bude bakin ta tayi sanadiyar Wani murda da cikin ta yyi Mu...mmy ta fada tana damke cikin da hannu  Da Sauri hj Mariya ta karaso   Lpya?  Siyama meke damun ki    Zufa kawai take yi tana rike da cikin " Salati wajen ya kaure dashi nnan abba ya fice kirawo zafar  Cikin Minti 10 su kayi asibiti da ita      Duk da yaji tausayin ta amma still baidaina jin haushin ta ba     Ranar ba irin surutu da fadan da zafar bai Sha ba akn siyama musamman ma da ya Fada musu tafiyar kamil    Alhj ya za muyi  Ba musan me zai faru da shi acahn ba  Ni tsoro nake ji  Kar su kace min shi    Alhj do sumting ta fada idonta na ruwa  Hakane Mariya bazan mu zauna mu barsa cikin hatsari ba  Xafar ka zauna nan tare da siyama   Zo muje Mariya"   Gefen kamil kuwa    Da shike ba kowa bakin titin   da sauri body guards din ya taho wajen sa yana masa umarnin ya biyo su    Ba tan taba ya fito a motar sa ya shige na su suka nufi cikin jejin Wani katon farm house suka iso wanda aka gine shi da katako Baida nisa sosai da bakin titi amma ba aganin alamn sa daga kan titin      Daure hanneyn sa su kayi shidai baice uffan ba yana kallon su Har gaban khalid suka jefa sa     Khalid ena faryal ya fada fuskn sa a daure  Uhmmm relax mana Tana zuwa ......bari na kammala hada video camera ta U will love it" yace yana lashe baki    Hankali tashe yace khalid na cika maka alkwarin ka na zo nika dai Its time ka cika min nawa Let's not waste time  A fusace ya mike ya matso dab da fuskan kamil din Wani dariyar mugunta yayi yace   banga dama ba toh   Mtsw Kai dama kazo nan dan kana tunanin zaka Sha lpya ne?  Na kira ka don' kazo kaga yadda zanyi shagali na  Da matar da kake cewa Zaka aura   kayi karya kasani   zubda hawaye ka zauna lpya  Guards  Ya kira da karfi  Ido kawai ya musu suka fito da faryal din da aka daure mata hannu da baki  Cikin zafin nama kamil ya yunkuro zai je wajen nata  Amma dam gurds din suka damke shi   Hawaye ne ke zir zira idon ta tana faman kara da bakin ta   Ran shi a bace yace Kai matsoraci ne  Khalid  Why don't u face me First?  ubanka ai ba haka yake ba jarumi ne akan harkan sa  Kaifa?   Sauke idon sa yayi yana cije bakin sa yace  Kana challenging dina ne? Toh shikenan Hannu ya ma wasu katti biyu Banda wanda suke rike dashi Akan su jibge shi  Su kuwa Ba kakkwatawa suka Shiga dukan sa kota ena  Sai dai Duk da hannun sa a daure yayi iya kokarin Kare knshi amma ena   Dan da khalid yaga kamr zaifi karfin su   Wani katon katago ya dauka ya dinga zabga masa a kafa shima Tsaban radadin zafi kasa ya tsuguna idon sa sun kada jajir     Kokuwa sosai take yi da wanda ya rike ta tana hawaye masu cin rai amma ba halin magana ballanta motsawa   Numfashi sosai yake maidawa kamr shi kadai yayi ma kamil din duka   Wani mugun kallo ya bita da shi  Ya chakumota da karfi ya kawo ta dab gaban sa Kafan ta ya fara kuncewa  kafin ya kamo hannun ya kunce Takei ta bishi da wani wawan mari tana dukan sa iya karfin ta  " mugu kawe" azzAlumi  Ko ajikin sa sai ma tsawan da yake daka mata   Dan juyi tayi tace   Kamil ""' daa karfi  zata je wajen sa Cikin zafin nama  ya finciko ta ya  ya jefa sanda tafada kasa  Kee "'ya fada yana wawuso gashin ganta  Ki nutsu ko na hada dake ya fada yana nuna mata kamil chan a daure jini na bin kansa    Wani bakin ciki ne ya tokera tanajin chunkushewar da zuciyarta yayi  Kara mai karfi ya sake sakamakon cizo da ta danna masa a hannun sa Ba shiri ya saketa ya rike wajen Gashi ya bada guards oda su fita  A guje Ta ruga gun kamil din ta fada jikin sa tana jijjiga sa  Kamil..km...ka ta shi .... Dishi dishi yake jin muryan nata   A hankali ya dago hannunsa ya kara lalubota jikin sa baice komai ba   Ku taho da private jet nan kusa..mu bar nan  Dan juyi yyai yana kallon su ya dn tabe baki "Uhm Kar ka damu  kamil baza auri faryal ba "amma zata mutu yadda maman ka ta mutu wulakan tacciya  A fusace ya iso su ya sake finciko ta yana cewa   anan zaka mutu don dole ne na dauki fansa ta  GAM yaji kamil ya rigo dayan hannun ta fuskan sa ba alaman rahma  Amma bai daddara ba ya kara buga masa sandan hannun sa akai Ya janye ta da karfi ya fice Wani firgitaccen ihu ta sake tana kwala kiran sunan sa amma tuni ya tsume jini ya rufe fuskn sa      Da kyr ya iya bude idon sa shima yana kiran sunan ta a raxane  Wani yun kurin karfin hali yayi ya hau kunce igiyar hannun sa da baki  Kukan ta ne ya jawo hankalin abba da hj Mariya kusa da wajen    Faryal,farylllll hj ta kwala kiran   Mriya ta nan ne abba ya Fada yana zagowa    Chak suka tsaya  ganin khalid din riki riki na Jan faryal a wulaknce    Kafin kace wani Abu hj Mariya ta balle a guje ta nufo sa   Shiko abba na daga kafa yaji bindiga kansa ta baya    Dariya mai karfi ya sake yana kallon su tsuru tsuru  Mummy....take Fada tana rirriko hj mariyan dake kokuwa da khalid tare da  tsine masa   Ki sakeni ko yanzun nan NASA a harbe mijin ki  Baka Isah ba ka bani" yata ta fada a zuciye tana dukan hannun sa daya riko faryal din   Basu hankara ba suka ji karar bindiga tau tau tau Na tashi" Dum zuciyar sa ya Sara  Gashi su biyu ne kchal wajen  Sauran gurds suna dan nesa da wajen  Sake ta yayi tare y jefa ta jikin mummyn nata sannan ya nuna su da bindiga    Gam suka rike juna dan tsoro sai kuka su keyi ko ajikin sa  A sace zafar ya kwada ma wanda ya Daura ma abban sa bindiga akai  Tim ya Fada kasa" Khalid let go of them ya fada ZUciye zai tinkaro sa  Da hanzari abban ya riko sa yana cewa  Xai harbe  su xAfar kar kaje pls   hahahaha ai da kabar shi  Yanzun nan na fara da shi kafin su  Huci kawai ya keyi yana kallon sa kamar  mayunwacin ZAki    Oyah Hajiya bani waje  Ya fada yana janyo faryal din   Kar kada kanta ta keyi tana cewa ka barmin yata mugu kawae  Ki matsa mun nace karna danna miki wannan akai Ya fada a zafafe   Ko ajikin ta ,,dada turjewa ma tayi ta riko yarta gam ajinkin ta  Hankade ta yayi ya ture Faryal tayi gefe   Ya danna harsashin bindigan sa setin hj mariya Basu hankara ba su kaji  tau tau    Shikan sa bari hannun sa ya shiga yi ganin kamil a tsakiyar su da hjy  Dukan su basu San lokacin daya iso ba    Wanda yayi dai dai da karasowar siyama da jamian tsaro  Bindiga kaca kaca setin kansa   Suna fama ihun "drop your weapon" ma Khalid  Suman tsaye hj Mariya tayi tana kallon kamil tsugune gaban ta jini na tsiya ya   Raxxannen ihun faryal ne ya dada dawo wa da ita hankalin ta kafin isowar su abba wjn nasu Kamil,... Kamil ..kowannen su yake kira iya karfin sa  Amma ena tuni ya rufe idon sa tamkar matacce a gaban su  Numfashin ta sama sama yake tsananta bugu cikin yananyi gigita Bata iya kara bude bakin ta ba ta sulale wajen Itama sumamiyya  motar ambulance da na jamian tsaro Ne suka kwashe su Sai asibiti  Shi kuma khlid aka wuce dashi yana faman hauka na  Tsine ma siyama kan cewa taci amanar su  Kuka sosai ta keyi amma Sam taki kulasa  Tabi bayan su mummy asbitin da a ka sauke kamil        *

.
  A tsaye suke jungum jungum kowa na nashi tunanin  Ita kam  Ko zama ta kasa sai zirga zirga ta keyi  Ga Hawaye ya kasa dena sauka idon ta  Wani sabon kaunar sa ce take tsuma zuciyar ta  Sannan ya hadu mata da tunanin itace silar Shigan sa halin da yake ciki a yanzun   Bakin ciki da takaicin kanta sosai  ya rufe zuciyar ta'   Su Hajiya shafa ne suka kara so wajen cikin rudani hj zainaba tace  Ena yake Mariya me ake ciki?  Dan guntun hawayn ta goge tace Zainab nima har yanzu na kasa ganewa hourn mu hudu anan Ba wanda ya fito  Ikon Allah kuma tun jiya kuka zo ko  Shafa tace tana dafa ta  Eh tun dare Mike nan ga faryal can har ta farka  Amma shi shiru har yanzu  Ko likitocin basu ce komai ba suma..  Allah dai ya bashi lpya kuyi hakuri Mariya Bakomai kabiru   ....enada yaqinin zai ta shi da izinin Allah" Kamil bazai min haka ba 'ta na goge hawayen ta  Kallon tausayi kowa ke bin ta da shi wajen     Bayan kaman minti Sha biyar doctors suka fara fitowaa amma ba wanda yace musu komai  Abba sai bin su da tamabayoyi yake Amma ba amsa   Daga bisani babban cikin su ya biyo baya tare da nurse suna magana kasA kasa  Kaf din su suka nufo sa suna jera masa tambayoyi Doctor ya ake ciki? Kayi shiru baka ce komai ba    Kallon su yayi a nitse tare da sauke ajiyan zuciyya yace  Ku kwantar da hankalin ku      Ku sani duk abunda ya samu bawa toh mukaddari ne Amma ena so ku cigaba da addua fon shine babban makamin mu  Uhmm haka ne doc Amma har yanzu bamu fahimce ka ba  Eh toh Alhj a gaskiya I'm sorry to tell" Munyi iya kokarin mu akan sa amma shiru haryan zu jikin sa bai fara amsan treatment din mun ba    A rude hj mariya Tace sai Yaya kenan doctor bangane ba   Hj calm down addua kawai yake bukata  Wata kila Allah ya sa kuna da rabo  A hankali ta,fara sulale wa kasa zata fashe da kuka hj Zainab ta riko ta suka bar wajen   Cikin office abban suka iske doc yana zaune  Zauna Sir" ya masa nuni da kujera  Lapya doc naji kana nema na  Ko jikin kamil din ne  Eh amm bawani Abu bane 'na Riga na kira likitoci yau zamu kara masa aiki da gamma in kun amince Ya Fada yana tura musu farar takarda da Biro   Ahh doc me zai hana na amince in dai Dana zAi tashi  Hakane sir" Amma zan so ka karanta tsarin aikin kar daga baya ya dawo mana matsala  Baice uffan ba sanda suka gama karanta dokokin shida zafar    A sanyaye yace "Doc dama ciwon yayi tsanani har haka ne?   Eh alhj kuyi hakuri ban Fada gaban kowa ba dazu don naga hankalin su a tashe take"  Patient din ku yana da only 10% na chance din rayuwa"  kuma gaskiya  wannan kadai ce mafita na karshe da zAku iya   Innalillhi wa enna ilaihi rajiun abba ya Fada cikin damuwa  Biro zafr ya dauka yayi signing ya mika ma sa yace Allah bada SAA  Mun gode  Shidai abba baice uffan ba zafar ya dago sa har ciki domin dukkanin alamU jinin sa ya haura sosai shima  Ba wanda ake bari ya Shiga dakin kamil din Iya kacin kallon su ta window   Dakin faryal Matan duka suka tare   Su zafar kuwa suka nufi sallahr azahr a masallaci  Sam suka goge damuwa a fusakn su sabida yanayin faryal din  Tayi iya tambayan ta Ba wanda yace mata ga kwarraen abunda ake ciki har taga ji ta bari   Karfe biyar na ymma bayan kammala  operation na biyu ma kamil  kawu kabiru suka FIta da hj shafa aka bar hj Zainab akan zata na luda da faryal Zuwa gobe   Wanda yayi dai dai da shigowar mahaifiyar abba enna salima Gaisuwa kowa ya kwasa kafin aka kaita dakin tagan sa  Har da dan kukan ta sannan ta nufi wajen jikan ta faryal     Ita ta dinga debe musu kewa  A zuciyar ta tana farin cikin sauyawar hj Mariya   Bayan isha hj  Mariya ta dawo daga raka enna salima da driver ya zo daukan ta A hankali ta sulale ta bi dakin kamil din sabida shi ba ward yake ba   Sarkafe a life supporting machine  EGC na kan reading a hankali  Ta shagla wajen kallon sa ta window luf luf fuskan sa kamr a kira sa ya amsa  Ena mummy ? Zafar yace yana mika mata magani  Taje raka enna naga har yanzu bata shigo ba   Basu karasa maganan ba abba ya Jiyo ihun ta daga waje tana rusa kuka  Dukan su su kayo waje yuuuu hankali a tashe suka nufi enda take  Turuuwar likitoci kusan Biyar dukan su suna hanzari zasu shige ciki suka fara sauke idon su akai  Meya faru mariya  Meya same kamil din   Cikin firgitccen kuka tace Zainab tun tuni  abubuwan nan ke kara ni na San akwae matsala   Wayyo Allah na Shiga uku nikam   Da kyr akayi tayi dasu subar wajen amma sam sukaki  Musamman faryal dataa jingine ta cije ta window tana kallon su     Dukansu hankalunsu a tashe yake suna bashi taimakon gaggawa  numfashin sa sai Dada raguwa ya keyi     Kowa wajen na hawaye hade da adduoin kala kala wasu afili wasu bakin su yakasa buduwa  Bushewa faryal tayi jikin windown zuciyan ta na fat fat kamar a waje yake Ko hawayen ma ya kasa zuba kamr wacce ta Shiga shock haka ta tsaya jikin window ta kafa ido ciki  Kasa kasa doctors din su kayi magana Sannan aka hada wata allura aka masa da sauri kan jijiyan jinin sa   Chak Layin numfashin sa ya daina reading  Komai ya tsaaya   Daga cikin doc din ne wata take magana akan cewa inbai tashi ba to ya.mutu ne su FIta kawae   Kasa su kaji ta tim ta fado  cikin hanzari hj Zainab da mummyn suka daga ta Aka maida ta gadon tare da nurses akan ta  Da kyr doctr ya musu bayani  Yace musu awa biyu kacal maganin ya keyi  In ya wuce haka bai tashi ba toh su yi hakuri su dauki kaddara bazai tashi ba  Masallaci suka nufa suka cigaba da adduai da nafiloli  Da Neman taimakon addua  Ita kam haj mariya ta gigice ta FItA a hankalin ta ji take ba zata iya daukan mutuwar kamil din ba  Sannu a hankali hj Zainab da mummy suke satan kallon agogo Faryal na gaban su har yanzu itama ba labari  Lokaci nayi wajajen karfe 12 na daren suka dunguma enda suka Tarar da xafar da abba tsaye suma   Zuciyan su na dar dar hj Zainab tace Alhj ya dai   Naga wajen a kulle"  Eh muma yanzu muka iso dukan Alamo basu fito bane  Basu gama rufe baki ba nurse ta fito ta ciki  Tama alhj hannun alaman ya shigo  Gaba dayan su zuciyan su bugu take kamr zasu ji karar juna  Murmushi da ya gani fuskan doct ya daure masa kai  Doc lapya me ake ciki ya fada a sanyaye  Alhamdullli alhj komai ya dawo sai dai bai bude idon sa ba tukunna  Congratulattions wannan ikon Allah ne Ku kara Gode masa   Faffadan murmushi ne ta kufce masa ba zata  Ya shiga share hawayen farin ciki Yana godiya ma doc  Zasu iya shigowa hala muryn ku ya sashi ya Dada kuzarin bude idon nasa Doc yace ya na kokarin fita  Suma murmushin daya musu ne yasa su shiga tunani kala kala  Ku shiga nurse ta fada itama ta wuce  Har ana rige rige bakin kofa su ukun Suka kuso kai ciki  Kowa da kalan nasa maganan da yake jero masa kwanin ban tausayi  Barin hj mariy data kankamo hannun sa tana kuka tan acewa ni ya kamata na wahala anan ba kai ba son   Ni na cancani mutuwa ba kai ba"  Dan siririn hawaye ne ya fara bin idon sa Dake lumshe  Murmushi hade da hawayen suma suke yi  Abba yace kamil  Ka bude idon ka son Ga zafar ga su mummyn ka  Ka tashi ka dube mu kaji   Gam taji ya rikee hannun ta   Ya sata sake murmusawa  A hankali  bakin sa ya fara motsi yace abba* Mu...mm..y   Kabbara haj zainab tayi tana gogee hawayn ta tana salati  Ko uffan batace ba in banda tsananta kukan da tayi tana kallon yadda zafar ya kankame sa suna hawaye  Waje abba ya futa yana matukar godiyaa ma Allah axuciyar sa   Murya ciki ciki yace Mummy ki dai na kuka mana  Banjin ...... bata bar sa yakarasa ba ta shuga goge hawayen ta cikin hanzari tana cewa Na daina son Wallhy na dena "  Murmushi kawai ya iya mayarma hj zainb ya kwantar da Kansa a hannun ta  ta jikin pillon sa  Ranr da kyr likata ya raba su da dakin kamil wajen 2 na dare Kowa ya kwanta   Washe gari wajajen 10  ward din da aka kawo sa duk da ma exclusive ne Cike yake tam da mutane   ciki faryal da enna ne kawai basu nan  Tarsiraya da gata ba wanda baya gani  Sam hj Mariya ta like kusa dashi ta hana kowa rabr sa   Shikuwa kallon su kawai ya keyi amma har ransa faryal dnsa yake tunani  Gashi kunya ya hana sa tanbayn su ena take  Ana tare har kusan lasar enna salima ta shigo Sañan abba ya musu umarni kan suje su shirya gidan Likita ya ce zaa  salleme su da safe  Ba musu hj Mariya da su hj shafa suka fita   suka fice  Enna salima ne kawai far dashi tana ta basa labarin yadda kowa yay reacting lokacin da abun yA faru  Wani bin yayi dariya wani bin tausayin su ya kama shi    Dan maraireci fuska yayi yace Enna. Banga faryal ba fa Wai baxata zo ta gaishe ni bane  Tooh kaji ai dama nasan da walakin goro a miya Tun tuni na lura dakai  Uhm toh Faryal tana chan kwance ai ciwon munafurci kuka kulla   Meya same ta enna?ya fada yana yunkurin mikewa xai sauko   Ah ahhhhh toh Badai xaka ji a bakina ba in ka sake ka sauka kan gadon nan   Da ni nace ka kwanta tayi ta suma ma mutane?  Dn murmushi yayi ganin yadda ennan ta wani hada rai kamr dagske  Haba kakus nima fa bance ke bane  Ki taimaka min naganta toh Ya Fada a shagwabe  Ah ah zaka kalallame me ni koh  Toh zauna nan bari na dubata ai eta ta fika kwarin jiki  Yawwa tsohowa mai ran karfe  Yi sauri ena jira yafada cikin dan dariya  Harara ita ma tadan bisa da shi tana tafiya da kyr tana mita  Bayan mintina uku aka tura kofar  Abun mamaki siyama yagani sharbe Sharbe da hawayen ta  Siya ? Me ya faru na dauka ai kin bi su mummy gida  Ba tace uffan ba sanda ta kara so gaban sa  A nitse ta fara vayani har ta karashe yana binta da kallo     Da kyr ta kalle cikin idon sa  ta ce  Kamil I don't dersve to be a friend    Amma ena fatan zaka yafe min abubuwan Dana maka?  Dan mumrshi ya sake  Yana kallon ta  Siya ba abunda kika min Ena fatan kinsan bada niyyar kuntata miki na aikata hakan ba I really want you to be happy  Uhmm nasani kamil shyasa na ke fatan Allah zai sa ka yafe min   Bakomai siyama ure more than a friend kamr yar uwa haka na dauke ki Kiyi shiru kinji komai ya wuce   Dan hira suka fara  Kadan sai ga enna da faryal a biye da ita   Zo nan muje kishiyata ta fada tana ma siyama signa Suka fita     Daga nan ta tsaya tana kallon shi yadda ya kure ta da ido kamr bai taba ganin ta ba   Knta ta tsugunar dan Kare fuskan  ta  Kadan daga kallon nashi    Ruhi" bazaki ce min sannu ba ne? I'm sick      Kamr an mutsine ta taho a fusace Tana kallon sa   Bazan Fada ba din, Is not fair abunda ka keyi Me yasa zaka ki tashi  Kasa zuciyata ta mutu a lokacin da baka numfashi Ai da sai ka bari  mu mutu tare '  Ni kar ka sake min haka  Wallhy baxAn iya ba kuma" na tabbata bazan iya jurewa ba Cikin kuka ta karashe masifan ta har tana e' e' na  Hannu yakai zai kama ta  tayi Sauri ta juya masa baya ta cigaba da kukan nata    Ruhi kiyi hakuri basan sake ba  Ba laifi na bane ...kinji ko kulasa ba tayi ba saima Dada kukan da ta cigaba dayi tana mita   A hankali ya soma mikewa yace ouchhhhh.....da karfi cikin ganganci ya na rike da hannun sa'  Ba shiri ta juyo ta iso ta rike hannun Meya faru ?   Ka buga ne..mu gani  Tana matsawa a hankali tana hure masa  Shirun da taji yayi ne ya data daga kai suka hada ido   Wasu xafafan sako ne take aikata mata cikin kallon NASA   Harta kasa hanashi janta jikin sa da yke shirin yi  Saima Dada lumewa da tayi   I missed you ruhi " Kiyi hakuri kinji bana sake miki haka..we are meant to be   Murmushi tadan sake ta Dada kankame sa  Su kaci gaba da hirar su  Kusan karfe 10 na dare kowa ya watse ranar a dakin sa  Da shirin gobe zaa taho da kamil din gida  
.
  Sadaukarwa ma dukkan masoya wannan littafi" I wish zan iya lissafo ku  But I hope you know"ena matukar jin dadin kulawarku da kaunar ku "  Ena fatan Allah ya hane mu da shrrin da take ciki ya daukaka ilimin mu da alkhairin dake ciki(Ameen)    
.
Tun daga ranar daya dawo gida ake safaran zuwa gaisuwa" Tarairaya  da kulawa ba irn wanda baya gani wajn su  Compnyn Abba gaba daya suka koma hannun sa" Ba tare da bata lokaci ba ya Shiga signing contracts aka cigaba da aiki    Haka zalika hj Mariya ta samu nannauyan kudi na diyyar bata suna da  alhj garba ya janyo ma kasuwancin ta  Sai dai wannan karon bata damu ba kamar yadda ta saba sa hankalin ta kan dukiyan nata sosai   Bayan wata daya da kwana shida  "  Zaune suke su biyu a falon suna dan hirar su Kasan cewar yaune rana ta farko da kamil ya fara FItA dakan sa a mota"   Alaman jiki ya gama warware wa    Dan gyran murya yayi ehm ehm  yace' Hajiya ya kamata a fara maganan auren  Yaran nan ko enaga Bai kamata ana jinkiri da maganan aure ba tunda naga sauki ta samu sosai me zaa jira?  Uhmm hakane alhj nima tun jiya nake dakon maganan nan a raina Amma har yanzu ena ga kamr zai wahala yaushe ya tashi jinya ace ga dawainiyar aure?  Hhhh Mariya kenan Wannan ba wani Abu bane Ni dai nafisso na cika musu alkawarin su ne kawai kowa ya huta Amma en kikace abr miki danki ya kara warewa shikenan  Dan murmushi tayi tace " A" Ah dai alhj Nima zan so naga ya nutsu shima a gidan sa Yanzu dai abunda za"ayi koh zamu fara shirye shirye ba lallai sai da sannun sa ba Nasan inya SANI zai Daura makan sa damuwa da zirga zirga Mu zamu dauke wannan  In yaso daga baya sai ya sani  Toh ai shikenan yayi" Zan kira kawun nasa muyi magana  Ko da nan da sati 6 ne sai a daura  Bakomai alhj" nima zan San yadda za'ayi dai  Cikin dan hirar su har ya dawo daga zagawar sa Da kyr ya kyela hj Mariya ta yi bcci kasancewar shakuwa ce sosai irin ta da da uwa yanzu a tsakanin su  Washe gari da yamma abba ya sanar da hj Mariya sun tsaida ranar auren  Cikin farin ciki tace"Masha Allah alhj" Muma ensha Allahu zamu fara shirin mu  Bara na kira Zainab Da shafa Ta fada tana mikewa wa_je  Shirye shirye akeyi sosai" Tun ana saura wata daya chas hj Mariya da siyama suke safaran FItA dubai da turkey shoping na Sayan kayan ta bangaren ango"  Akwatuna Sha  18 ta siya da kudin ta masu ji da lpya  sannan suka hau Jero kayan zamani ciki na gani na fada   Hj Zainab da hj shafa suke dawainiyar gyra amrya da dukan abunda ake bukata na gidan aure hatta kissa tarairaya da iya Jan hankalin miji sanda aka mata lecture akai Kasaitatun mata guda biyu aka kawo daga Sudan da Niger kowacce da irin gyaran da take mata Don' haka ma faryal ta tare gaba daya gidan su da zama Ko lokacin waya dashi basu bata ballanta na hira  Kansa sosai a daure yace Zafar meke faruwa ne? Ni naga kamr kowa dawiniya yake  nikadai ne bansan me ake ciki ba  " kamr ya fa..me kagani Naga mum ne kullum cikin tafiya wai sai tace taje siyyayya Ni har nagaji  Hhhh ka gaji dame kaida kake gida abun ka Kai nima fa haka naga siyama nayi kwanan nan Bansan komai ba Cikin zolaya yace ko zaka tambayo mana faryal ne  Mtsww ji mun kamar bebsan ta tafi chan gidan ta brni ba" Kasan wani Abu ko naje basu bari nagan ta  Hhahhhhh  toh kaima ka hakura mana Abu da za akai gidan ka kwanan nan"  What me kace? Kwanan nan  kamr Yaya ya fada yana kure sa da ido  Dan tabe baki yyi yace I don't know Amma ai asali dama saura wata biyu auren ku koh  Uhmm yh " amma bansan ko har yanzu abba nakan batun sa ba  Hakane tashi karaka ni Tunda ba Hira za kaje ba  Tare suka fice.suka nufi gidan zafar din  TeX kawae ke Shiga tsakanin sa da ita Gaba daya baya jin dadin rashin jinta da ganin ta da bayayi Amma ba yadda ya iya  Wata asabr da safe a masallaci karatun qur'ansa kawai ya keyi Bai Ankara da abba dake gefen sa tsyae ba    Yana rufewa ya mike  chk suka ci karo da abban na dan murmushi Ena kwana abba antashi lpya Yafada yana rusunawa  Lpya lau" taho ena son magana dakai  Toh abba ya fada yana binsa a baya har suka isa falon sa  Yawwa bawani Abu bane ya sa na kira kan Illa nasanr maka da yan uwan mahaifinka Allah yayi mun sada da su  Wani dum yaji zuciyan sa ta yanke' baice komai ba  Sannan ka shirya kwanan nan zasu taho domin halattar auren ka nan da sati biyu insha Allahu  Aure nan da sati biyu?ya Fada yana dago Kansa cikin sauri  Eh mana son' ko ka FASA ne? In akwai wani abun ka fada mun bakomai  Ah' ah abba naga wai sati biyu kace fa' har yaushe A gama  shiryawa  Uhmm karka damu sa wannan Maman ka ai tayi nisa wajen shirye shrye ' bata so a takura maka ne da stress shyasa bata Fada maka ba  Toh Abba ,in Sha Allahu ni mai biyayya ne a gareka" Duk abunda kace shi Aayi"  Yawwa son Allah ya maka albarka..kaje in akwae shirye shiryen da kake so kayi kaima ure free  Toh ABBA ...bari na duba mummy ya fada yana mikewa a kunyavcee  Wani Sabon yanayi ya tsinci kansa na farin ciki da nishadi" Cikin ya nufa ya dauro alwala yayi raka biyu ya gode ma Allah" da yanayin rayuwar sa Wajn karfe 10 saura yaji knocking Da sauri ya koma gado ya dun kule kamr ba lpya  Kamil" kam Tafada tana dan turo kofar kadan Subahanllah son" Yana ganka haka  Mutsu mutsu ya farayi da jikin sa ya juya mata baya  Kamil me haka ne wai,ba ka da lpya ne Ko yau ma abunda ka tashi min da shi kenan  Murya ciki ciki yace ba so kike ki rabu dani ba Ai Abba ya Fada min komai  Ohh Allah Yau naji shegen taka tashi' ta fada tana dan Jan bargo  Toh so kake kowa na gidan sa ni na ajiye ka kana min shagawaba ni bazan ga jikoki na ba kenan  Sauri ya rufe kansa da bargon don kunya  Wanda ya bata dariya sosai  Hmmm yaron nan bazak barni da shirita ba ko"kwara ma ijiye maganan kunya in ba haka  Zanga ko kana da wata uwar data wuce ni  Da kyr ya sauke Bargon taree da maraice fuska yace mummy" Amma shine kike ta wahala ke kadai  Zaka gaji fa?  No son" uwa bata gajiya da dawainiyan yayanta " ballantana auren Dana? Ka manta na maka alkwarin zan cike gurbin Dana watsar a rayuwar ka 'ko har ynzu Dana bai yarda dani bane  Ohh mummy" nifa bance komai ba Ni yunwa ma na keji  Yawwa abunda aka saba' toh taso muje"ai ban ganka ba ne shyasa na fito nan din dama  Tare suka jera ya nata zuba mata surutu tana dariiya"  Tunda aka sanr dashi shima ya dena damun faryal din ya cigaba da harkokin gaban sa da su zafar  Tun saura kwana hudu fara shagalin biki" gidan Alhj abdallh ya fara amsan baki  Sosai aka shiga rubibin hidima siyama ko zama bata iya yi" Duk Harkan anko kawaye da dawiniyan make up artist itake fama dashi  Da Kasaitacciyar walima aka fara a haraban  katon guest house din alj abdallh   Amarya cikin gold material fitted gown wanda hudayya ta kayata shi da dinkin zamani  Har kasa yake binta tare da alkyabban sa sharar wanda aka siyo daga tettsur a turkey Tasha light nude make up   daga hannun jide of stola" Wanda ya sata tayi kywu sosai  kamar sarauniya haka tafito ranar Tubarkallah Photo artist ba iya kirga su afilin wajen Don kusan kowa sanda ya dauki bride portrait na musamman Komai tubarkallh anyi walima na gata " Da shike  programes biyi ne kacal da vikin ba irin kudin da aka zubar ba wajen walima" Hatta yan kallo sai a suka tafi da kyuwtukka  turare da turamen zannuwa,handryers da dai sauran gifts kalakala   Bayan an kammala Washe gari da sfe aka hau shirya gidan  Sosai aka sake kawata shi Musamman ma part din da yan uwan mahaifin kamil din zasu xAuna  Karfe 4 na yamma private jet guda hudu suka sauko Wanda qka shirya musu motocin sa range rovers guda hudu bakake,da Benz da rolls royce sport  A kalla motoci takwas suka iyo jeri Dana abba da yan uwan sa guda biyu  Daga airport har gida suka nufa ajere" Kusan duk wanda yaci karo dasu sai ya kalle su  Mata uku ne suka sauko tare da bayin su guda shida kana kallon su ba tan tama kaga kammanin jinin kamil   Sauraan kuma maza ne farare sol ba sai anfada ma ba daga nija suke ba tare da abba suka shigo masaukin  Ba tare da bata lokaci ba princess zafareen tabada umrni aka fara sauke kaya ana safarn su zuwa site din Hajiya Mariya ciki harda   Tsadaddun akwatuna seti guda ashirin da hudu na amrya Sai guda 5 daban na mahaifiyar amarya   Princess" zafren,zainobia da afreen Yaran sarki malik arman kenan kakan kamil daga Egypt wanda kawun sa na yola ya Musu jagora Zuwa wajen abba    Tarba kala kala na abinci da gaisuwa ba wanda basu gani ba Duk dama larabci yafi kama bakin su  Sosai suka mika godiya da tukicin su wa abba da hj mariya akan  riko da amana da su su kayi ma dan Na su  Shiko da kyer ya sake jiki dasu" gashi Ko motsawa ba su bari yayi ba  labari ba wanda  bai sha ba     Cikin harshen larabci princess tace   jeka kwanta kar kayi lattin gobe   Toh ya fada tare da mikewa dakin sa ya kwanta  bai jima ba bacci ya dauke sa  

***** 

Ranr asabr da misalin karfe 3.aka fara taron daurin aure  bayan la'sar aka Daura  Angwaye ansha desigenrs dark blue ango ne kawai yayi complete sosai ta dau kalar fatr sa  Su zafar kuma pink cap suka Daura akai sun fito sosai kamr ASaCE su  Cikin haddadenn baby pink material aka sake shiryata  Kafin aka dunguma daukar photo gaba daya dangin da kawaye   Princes afreen ena ka saka da faryal" Don' tunda suka ganta suke yaba kyun halittar ta da kuma tarbiyan ta  Da daddare ne kuma aka Sha dinner Inda kowa ya Sanya white dress acikin su  Colour uku ne kawai ke bubbling acikin hall din wato fari da pink  Da blue Kallon su kawai ya isheka nishadi banda irin shgaalin kudi da akayi awajen   Washe gari wuni da kyarr aka ttara ta aka kaita gidan ta dab Dana dan uwanta zafar Cikin soyayya da shakuwa suka raya Daren su  Ba tare da wani shaanin ma'auta ya shiga tsakanin su ba  Don' tunda aka kawo ta take fama da azabben tsoron sa Shikan sa yasan inya taba ta ba zAsu samu su tafi Egypt din nan lpya ba  Kwana uku da aure suka tafi tare da yan uwan uban sa egypt" Enda aka dauki kwana hudu ana tsuma ta da abubuwa kala kala ga gyran jiki na musamman na larabawa duk  suka sake dirje ta da  su Saida tafuce a kamaninn ta tsaban kywu   Cikin tsarin aladan su aka kaita site dinta  da shi Anan suka raya Daren auren su cike da shaukin kauna da soyyaya  *****  Bayan shekaru bakwai   A farfajiyan gidan aljh abdallah wanda aka dda janza masa tsari aka kawata shi da kywu   Yara guda biyar na hangou suna ta tsalle suna zagawa taree da kekn su wajen shakatwa   Wata matashiya ce sanye da kayan irin na bayin sarki malik Ta ke kawalla kiran Jannat,mujaheed,Ashween da jawahir su da dan karamn su khalid kana kallon su kaga kamannin iyayen su Ashween da jawahir yaran kamil sauran kaf na siyama ne  Sosaii suka cike waje da surutu musamman wajen kakan naasu dake faman basu labarin ban dariya kala kala  Shiko kamil na can gefe na famar danna mata kafa  Din ko iya motswa ba tayi ciki ya kai wata takwas da dan kai Sai shagwaba take faman zuba masa  Daddy dady ashween ya bankado kofar ya fada jikn sa Kuzo Dady zafr ya kawo  camera ZANU dauki photo ban daku  Hnn yimmin shiru ba zamu zo din va Faryal ta fada     Dan cune fuska yai ya jingina da kamil din da niyyar kai kara  Krka ce komai na ganta kaje zan dauko ta yanzu   ya fada suna tafa hannun su   Da kyr ya lallabota suka sauko tare da kyr take takawa   Siyama na gefe na dariya ciki ciki ta karaso ta rike ta Tana cewa nifa nalura sai kin gansa kke wani narkewa   Allah siyama kin sa mun ido Zan hadaki da yya zafr fa Kwanan nan kema ki Shiga kayi  Uhmm lallai ma zaki Dade Ashe nikam nagama Tadin su su keyi anata shirmen daukan photo  Mummy kuzo mana jawahir ta fada tana Jan hannun faryal da tuni wani azabbaben murdewa cikin ta hau yi  Dan kara ta sake wanda ya jawo hankalin su kaf wajnta  Tuni yara suka fara kuka Ganin Yadda takeyi" Lokaci data ta birkice Ba'ayi wata wata ba akai da ita asibiti Enda ta sumbudo yaran ta har biyu mace da namiji  Wnda suka ci sunan Abba da mummy Da inkiyar amar da amra Kamr ranr ma aka taru duka afalo  Cikin nishadi da dariya Hajya Mariya rike da amra tace dama dai so suke mu jira su ayi family pics dinnan    Zafar taho da camera yau kam mun shirya  Yaran duk kan jinya suka dale na abba da mummy ita ko siyama ta rike amra faryal ta riko Amar sai mazajen su a gefen su Click camera timer ya dauka har sau uku... Turbakallah masha Allah " familyn Alhj abdallah Happily ever after...    Sai mun sake haduwa a littafi na nagaba